18.3 C
Kaduna
Monday, December 8, 2025
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 72
Muryar 'Yanci
labour party 712x401

Rikicin Cikin Gida: Jam’iyyar LP Mai Mulkin Jihar Abia Ta Kasa...

0
Jam'iyyar Labour da ke mulkin jihar Abia ta kasa cin ko da ɗaya daga ƙananan hukumomin jihar 17 a zaɓen ƙananan hukumomin da aka...
59355376

Uwargidan Shugaba Tinubu Sa Ribadu Za Su Jagoranci Yi Wa Kasa...

0
Uwargidan shugaban ƙasa, Da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Ribadu za su jagoranci addu'a ta musamman domin neman sauƙin...
Tinubu Rejoices

Fadar Shugaban Kasa Ta Ce Babu Gibin Shugabanci Duk Da Cewa...

0
Fadar shugaban ƙasar Najeriya ta ce ba za a samu giɓin shugabancin ƙasar ba duk da cewa shugaban ƙasa Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim...
277584057 516537729827421 2662815224921552503 n

Gyaran Najeriya: Gwamna Makinde Ya Ce Jam’iyyar PDP Ce Mafita

0
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ce za su yi duk mai yiwuwa wajen gyara jam'iyyar PDP, domin ita ce za ta gyara Najeriya.Makinde...
Supreme Court

Kotun Koli Ta Yi Watsi Da Karar Dake Kalubalantar EFCC Da...

0
Kotun ta yi watsi da karar da wasu jihohi 16 suka shigar a kan antoni janar na tarayya suna kalubalantar halascin dokokin da suka...

Musayar Kalamai Tsakanin APC Da PDP Na Kara Kamari Game Sakamakon...

0
Jam’iyyar PDP ta kara jaddada cewa, dan takarar na shugabankasar ta Atiku Abubakar ne a zahirance ya lashe zabenshekara ta 2023.A cikin wata sanarwar...
Sen. Adamu Aliero

Kawar Da Ta’addanci: Sojoji Sun Fatattaki Lakurawa Daga Najeriya

0
Sanata mai wakiltar Kebbi ta tsakiya, Adamu Aliero, ya ce sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar ƴan Lakurawa, inda suka tsallaka zuwa Nijar.A wata...
Call To Listen