Addini
Home Addini
Rashin Tsaro Da Yunwa: Mun San Mafita Aiwatarwa Ne Matsala —Sarkin...
Mai al’farma sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar na III, ya ce jagororin Arewa sun san hanyoyin da za a magance matsalar tsaro da talauci...
Fafaroma Francis Ya Yi Allah Wadai Da Kona Alkur’Ani A Sweden
Shugaban Cocin Katolika Fafaroma Francis, ya yi Allahwadai da kona Alkur’ani a kasar Sweden da aka yi a matsayinhanyar tofa albarkacin baki, inda ya...
An Buƙaci Wasu Maniyyatan Abuja Su Koma Gida
Wasu maniyyata aikin hajji sun koka da yadda aka umarciwasu daga cikin su, su koma gida saboda ba za su samu damarzuwa aikin hajjin...
Ramadan: Yobe Ta Ware n103m Don Ciyarwa Da Wa’Azi
Gwamnatin jihar Yobe, ta ware Naira miliyan 103 dominciyar da marasa galihu da kula da malamai masu wa'azi awatan Ramadan.Da ya ke zantawa da...
Ramadan: An Shawarci Masu Hannu Da Shuni Su Rika Taimakon Marasa...
An shawarci al’ummar musulmai su rika tallafa wa marayu da marasa karfi a wannan lokaci na azumin Ramadana, domin su samin sauki gudanar da...
Addini: Yawan Musulmai Ya Karu a Birtaniya Da Wales
Kididdigar yawan al’ummar Birtaniya da Wales ta nuna cewa, adadin al’ummar Musulmi na karuwa, yayin da adadin Kiristoci ya gaza rabin jama’ar yankunan biyu,...