22.8 C
Kaduna, Nigeria
Thursday, July 9, 2020

Tsaro

Home Labaru Tsaro
Tsaro
Gwamnatin Katsina Ba Za Ta Sassautawa Wadanda Suka Kashe Hakimin ‘Yantumaki Ba

Gwamnatin Katsina Ba Za Ta Sassautawa Wadanda Suka Kashe Hakimin ‘Yantumaki...

Sakataren gwamnatin jihar Katsina Mustapha Inuwa ya ce kisar gillar da aka yi wa hakimin ‘Yan tumaki Abubakar Atiku ba zai sa...
Operation Lafiya Dole Ta Gano Ramuka ‘Yan Boko Haram A Borno

Operation Lafiya Dole Ta Gano Ramuka ‘Yan Boko Haram A Borno

Hedkwatar tsaro ta kasa ta ce rundunar Operation Lafiya Dole ta gano cewa mayakan Boko Haram da ke yankin Isari a karamar...
Zargin Kisa: Kotu Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya A Kan Matashin Da Ya Kashe Mahaifin Sa

Kotu Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Ga Matashin...

Wata kotu a a Ikeja ta zartar da hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan wani bakanike mai suna Rasak Abiona, da...
Kano: Babu Fita Ranakun Litinin, Talata, Alhamis Da Asabar — Ganduje

Kano: Babu Fita Ranakun Litinin, Talata, Alhamis Da Asabar — Ganduje

Gwamnatin Jihar Kano, ta ce har yanzu dokar kulle ta na aiki a ranakun Litinin da Talata da Alhamis da kuma Asabar.
Gwamnati Ba Ta Cire Dokar Hana Zirga-Zirga A Tsakanin Jihohi Ba

Gwamnati Ba Ta Cire Dokar Hana Zirga-Zirga A Tsakanin Jihohi Ba

Gwamnatin tarayya ta sassauta wasu daga cikin dokokin da aka kafa domin takaita yaduwar cutar coronavarus a Nijeriya. Sassauta...
Sojojin Nijeriya Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Fiye 1000 –Buratai

Sojojin Nijeriya Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Fiye 1000 – Buratai

Shugaban rundunar sojin kasa na Nijeriya Laftanal Janar Yusuf Buratai, ya ce dakarun sa sun kasahe mayakan kungiyar Boko Haram da...
Tsaro: Sojin Sama Na Naijeriya Sun Kashe ‘Yan Bindiga 400 A Zamfara Da Katsina – DHQ Hedkwatar tsaro ta Nijeriya ta ce rundunar Operation Hadarin Daji ta halaka sama da ‘yan bindiga 200 a jihohin Zamfara da Katsina. Shugaban sashen yada labarai na hedkwatar Major Janar John Enenche ya tabbatar da haka a cikin wata takarda da ya fitar, inda ya kara da cewa rundunar ta kuma ci gaba da kakkabe sauran ‘yan bindigan da ke yankin. Haka kuma, ya ce an kashe ‘yan bindiga a kalla 200 a sansanin ‘yan bindiga da ke Mai Bai a karamar hukumar Jibia da kuma Kurmin Kura da ke Zurmi a jihar Zamfara a tsakanin ranakun 22 da 23 na watan Mayu. Enenche ya cigaba da cewa, an kai samamen ne da jiragen yaki bayan an samu tabbacin cewa, wuraren biyu sun kasance maboyar ‘yan bindigar kuma adanar shanun sata. Kawo yanzu dai, shugaban rundunar sojin sama na Nijeriya ya bada umarnin kara tura kayan aiki zuwa jihohin Kaduna da Neja daNasarawa da Kogi, domin dakile duk wani harin ‘yan bindigan.

Sojin Sama Sun Kashe ‘Yan Bindiga 400 A Zamfara Da Katsina

Hedkwatar tsaro ta Nijeriya ta ce rundunar Operation Hadarin Daji ta halaka sama da ‘yan bindiga 200 a jihohin Zamfara da...
‘Yan Ta’adda Sun Kai Hari A Garin Dapchi Da Ke Jihar Borno

‘Yan Ta’adda Sun Kai Hari A Garin Dapchi Da Ke Jihar...

