Sufuri Da Abinci: CBN Ya Ce Man Fetur Na Dangote Zai...
Babban Bankin Najeriya CBN ya ce fara jigilar man fetur daga matatar man fetur ta Dangote zai rage farashin sufuri da abinci a Najeriya.Gwamnan...
Bayan Ambaliya: Farashin Sufurin Kwale-Kwale A Maiduguri Ya Doshi Dubu 100
Wani sabon ƙalubale ya bullo wa jama’a sama da miliyan 2 da aka haƙiƙance cewa ambaliyar birnin Maiduguri a arewa maso gabashin Najeriya ta...
Masana Sun Ce Matatar Dangote Zata Taimakawa ‘Yan Najeriya Matuka
Masanin tattalin arziki Dakta Kasum Garba Kurfi ya ce akwai alfanu sosai dangane da samun matatar man fetur ta Dangote da ta fara aiki...
Albashi: Za A Hukunta Ma’aikatu Masu Zaman Kan Su Da Basu...
Gwamnatin Tarayya ta yi kira ga kamfanoni masu zaman kan su su bi tsarin mafi ƙarancin albashi na N70,000, inda ta yi gargaɗin cewa...
Kasuwanci: NNPCL Ya Fara Sayar Da Mai Ga Japan Da Kuma...
Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL) ya fara jigilar iskar Gas zuwa Japan da China ta jirgin ruwa.A cikin wata sanarwa a ranar Litinin,...
Sabani: Kamfanin China Ya Ƙwace Jirgin Najeriya Na 4 A Kanada
Kamfanin nan da ya ƙwace jiragen saman Fadar Shugaban Najeriya guda uku a ƙasar Faransa, ya sake ƙwace wani jirgin a Kanada.Kamfanin Zhongshang Fucheng...
Bincike: NNPCL Ya Bankaɗo Haramtattun Matatun Mai 63 A Najeriya
NNPCL, ya ce ya bankaɗo wuraren 63 da ake tace man fetur ba bisa ƙa'ida ba a cikin makon da ya gabata.Cikin wani rahoton...
CBN Ya Sayar Wa Ƴan Canji Dala A Kan Naira Dubu...
Babban Bankin Najeriya CBN ya fara sayar da dala ɗaya a kan N1,450 ga ƴan canji masu lasisi a ƙasa.Babban Bankin ya sanar da...
Cinikayya: Saudiyya Na Son Fara Shigo Da Nama Daga Najeriya
Gwamnatin Saudiyya ta bayyana buƙatar shigo da nama ton 200,000 da kuma ton miliyan ɗaya na waken soya daga Najeriya,yayin da ƙasar ke son...
Halin Da Mutane Ke Ciki a Kan Layukan Man Fetur A...
Layukan ababen hawa sun sake bayyana a gidajen man fetur na wasu biranen Najeriya.Tun a cikin makon da ya gabata aka fara ganin dogayen...
Ibtila’in Gobara: Kasuwar Karu A Abuja Ta Kone Kurmus
Wata mummunar gobarar da ta auku a kasuwar Karu da ke Karamar Hukumar Karu ta Jihar Nasarawa.kasuwa dai tana kusa da mahadar Abuja da...
Tinubu Secured $20bn Investment To Revolutionise Agriculture, Economy – Shettima
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bayyana cewa, shugaba Bola Tinubu ya samu nasarar samawa Najeriya jarin sama da dala biliyan 20.Shettima ya ce...
CBN Zai Kawo Karshen Hauhawar Farashin Kayan Masarufi
Babban Bankin Nijeriya, za su yi duk mai yiwuwa na ganin an kawo karshen farashin kayayyaki ke hauhawa a Najeriya.Cardoso, a tattaunawar...
Rikicin Hausawa Da Yarbawa: Kungiyar Dillalan Tumatur Za Su Daina Zuwa...
Kungiyar dillalan tumatir ta yi barazanar shiga yajin aikin kai kayan tumatir zuwa Jihar Legas.Dillalan sun dauki matakin ne saboda irin barnar da aka...
Tura Kudi Ta Intanet : Bankuna Za Su Fara Cirar 0.5%...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya umurci bankunan kasar su fara cirar kaso 0.5 cikin 100 na duk kuɗin da aka tura ta intanet a...
Wahalar Fetur: Manyan ’Yan Kasuwa Sun Sayo Lita Miliyan 300
Kungiyar Manyan Dillalan Man Fetur ta kasa (MEMAN) takammala shirin shigo da manyan jiragen ruwa guda takwasmasu dauke da litar mai sama da miliyan...
Matatar Dangote Ta Sake Karya Farashin Dizal Da Man Jirgi
Matatar man Dangote ta sanar da sake rage farashin man dizalda na man jirgi a kokarin saukaka farashinsa a sassan kasarna.Wannan na zuwa ne...
CBN Ya Rage Farashin Dala Ga Ƴan Canji
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya dawo sayar da Dala Dalakai-tsaye ga ’yan canji a kan farashi N1,021.Sanarwar da bankin ya fitar na sanar da...
Baje Kolin Motoci Na Afirka: Shirye-Shiryen Gudanar Da Biki A Watan...
A halin yanzu an kammala shirye-shieyen bude bikin baje kolin motoci na yankin Afrika ta yamma karo na 4 da za a gudanar a...
Karuwar Darajar Naira: Shugaban Ƴan Canji Ya Ce Suna Sayen Dala...
Ƙungiyar ƴan canji ta Najeriya ta ce ƴan canji sun fara sayan dala ɗaya a kan naira 980 a kasuwar bayan fage sannan su...