Siyasa
Home Siyasa
Dillalai Na Ganin Farashin Litar Mai Zai Iya Dawowa Naira 900
Dillalan Man Fetur a Najeriya sun ce da yiwuwar farashin litar man fetur ya ragu zuwa tsakanin Naira 900 ko 1,000, a lokutan bukukuwan...
Ƙudirin Doka: Fadar Shugaban Ƙasa Za Ta Tsame Talakawa Daga Biyan...
Shugaban kwamitin kuɗin da gyaran haraji na fadar shugaban ƙasa, Taiwo Oyedele, ya yi ƙarin haske kan daftarin dokar gyaran haraji wanda shugaba Tinubu...
Majalisar Wakilai Ta Zartar Da Matsakaicin Kasafin Kudi
Majalisar Wakilan Najeriya ta zartar da kudirin matsakaicin kasafin kudin 2025 zuwa 2027 zuwa doka.Yayin zartar da matsakaicin kasafin kudin, Majalisar ta bukaci kwamitocin...
Gwamnatin Anambra Ta Yafe Wa Masu Ƙananan Sana’o’i Haraji
Gwamnatin jihar Anambra ta cire masu ƙananan sana'o'i da jarin su yake ƙasa da Naira dubu100 daga biyan haraji.Kwamishinan yaɗa labarai na jihar, Law...
Fatan Mutuwa: Obasanjo Ya Karyata Masu Yada Jita-Jita
Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya ce yana nan da rai kuma yana cikin ƙoshin lafiya, duk da cewa wasu na masa fatan mutuwa.Da...
Ziyarar Aiki: Shugaba Tinubu Ya Nausa Zuwa Faransa
A jiya Laraba ne shugaban ƙasa Bola Tinubu ya nausa ƙasar Faransa domin ziyarar aiki.A wata sanarwa da mai Magana da yawun shugaban ƙasa,...
Karin Shekara: Shugaba Tinubu Ya Taya Atiku Abubakar Murna
Shugaban kasa Bola Tinubu, ya taya tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar murnar cika shekara 78 a duniya.Atiku Abubakar, wanda ya kasance abokin hamayyar...
Kasafin Kudi: Jega Ya Zargi ‘Yan Majalisa Da Matsin Lamba Ga...
Tsohon shugaban hukumar (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya bayyana cewa ‘yan majalisan Nijereiya na matsinlamba ga jami’an gwamnati wajen yin cushe a kasafin kudi.Farfesa...
Zaɓe: Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Soke Hukuncin Kotun Tarayya
Kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta soke hukuncin babbar kotun tarayya da ke Abujar, wadda ta hana hukumar zaɓe, INEC ba hukumar zaɓen jihar...
Wa;adin Shekara 6: Majalisar Wakilai Ta Yi Watsi Da Kudirin Da...
Majalisar wakilan Najeriya ta yi watsi da kudirin dokar da ke neman bayar da damar wa’adin shekara shida akan mulki ga shugaban kasa da...
Mutuwa: PDP Ta Ɗage Babban Taron Shugabannin Ta Na Ƙasa
PDP ta sanar da ɗage babban taron shugabaninta na ƙasa karo na 99 da ta shirya gudanarwa ranar 28 ga watan Nuwamban da...
Yawan Ciyo Bashi: Atiku Ya Gargaɗi Tinubu
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ce yawaitar ciyo basuka da gwamnatin Bola Tinubu ke yi zai ƙara jefa tattalin arzikin...
Ma’aikata A Zamfara Sun Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki
Ƙungiyar ƙwadago ta NLC rehen jihar Zamfara ta sanar da shirin ma’aikatan jihar na tsunduma yajin aiki nan da ƙarshen wannan wata na Nuwamba,...
Bukatar Tinubu: Ana Ci Gaba Da Cece Kuce Kan Karbo Bashin...
Ana ci gaba da cecekuce kan bukatar da shugaban kasa Bola Tinubu, ya mika wa majalisun dokoki su amince ya karbo wani sabon bashi...
Bincike: A Wata 19 Shugaba Tinubu Ya Ciyo Bashin Tiriliyan 50
bincike ya nuna bashin da ake bin gwamantin Najeriya zai ƙaru zuwa Naira tiriliyan 138 a yayin da Shugaban kasa Bola Tinubu ke neman...
Kada Kuri’a Daga Ketare: Ƙudurin Zaɓe Dake Gaban Majalisa Ya Tsallake...
Ƙudirin da zai yi wa kundin tsarin mulkin Najeriya kwaskwarima domin ba ƴan Najeriya mazauna ƙasashen waje damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓe ya...
Gwamnatin Tarayya Za Ta Karbo Bashin Sama Da Dala Biliyna 2
Gwamnatin Tarayya ta amince ta karbo bashi daga kasar waje na dala biliyan 2.2 don bunkasa tattalin arzikin Nijeriya.Ministan Kudi, Wale Edun ne, ya...
Kasafi: Gwamnati Za Ta Mika Wa Majalisun Dokoki Naira Tiriliyan 47...
Majalisar zartaswar Najeriya ta amince da kasafin kuɗi na 2025 da ya kai naira tiriliyan 47.9.Ministan kasafin kuɗi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ne ya...
Rashin Inganci: Gwamnan Edo Ya Umarci ‘Yan Kwangila Su Koma Bakin...
Gwamna Monday Okpebholo na jihar Edo ya umurci ‘yan kwangila su koma wuraren aiki tare da gyara ayyukan su da suka lalace a babban...
Siyasa: APC Na Son A Hana Ƙananan Hukumomin Kano Kuɗin Wata-Wata
A jihar Kano dai ana ci gaba da zaman doya da manja tsakanin APC da NNPP inda kowannen su ke ƙoƙarin ganin ya shiga...