Home
Home Home
Buhari Ya Ƙaddamar Da Rijiyar Man Fetur A Jihar Nasarawa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ƙaddamar da aikin haƙar rijiyar man fetur a ƙaramar hukumar Obi ta jihar Nasarawa.
DSS Ta Cafke Tsohon Soja Da Lauya Da Wasu Kan Zargin...
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS, ta ce ta gudanar da wani samame tare da hadin gwiwar sauran jami’an tsaro a jihar...
Abdulaziz Yari Ya Bada Tallafin Tirela 240 Na Abincin Azimi A...
Tsohon gwamnan Jihar Zamfara Abdulaziz Yari Abubakar, ya kaddamar da tallafin tirela 240 na abincin Azumi ga kananan hukumomi 14 da ke...
Abin Da Ya Sa Muka Dakatar Da Iyorchia Ayu – PDP
Jam’iyyar PDP ta ce ta dakatar da shugaban ta na ƙasa Iyorchia Ayu ne bisa zargin shi da wasu ayyukan cin amanar...
APC Ta Kori Wadanda Suka Sanar Da Dakatar Da Boss Mustapha...
Jam’iyyar APC reshen Jihar Adamawa, ta kori ‘yan kwamitin zartarwar ta 25 saboda rawar da su ka taka wajen sanar da dakatar...
Ramadan: An Shawarci Masu Hannu Da Shuni Su Rika Taimakon Marasa...
An shawarci al’ummar musulmai su rika tallafa wa marayu da marasa karfi a wannan lokaci na azumin Ramadana, domin su samin sauki...
Najeriya Ta Tsayar Da Ranar Fara Kidayar Jama’ar Kasar
Gwamnatin tarayya, ta sanar da 3 ga watan Mayu na shekara ta 2023 a matsayin ranar da za a fara kidayar jama’a...
Sojoji Sun Gudanar Da Musabaƙar Alƙur’ani A Borno
Rundunar Operation Hadin Kai ta sojin Nijeriya da ke yaki da Boko Haram, ta gudanar da gasar karatun Al-Kur’ani ta matasa a...
Yada Labarai: ‘Yan Jarida A Jihar Gombe Sun Sha Alwashin Aiki...
Wasu ‘yan jarida a jihar Gombe, sun ce za su yi aiki da shawarar da uwar kungiyar ta ba su cewa su...
INEC Ta Saka Ranar Ƙarasa Zaɓukan Da Ba A Kammala Ba
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kan ta ta kasa INEC, ta sanya Asabar 15 ga watan Afrilu a matsayin ranar da za ta...
Zaben 2023 Ne Mafi Inganci A Tarihin Nijeriya –Gbajabiamila
Shugaban Majalisar Wakilai Femi Gbajabiamila, ya ce zaben shekara ta 2023 ya kasance mafi inganci da aka taba gudanarwa a tarihin Nijeriya.
Zaben Gwamna: Hukumar Zabe Ta Bayyana Uba Sani A Matsayin Wanda...
Jami’in tattara sakamakon zabe a jihar Kaduna Farfesa Lawal Suleiman Bilbis, ya tabbatar da dan takarar Jam’iyyar APC Sanata Uba Sani a...
Kotu Ta Yi Watsi Da Buƙatar Abba Kyari
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta yi watsi da buƙatar da tsohon shugaban sashen tattara bayanan sirri na rundunar 'yan sandan...
Zamantakewa: An Bukaci Fulani Su Kula Da Ayyukan Da Gwamnatin Yobe...
An ja hankalin Fulani makiyaya na gandun dajin Nasari da ke karamar hukumar Jakusko a Jihar Yobe, su kula da ayyukan da...
APC Za Ta Binciki Zargin Yin Zagon Kasa Da Goje Ya...
Jam’iyyar APC reshen jihar Gombe, ta kafa kwamitin da zai binciki zargin yi wa ɗan takarar ta yankan baya a zaɓen da...
Zaben Zamfara: Jam’iyyar PDP Ta Yi Wa Jam’iyyar APC Bugun Raba...
An bayyana sakamakon zaben gwamnan jihar Zamfara, inda dan takarar jam iyyar PDP Dakta Dauda Lawan Dare ya lashe zaben da kuri’u...
Jam’iyyar LABOUR Ta Lashe Zaben Gwamnan Abia
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta sanar da Alex Otti na Jam'iyyar Labour a matsayin zababben gwamnan jihar...
Gobara Ta Tashi A Babbar Kasuwar Onitsha
Wata wutar gobara mai ban mamaki ta tashi da sanyin safiyar Talatar nan a babbar kasuwar birnin Onitsha na jihar Anambra.
Ba A Yi Zabe A Katsina Ba, Coge Aka Yi Kuma...
Jami’yyar PDP ta yi watsi da sakamakon zaben gwamnan da aka gudanar a jihar Katsina, ta na mai cewa tabbas za ta...
Tukur Mamu Ya Ƙi Amsa Tuhuma
Tsohon mai shiga tsakani wajen tattaunawa da ‘yan ta’adda Tukur Mamu, ya ƙi amsa tuhumar laifuffuka 10 da Gwamnatin Tarayya ke zargin...