Rashin Bin Ka’ida: Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta Taso Ƙeyar Ƴan Najeriya...
Mahukuntan haɗaɗɗiyar daular larabawa sun taso keyar ƴan Najeriya 400 sakamakon zama a' ƙasar ta yankin gabas ta tsakiya ba bisa ka’ida ba, matakin...
Komawa Makaranta: Gwamnatin Jihar Kano ta Sanar da Sabuwar Rana
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da ranar Lahadi, 15 ga Satumba, 2024, a matsayin sabuwar ranar da za a' koma makaratun kwana na sakandare...
Ambaliyar Ruwa: NEMA ta ce Adadin Mutanen da Suka Mutu a’ Maiduguri ta...
Hukumar bayar da agajin gaggawa a Najeriya NEMA ta fara tattara alƙaluman mutanen da aka rasa a ibtila’in ambaliyar ruwan da ta afkawa birnin...
Rikicin Siyasar Ribas: Ba Zamu Lamunci Sukar Edwin Clark Ba –...
Shugaban Al'ummar Arewa mazauna kudancin Najeriya Alhaji Musa Saidu ya kalubalanci kungiyar wanzar da zaman lafiya ta matasan Arewa da suka yi zargin cewar...
Zaɓen Jihar Edo: INEC ta Tantance Mutum Fiye da Miliyan Biyu da...
Hukumar zaɓe mai zaman kan ta ta Najeriya wato INEC, ta ce akwai kimanin mutum miliyan biyu da dubu ɗari shida da aka tantance...
Ambaliya da Zaizayar Ƙasa: Shettima ya ce Tinubu ya ba Jihohi...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya amince da ware Naira biliyan 108 ga jihohi 36 na Najeriya domin yaƙi da ambaliya da sauran nau'ukan bala'o'i.Mataimakin...
Hukumar Shige-Da-Fice Ta Dakatar Da Jami’in Ta
Hukumar (NIS) ta dakatar da Mataimakin Sufeton Shige da Fice bisa zargin karɓar kudi daga wani matafiyi.Shugaban Hukumar, ta bayyana hakan a cikin wata...
Mamba A Kungiyar Confederation Of APC Group Yabagi Ya Rasu
Mun Sami labarin rasuwar Muhammad Yabagi Mai shekara 45.Muhammad Yabagi, ya rasu ne bayan ya yi fama da gajeruwar jinya a Kaduna.Ya rasu ya...
Cinikayya: Saudiyya Na Son Fara Shigo Da Nama Daga Najeriya
Gwamnatin Saudiyya ta bayyana buƙatar shigo da nama ton 200,000 da kuma ton miliyan ɗaya na waken soya daga Najeriya,yayin da ƙasar ke son...
Hisbah Za Ta Hukunta Jami’anta Kan Kungiyar Auren Jinsi
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta fara binciken wani jami’inta da ya alakanta kansa da kungiyoyar LGBTQ.Hukumar ta kaddamar da bincike kan lamarin ne...
Har Yanzun Babu Labarin Fasinjojin Da Yan Bindiga Suka Sace
Jami'an sun ce har yanzu ba su sami wani bayani game da fasinjojin da 'yan bindiga su ka yi garkuwa da su.Tun makon jiya...
Sarautar Kano: Kotu Ta Haramta Wa Lauyoyi Hira Da ’Yan Jarida
Babbar Kotun Jihar Kano, ta ba lauyoyi umarnin daina hira da manema labarai kan shari'ar dambarwar Masarautar Kano.A zaman kotun na ranar Alhamis ne...
Zikirin Juma’a : Tinubu Zai Halarci Fadar Aminu Ado Ta Nassarawa
Gidauniyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi za ta gudanar da taron ta na Zikirin Juma’a na shekara a fadar Sarkin Kano 15.An shirya gudanar da...
Ba Donald Trump Kariya: Biden Ya Soki Kotun Ƙolin Amurka
Shugaba Biden na Amurka ya yi Alla-wadarai da hukuncin da Kotun Kolin kasar ta yi na cewa tsofaffin shugabannin kasar ciki har da Donald...
Cefane: Tottenham Ta Kammala Ɗaukar Gray Daga Leeds United
Tottenham ta kammala ɗaukar Archie Gray daga Leeds United kan £30m ta kuma bayar da Joe Rodon kan yarjejeniyar £10m.Gray ya saka hannu kan...
Faransa Za Ta Fuskanci Portugal A Karawar Kwata Fainal
Faransa ta kai zagayen daf da na kusa da na karrshe,bayan da ta yi nasara a kan Belgium da cin 1-0 ranar Litinin...
Kwanton Bauna: ‘Yan Ta’Adda Sun Kashe ‘Yansanda 4 A Katsina
Rundunar ‘yansandan Jihar Katsina, ta bayyana cewar wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kashe jami’an ta hud.Mazauna garin Zandam na karamar...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Malamin Jami’a A Katsina
‘Yan bindiga sun hallaka wani malami a jami’ar tarayya ta Dutsin-Ma dake jihar Katsina.An hallaka Dr. Tiri Gyan ne a sabon harin da ‘yan...
Tsohon Mijin Diezani Ya Kai Ta Ƙara Don Haramta Mata Amfani...
Tsohon babban hafsan sojin ruwa a Najeriya, ya kai ƙara gaban kotu domin hana tsohuwar mai ɗakin sa Diezani Alison Madueke yin amfani da...
Hare-Haren Gwoza: Mutanen Da Suka Mutu Sun Kai 32
yawan mutanen da suka mutu sakamakon hare-haren ƙunar baƙin wake da aka kai garin Gwoza ya ƙaru zuwa.Kashim Shekttima ya sanar da haka ne...