Mayakan Boko Haram sun kai hari garin Dapchi da ke jihar borno, lamarin da ya tilastawa mazauna garin tsere zuwa cikin...
Ku Cigaba Da Yin Lugudan Wuta A Kan ‘Yan Ta’adda - Buhari

Ku Cigaba Da Yin Lugudan Wuta A Kan ‘Yan Ta’adda –...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci dakarun sojin Nijeriya su ci-gaba da fatattakar ‘yan ta’adda a yankin tafkin Chadi da kuma...
Covid-19: Ganduje Ta Maidawa Jigawa Yaran Da Ke Almajiranci A Jihar Kano

Covid-19: Ganduje Ya Maidawa Jigawa Yaran Da Ke Almajiranci A Jihar...

Gwamnatin jihar Kano ta maida Almajirai 524 zuwa jihar jigawa a wani mataki na dakile yaduwar annobar covid-19.
Covid-19: Gwamnoni Sun Amince Da Dokar Rufe Jihohin Nijeriya Na Tsawon Kwanaki 14

Covid-19: Gwamnoni Sun Amince Da Dokar Rufe Jihohin Nijeriya Na Tsawon...

Kungiyar Gwamonin Nijeriya ta amince da kafa dokar kulle daukacin jihohin Nijeriya 36 na tsawon makonni biyu a wani matakai na...
Covid-19: Gwamna Zulum Ya Kafa Dokar Hana Zirga-Zirga Na Tsawon Kwanaki 14

COVID-19: Zulum Ya Sa Dokar Hana Fita Na Kwana 14

Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum ya ba da umurnin rufe jihar a wani mataki na hana yaduwar annobar coronavirus.
‘Yan Bindiga Sun Sake Kashe Mutane Uku A Jihar Katsina

‘Yan Bindiga Sun Sake Kashe Mutane Uku A Jihar Katsina

‘Yan bindiga sun kashe mutane uku tare da raunata wasu biyu a wani sabon harin da su ka kai kauyen Sabon Layin...
An Kashe ‘Yan Daba Uku A Abuja

An Kashe ‘Yan Daba Uku A Abuja

Wasu ‘yan daba 3 sun rasa rayukan su sakamakon wani hari da su ka kai a kauyan Peace da ke Lugbe a...
Buhari Ya Bukaci A Yi Bincike A Kan Gobarar ‘Yan Gudun Hijira Da Ke Ngala

A Binciki Gobarar ‘Yan Gudun Hijira Da Ke Ngala – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci ma’aikatar kula jin dadin ‘yan gudun hijira da ta gudanar da bincike a kan musabbabin...

Jirgin Yakin Najeriya Ya Yi Wa Yara Luguden Wuta

Akalla mutane 17 ne suka mutu bayan jirgin yakin Nijeriya ya bude masu jefa wuta bisa kuskure a jihar Borno.
‘Yan Daba Sun Tayar Da Rikici Saboda Dokar Hana Fita

‘Yan Daba Sun Tayar Da Rikici Saboda Dokar Hana Fita

Hatsaniya ta barke a wasu sassam Jihar Legas biyo bayan tsaiwaita dokar zaman gida da Gwamantin Tarayya ta yi a jihohin...

Kuskure: Jirgin Yakin Nijeriya Ya Yi Wa Kananan Yara Aman Wuta...

Akalla mutane 17 ne suka rasa rayukan su dai-dai lokacin da  jirgin yakin Nijeriya ya yi masu jefa wuta bisa kuskure a yakin Sakotoku...

Fashi: ‘Yan Daba Sun Tada Hatsaniya A Wasu Sassan Jihar Saboda...

Hayaniya ta barke a wasu sassam jihar Legas sakamakon matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na tsaiwaita dokar zaman gida a jihohin Legas da...
Zulum Ya Gana Da Shugaba Buhari

Zulum Ya Gana Da Shugaba Buhari

Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya yi ganawar sirri da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar sa da ke...

Shafukan Zumunta

119,586FansLike
7,761FollowersFollow
4,465FollowersFollow
11,700SubscribersSubscribe

Hasashen Yanayi

Kaduna, Nigeria
overcast clouds
22.8 ° C
22.8 °
22.8 °
85 %
0.9kmh
99 %
Tue
28 °
Wed
28 °
Thu
32 °
Fri
27 °
Sat
23 °
Call Now ButtonCall To Listen