Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci
Muryar 'Yanci
PDP (1)

Kwamitin Amintattun PDP Ya Dage Kan Sashin Arewa Ta Tsakiya

0
Kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP ya yi kira ga masu ruwa da tsaki daga shiyyar arewa ta tsakiya su gaggauta fitar da sabon shugaban...
inec logo big e1548855552200

Tsarin Zaɓe: Za A Yi Muhimman Sauye-Sauye Shida A Najeriya

0
Hukumar zaɓe ta Najeriya, INEC ta ce ta yi nazari tare da samar da wasu shawarwari kan yadda za a yi wa harkar zaɓe...
President Bola Tinubu

Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban Hukumar Kula Da Gidajen Yari

0
Shugaban kasa Bola Tinubu ya naɗa Nwakuche Ndidi, a matsayin shugaban riƙo na hukumar kula da gidajen yari na ƙasa.Cikin wata sanarwa da sakataren...
real madrid cf v atalanta bc uefa super cup 2024 2048x1366

Gasar Champions League: Real Ta Koma Ta 18 Bayan Doke Atalanta

0
Real Madrid ta je ta doke Atalanta da cin 3-2 a wasa na shida a Champions League da suka fafata ranar Talata a Italita.Ƙungiyar...
R (4)

Kofin Duniya: FIFA Ta Ba Sa’udiyya Izinin Shirya Gasar 2034

0
Hukumar ƙwallon kafa ta duniya, Fifa ta bai wa Saudi Arabia damar gudanar da gasar cin kofin duniya a 2034 a babban taron da...
OIP (1)

An Yi Asarar Miliyoyin Naira A Kasuwar Alaba Rago Da Ke...

0
Wata gobara da ta tashi a safiyar ranar Laraba a kasuwar Alaba Rago da ke jihar Legas, ta haddasa asarar miliyoyin naira.Cikin wata sanarwa...
125448769 1cd84aa7 af14 4126 ae61 0d2c66a55af9

Babban Layin Lantarki Na Najeriya Ya Faɗi Karo Na 11 A...

0
Babban Layin Wutar Lantarkin Najeriya, ya sake faɗuwa karo na 11 a shekarar 2024.Wannna na cikin wata sanarwa da Hukumar Gudanar da Tsarin Wutar...
sanusi 4

Sabon Hakimin Bichi: Sarki Sanusi Ii Zai Sake Ayyana Ranar Naɗi

0
Sarki Muhammadu Sanusi II, ya bayyana cewa za a sake sanya ranar naɗa ‘Wamban Kano’ a matsayin Hakimin Bichi a Masarautar Kano.Sarkin ya bayyana...
Yahaya Bello 4

Beli: Kotu Ta Yi Watsi Da Bukatar Tsohon Gwamnan Yahaya Bello

0
Mai Shari'a Maryam Anenih ta kotun tarayya dake Abuja, tasa kafa tayi fatali da bukatar neman belin da tsohon gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello...
Remi Tinubu

Remi Tinubu Ta Ce Najeriya Za Ta Kawar Da Cutar Tarin...

0
Uwargidan shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu, ta bayyana fatan ganin Najeriya ta kawar da cutar tarin fuka kan nan da shekarar 2035,inda ta jaddada mahimmanci...
R (3)

Kayar Da Gwamnatin APC: Atiku Da Obi Na Shirin Haɗewa A...

0
Tsohon mataimakain shugaban Najeriya kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023 da ya gabata Atiku Abubakar da kuma ɗan takarar LP a 2023...
Aliyu Sabi Abdullahi 1

Minista Ya Ce Tinubu Na Son Ganin Kowa Ya Daina Kwana...

0
Gwamnatin Tarayya, ta bayyana cewa shugaba Bola Tinubu ya bayar da fifiko kan samar da abinci ga ‘yan kasa, domin yana son ganin babu...
Frank Walter Steinmeier 20

Ziyarar Aiki: Shugaban Jamus Ya Iso Najeriya

0
Shugaban ƙasar Jamus, Frank-Walter Steinmeier na ziyarar aiki a Najeriya.Mista Steinmeier ya iso Najeriya ne a ranar Talata da daddare, inda ya samu tarbar...
Bola Tinubu

Akanta Janar Na Kasa: Tinubu Ya Nada Sabon Mukaddashi

0
Shugaba Bola Tinubu ya nada Shamseldeen Babatunde Ogunjimi a matsayin mukaddashin Akanta Janar na kasa.Nadin nasa ya fara aiki ne nan take bayan tafiya...
maxresdefault

Nasara: Soji Sun Kashe Ƴan Ta’adda Dubu Takwas A Najeriya Cikin...

0
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta kashe ƴan ta'dda dubu 8, da 34 daga farko zuwa ƙarshen shekara ta 2024.Wata sanarwa da darektan yaɗa...
IMG 20230301 WA0022

Shigowar Hunturu: An Samu Ƙaruwar Gobara A Kano

0
Hukumar kashe gobara a Kano ta ce an samu ƙarin tashin gobara a faɗin jihar sakamakon shigowar yanayin hunturu a wasu yankunan arewacin Najeriya.Kakakin...
Labour Party 1

Koma Baya: Jam’iyyar Labour Ta Yi Mummunar Asara

0
Jam’iyyar Labour (LP)  ta fuskanci babban koma baya sakamakon  ficewar wasu ‘yan majalisa guda biyar daga cikinta, suka kuma sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC.Daga...
CBN e1490307285906

Sallamar Ma’aikata: Majalisar Wakilai Ta Umarci CBN Ya Dakatar Da Aniyar...

0
Majalisar wakilai ta dauki wani mataki da wasu ke gani abin alheri ne bayan jin irin koken da suka rika tashi kan batun korar...
Tinubu

Tinubu Ya Amince Da Biyan Kuɗin Kafa Cibiyar Yaɗa Labarai Ta...

0
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da fitar da kuɗaɗe domin kafa Cibiyar Yaɗa Labarai ta UNESCO wato (Media and Information Literacy Institute,...
R (1)

Ebonyi: Gwamna Ya Yi Barazanar Sallamar Ma’ aikata Da Suka Shiga...

0
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya yi barazanar sallamar duk wani ma'aikacin da ya shiga yajin aiki nan da awa 72 idan bai koma...
Call To Listen