BUDE IYAKOKI: SYRIA TA BAYAR DA DAMAR SHIGAR DA KAYAN AGAJI...
Sakatare Janar na Majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya ce shugaba Bashar al-Assad na Syria ya amince da bude karin iyakokin kasar...
GASAR ZAKARU: BABU TABBACIN MBAPPE YA BUGA WASAN PSG DA BAYERN...
Yau ake dawowa wasannin gasar cin kofin zakarun Turai zagayen ‘yan 16, wato kungiyoyin da suka iya nasarar tsallakewa daga matakin rukuni...
CUTAR MASHAKO: MUTUM 216 SUN KAMU 40 SUN MUTU A NAJERIYA
Cibiyar yaki da cututtuka ta Najeriya ta tabbatar da cewa mutum 216 ne cutar mashako (diphtheria) ta kama a jihohin Kano da...
CANJIN KUDI: GWAMNATIN NEJA TA BAYAR DA UMARNIN KAMA DUK WANDA...
Gwamnatin jihar Neja ta bada umurnin kama duk dan kasuwar da yak i amsar tsaffin takardun kudi.
Sakataren gwamnatin...
KARA MATSALAR TSAO: MATAWALLE YA KORI KUNGIYOYI MASU ZAMAN KAN SU...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta umarci dukkanin kungiyoyi masu zaman kansu da ke aiki a jihar su tattara nasu-inasu su fice daga jihar...
KITSA TUGGU: EL-RUFA’I YA ZARGI MASU HANA RUWA GUDU A FADAR...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, ya jaddada cewa akwai wani tuggu da masu hana ruwa gudu a fadar shugaban kasa suke...
DAINA KARBAR TSOFFIN KUDI: BANKUNA SUN BIJIRE WA UMURNIN KOTUN KOLI
Alamu sun nuna bankunan kasuwanci sun shiga jerin masu kin karbar tsofaffin takardun Naira duk da umarnin Kotun Koli.
SABBIN TAKARDUN NAIRA: KUNGIYAR GWAMNONI TA NEMI A TSAWAITA WA’ADI NA...
Rikita rikitar canjin takardun kudi na naira ta dau wani sabon salo, bayan da kungiyar gwamnonin jihohin Najeriya ta bukaci a tsawaita...
RASHIN TSARO: INEC BA ZA TA GUDANAR DA ZABE A WASU...
Shugaban Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya wato INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce, ba za ta gudanar da zabe mai...
Sauyin Kudi: Sarkin Musulmi Ya Bukaci Shugaba Buhari Ya Dau Mataki
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauki matakan gaggawa na shawo kan wahalar...
Karya Doka: Babban Bankin Najeriya Ya Yi Gargadi Kan Sayar Da...
Babban Bankin Najeriya CBN ya jaddada gargaɗinsa ga jama'a a kan yin liƙi da takardar kuɗi ta Naira a lokacin biki.
KARYA DOKA: BABBAN BANKIN NAJERIYA YA YI GARGADI KAN SAYAR DA...
Babban Bankin Najeriya CBN ya jaddada gargaɗinsa ga jama'a a kan yin liƙi da takardar kuɗi ta Naira a lokacin biki.
Hana Biza: Shugaba Buhari Ya Nemi Dubai Ta Dage Dokar Dake...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sa baki a dambarwar diflomasiyya da ke tsakanin Najeriya da Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa UAE, wadda ta kai...
Zaben 2023: Shugaba Buhari Ya Ce Idanun Duniya Na Kan Jami’an...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shaida wa babban sufeton ‘yan sandan Najeriya da manyan hafsoshin soji cewa idon ‘yan Najeriya da ma...
Buhari Ya Murkushe Boko Haram A Najeriya —Buratai
Tsohon Babban Hafsan Sojin Kasa na Nijeriya Laftanar-Janar Yusuf Tukur Buratai mai ritaya, ya ce Shugaba Buhari ya cika alkawarin da ya...
Yunkurin Gurfanar Da Aa Zaura A Kotu Ya Sake Gamuwa Da...
Yunkurin hukumar EFCC na gurfanar da ɗan takarar sanata na jam’iyyar APC a jihar Kano AbdulKareem AbdulSalam Zaura ya sake fuskantar cikas...
Sauya Fasalin Kuɗi: Jam’iyyu 13 Sun Yi Barazanar Ƙaurace Wa Zaɓe...
Jam’iyyun siyasa 13 daga cikin 18 a Nijeriya, sun yi barazanar kaurace wa zaɓen shekara ta 2023, matukar Babban Bankin Nijerya ya...
Kotun Ƙolin Najeriya Ta Bai Wa Ahmad Lawan Takarar Sanatan Yobe...
Kotun Koli ta tabbatar da Sanata Ahmad Lawan a matsayin halastaccen ɗan takarar kujerar sanata na mazabar Yobe ta arewa.
Canjin Takardun Kuɗi: Na San Za Ku Sha Wahala – Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana jimamin sa da yadda ‘yan Nijeriya ke shan azaba sakamakon sauya fasalin takardun Naira, sai dai...
Sauya Fasalin Kuɗi: Jihohin Kaduna Da Kogi Da Zamfara Sun Kai...
Gwamnatocin jihohin Kaduna da Kogi da Zamfara, sun maka gwamnatin tarayya Kotun Ƙoli, su na neman ta dakatar da gwamnatin tarayya aiwatar...