25.8 C
Kaduna
Monday, February 26, 2024
Advertisement

Labarun Ketare

Home Labaru Labarun Ketare
Labarun Ketare

Yakin Sudan: ’Yan Najeriya Miliyan 3 Ne A Sudan —Abike

0
Shugabar hukumar kula da ‘yan Nijeriya mazauna ketare Abike Dabiri-Erewa, ta ce akwai ‘yan asalin Nijeriya akalla miliyan uku da ke zama a kasar...

Birtaniya Ta Dakatar Da Daukar Ma’Aikatan Lafiya Daga Najeriya

0
Gwamnatin Birtaniya ta dakatar da hukumomin kasar dagadaukar ma’aikatan kiwon lafiya daga Nijeriya.Yanzu haka dai, Nijeriya ta shiga sahun kasashen duniya da ke fama...

BUDE IYAKOKI: SYRIA TA BAYAR DA DAMAR SHIGAR DA KAYAN AGAJI...

0
Sakatare Janar na Majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya ce shugaba Bashar al-Assad na Syria ya amince da bude karin iyakokin kasar 2 domin...

Rundunar Yaƙin Atiku Ta Ce Idan Tinubu Ya Zama Shugaba ‘Yan...

0
Kwamitin yaƙin Neman Zaɓen Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP, ya yi kira ga Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Nijeriya NDLEA, ta...

Bullar Bidiyon Shugaban Kasa Na Fitsari: Kungiyoyi A Sudan Ta Kudu...

0
Kungiyoyin kare hakkin 'yan jarida sun yi kira ga hukumomin Sudan ta Kudu su saki wasu 'yan jarida shida da suka tsare bayan ɓullar...

Iran Na Shirin Rushe Rundunar Hizbah Ta Ƙasar

0
Babban lauyan gwamnatin kasa Iran Mohammad Jafar Montazeri, ya ce hukumomin kasar su na shirin rushe rundunar ‘yan Hisbah ta kasar.An dai samar da...

Bita-Dakulli: Baitul-Malin Amurka Ya Mika Bayanin Harajin Da Trump Ke Biya...

0
Baitul-malin Amurka ya mika wa wani kwamitin majalisar dokokin kasar takardun da ke kunshe da bayanan harajin da tsohon shugaban kasar Donald Trump ke...

Fargabar Rashin Tsaro: Ana Safarar Makaman Yakin Rasha Da Ukraine Zuwa...

0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi zargin cewa ana safarar wasu daga cikin makaman da ake fafata yaki tsakanin Rasha da Ukraine zuwa yankin...

Ta’addanci: Dan Bindiga Ya Harbe Mutum 10 a Cikin Kanti a...

0
Wani dan bindiga ya kashe mutum aƙalla 10 a kantin Walmart da ke Chesapeake na Jihar Virginia ta Amurka.Ana zaton manajan shagon ne ya...

Dakile Barazanar Tsaro: Kasashen Yammacin Afrika Na Taro Kan Yankin Tekun...

0
Kasashen yammacin Afrika sun yi wata ganawa da takwarorin su na Turai a Ghana a wani yunkuri na sake karfafa kawancen da ke tsakanin...

Doke Argentina: Saudiya Ta Bada Hutu a Daukacin Kasar

0
Sarki Salman na Saudiya ya bada umarnin hutu a yau Laraba ga daukacin ma'aikatan kasar baki daya sakamakon nasarar da kasar ta samu ta...

Harin Roka: Mutum Uku Sun Mutu a Siriya

0
Akalla mutum uku ne suka mutu a arewa maso yammacin Siriya sakamakon harin wani makamin roka, a yankin da ake ci gaba da fuskantar...

Girgizar Kasa: Buhari Ya Jajanta Wa Al’ummar Indonesiya

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bi sahun shugabanni da al'ummar duniya wajen jajanta wa al'umma da gwamnatin Indosnesiya bisa iftila'in girgizar ƙasar da ta...

If’tila’i: Gobara Ta Hallaka Mutum 36 a China

0
Gobara ta tashi a wata masana'anta da ke yankin Henan na China inda ta hallaka mutum 36.Hakama wasu mutane biyu sun bata, sakamakon yadda...

Mutuwar Mahsa Amini: Iran Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Daya Daga...

0
Ma'aikatar Shari'ar Iran ta ce ta yanke hukuncin kisa na farko kan ɗaya daga cikin masu zanga-zanga a ƙasar kan rasuwar Mahsa Amini a...

Zaben Shugaban Kasa: ‘Yan Slovenia Na Kada Kuri’a

0
Al'ummar Slovenia na kaɗa ƙuri'ar zaɓen shugaban ƙasa, wanda ake fatan ganin mace ta farko ta yi nasara a zaɓen.Ƙuri'ar jin ra'ayin jama'a ta...

Sauyin Yanayi: Museveni Ya Ce Manyan Kasashen Turai Na Baki Biyu

0
Shugaban Uganda Yoweri Museveni na zargin ƙasashen Yamma da baki biyu da kuma munafurci musamman idan ana batun sauyin yanayi.A wani saƙo da ya...

Batun Sauyin Yanayi: Museveni Na Uganda Ya Yi Allah Wadai Da...

0
Shugaban Uganda Yoweri Museveni ya ce soma amfani da kamfanonin ma'adinin coal da kasashen nahiyar Turai ke yi, a daidai lokacin da ake fuskantar...

Abin Alfahari: Shugaba Buhari Ya Taya ‘Yan Najeriya Da Suka Lashe...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya mika sakon taya murna ga ‘yan asalin Najeriya mazauna Amurka su takwas da suka samu nasarar lashe kujeru daban-daban...

Rikici Na Kara Kazanta Tsakanin Armenia Da Azerbaijan

0
Mataimakin ministan harkokin wajen Armenia Paruyr Hovhannisyan, ya ce a bayyane ta ke karara taho mu gama tsakanin sojin kasarsa da na Azerbaijan na...
Call To Listen