‘Yan Nijeriya Miliyan 10 Na Zukar Tabar Wiwi
Kungiyar
sa-ido a kan safara da shan miyagun kwayoyi da manyan laifuffuka ta majalisar
dinkin duniya, ta ce akalla mutane miliyan 10 ke tu’ammali da ganyen...
Mulkin Nijeriya Da Wuya – Buhari
Shugaban
kasa Muhammad Buhari, ya ce akwai wahala kwarai wajen gabatar da nasarorin
gwamnatin sa ga ‘yan Najeriya, inda ya dora laifin a kan manyan ‘yan...
Shugaba Buhari Ya Fitar Da Jerin Sunayen Ministocin Sa
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya fitar da jerin sunayen ministocin sa 43 da ya aike wa
Majalisar Dattawa domin tantance su.Da misalin karfe 11 na safiyar...
Ba Zan Ba Ku Kunya Ba – Buhari
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya ce sakamakon zaben shekara ta 2019 ya nuna zabin ‘yan
Nijeriya ne, don haka ba zai ba al’ummomin shi kunya ba...
Amurka: Trump Ya Fasa Kai Hari Iran
Rahotanni daga Amirka
sun nunar da cewa Shugaba Donald Trump ya bayar da umurnin kai hari kan kasar
Iran, sai dai ya janye kudirin nasa sa'o'i...
Inganta Tsaro: Majalisar Dattawa Za Ta Kebe Wa ‘Yan Sanda Kasafin...
Majalisar
dattawa ta bayyana shirin ware wa ‘yan sanda kasafin kudi na musamman don ganin
sun gudanar da ayyukan su yadda ya kamata.Shugaban
majalisar dattawa Sanata...
EFCC Ta Binciki Yari Kan Biliyan 251 – Shinkafi
Dan
takarar kujerar gwamnan jihar Zamfara na jam’iyyar APGA Sani Abdullahi
Shinkafi, ya bukaci shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu ya fara binciken
tsohuwar gwamnatin Abdulaziz Yari.A cikin...
Zaben Buhari: Kotu Ta Yi Watsi Da Bukatar Atiku, PDP
Kotun
sauraren kararrakin zaben shugaban kasa ta yi watsi da bukatar jam’iyyar PDP da
Atiku Abubakar, ta neman a soke wata bukata da jam’iyyar APC ta...
Ronaldo Ya Harzuka Magoya Bayan Sa
Masu sha’awar wasan
kwallon kafa da ke cike da takaicin kin buga wasa da Cristiano Ronaldo ya yi a
karawar sada zumunta da Juventus ta yi...
Sakamakon Canji: Abubuwa 5 Da Kungiyar Yarbawa Ta Roki Shugaba Buhari
Kungiyar
Yarbawa ta Afenifere sun mika kokon barar abubuwa biyar da su ke bukata daga
shugaba Muhammadu Buhari, inda su ka ce matukar an samar da...
Rikicin Shi’a: Dole A Hukunta Wadanda Aka Samu Da Laifi –...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya gargadi ‘yan Shi’a su dakatar da zanga-zanga da kuma
tashin-tashinar da su ke aiwatarwa ko su fuskanci fushin hukuma.Buhari ya...
‘Yan Majalisa Sun Yi Fushi Da Jinkirin Mika Sunayen Ministoci
‘Yan
majalisar dattawa sun ce za su fara hutu a cikin wannan watan, muddin shugaba Muhammadu
Buhari bai gabatar ma su da sunayen wadanda ya ke...
Yaki Da Shaye-Shaye: Mutane Miliyan 35 Ke Fama Da Matsalar Shan...
Wani
rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya ce, kimanin mutane miliyan 35 ne aka kiyasta
cewa su na fama da matsalar miyagun kwayoyi a duniya, fiye da...
Rikicin Iran Da Amurka: Donald Trump Ya Ce Iran Ta Yi...
Mai
ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan harkokin tsaro ya ce Iran ta yi
babban kuskure wajen kakkabo jirgin amurka.Donald
Trump ya tabbatarwa manema labarai cewa,...
Sakin El-Zakzakky: Kawunan ‘Yan Majalisar Wakilai Sun Rarraba
An
samu rarrabuwar kawuna tsakanin ‘yan majalisar wakilai, bayan dan majalisa Hembe
ya bukaci gwamnatin tarayya ta bi umarnin kotu na sakin Sheikh Ibrahim
El-Zakzaky.Haka
kuma, ‘yar...
Sabanin Hankali: Kotu Ta Ce Ko Mutum Bai Yi NYSC Ba...
Wata
Babbar kotun tarayya ta ce ba za a iya hana mutum yin takara don kawai bai yi
bautar kasa ba.Kotun
ta yanke hukuncin ne, a lokacin...
Martani: Ban Bar Wa Jihar Zamfara Bashin Ko Sisin Kwabo Ba...
Tsohon
gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari, ya musanta rahotannin da ke cewa ya bar
wa sabuwar gwamnatin jihar bashin makudan kudade tare da bada wasu kwangiloli
na...
Masu Kishi Da Rikon Amana Zan Zaba A Sabbin Ministoci –...
Duk da matsin lambar da
shugaban kasa Muhammadu Buhari ke fama
da ita kan nada sabbin ministoci ya ce, ba zai taba yarda ya sake zabar...
Almajiranci: Akwai Kimanin Muna Almajirai Miliyan Biyu A Jihar Zamfara
Direktan kasafin Kudi na jihar Zamfara Hamza Salisu ya ce akwai kimanin almajirai miliyan biyu da ke yawo a kan titunan jihar.Salisu
ya bayyana haka...
Kwalejin Fasaha Ta Kone Wayoyin Dalibai Sama Da 1, 000
Kwalejin kimiyya da fasaha
ta Badun, wato Ibadan Polytechnic, ta kone wayoyin dalibai sama da guda 1,000,
wadanda ta kwace a lokacin da dalibai ke rubuta...
































































