18.3 C
Kaduna
Monday, December 8, 2025
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 3
Muryar 'Yanci

Majalisar Wakilai Ta Yi Garambawul A Sabuwar Dokar Zaɓe Ta 2022

0
Majalisar wakilai ta amince da garambawul a kundin zaɓe na shekara 2022, domin a ba masu rike da madafun iko damar shiga tarurrukan jam’iyyu...

Fastocin Ƙarya Ne Suka Halarci Taron Ƙaddamar Da Shettima – Inji...

0
Kungiyar Kiristoci ta Nijeriya, CAN, ta ce duk Fastocin su ka halarci taron kaddamar Kashim Shettima a helkwatar jam’iyyar APC da ke Abuja na...

Kudin Shiga: Shugaba Buhari Ya Rantsar Da Jami’an Hukumar ‘RMAFC’ A...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya rantsar da shugaba da kwamishinonin hukumar tattarawa da kasafta kudaden shiga ta tarayya a fadar sa da ke Abuja.An dai fara...

‘Yancin Dan-Adam: Amnesty Ta Zargi Jami’an Tsaro Da Gallaza Wa Jama’a...

0
Kungiyar kare hakkin Bil Adama ta Amnesty International a Nijeriya, ta yi zargin cewa har yanzu jami’an tsaron Nijeriya su na gallaza wa jama’a tare da...
Gboyega Oyetola , Gwamnan Jihar Osun

Kotun Koli Ta Tabbatar Da Oyetola A Gwamnan Osun

0
Kotun koli ta Nijeriya, ta tabbatar wa gwamnan jihar Osun Gboyega Oyetola kujerar sa ta gwamma.Idan dai ba a manta ba, dan takarar gwamnan jihar na jam’iyyar...

Bankun Sun Canza Ƙa’idar Cirar Kuɗi A ATM Zuwa Naira 200,000

0
Banunan kasuwanci sun sun ƙara adadin kudin da mutum zai iya cira a na’urar ATM a rana zuwa Naira dubu 200 maimakon Naira dubu...

Jirgin Yaƙin Soji Ya Yi Luguden Wuta Kan Mutane Bisa Kuskure...

0
Wani jirgin yaƙi na rundunar sojin saman Nijeriya, ya yi kuskuren kashe kananan yara shida a jihar Neja.Lamarin dai ya faru ne a ƙauyen...
OIP (2)

Zargin Ta’addanci: Shugaban Karamar Hukumar Yagba da ‘Yan Banga na Neman...

0
Ardon masarautar Yagba ta yamma dake Jihar Kogi Ardo Babuga Mairali, ya koka game da yadda shugaban karamar hukumar  Yagba ta yamma, Hon. Tosin...

Mutum 36 Sun Kamu Da Cutar Monkey Pox A Jihohi 14 A Nijeriya

0
Hukumar hana yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC, ta ce an samu karin mutane 141 da ake zargin sun kamu da cutar Kyandar Biri da...

Saudiyya Ta Tsare Mutumin Da Ya Yi Wa Sarauniya Elizabeth II Umarah 

0
Wani mutum dan kasar Yemen ya shiga komar jami’an tsaron kasar Saudiyya, sakamakon wallafa bidiyonsa na yi wa margayiya Sarauniyar Ingila Elezabeth II aikin...

Gbajabiamila Ya Nemi A Mika Kasafin 2020 A Satumba

0
Shugaban majalisar wakilai Femi Gbajabiamila, ya bukaci bangaren zartarwa ya tabbatar an gabatar da kasafin shekara ta 2020 a majalisar dokoki ta tarayya nan da watan Satumba...

‘Yan Majalisar Wakilai 6 Sun Koma PDP Daga APC A Jihar Zamfara

0
‘Yan majalisar wakilai Shida da su ka koma jam’iyyar APC tare da gwamna Matawalle na jihar Zamfara, sun sake komawa jam’iyyar PDP, sun kuma...
OIP (3)

Garba Shehu:  Buhari Ya Kasance Shugaba Mai Gaskiya da Tausayin Talaka

0
Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kasance mutum mai gaskiya da amana da tausayin talakawa.Mai magana da yawunsa, Garba Shehu, ne ya bayyana hakan...

Raddi: Ba a Taɓa Gwamnatin Da Ta Kai Ta Buhari Rashawa...

0
Daya daga cikin jami’an Hukumar Dauka da Ladabtar ‘Yan sanda Naja’atu Mohammed, ta soki lamirin Shugaba Muhammadu Buhari a kan yafe wa Joshua da...

Abba Gida-Gida Na NNPP Ya Ƙaryata Ji-ta-Ji-tar Zai Nemi Gudummawar Kuɗi

0
Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano na jam’iyyar NNPP Abba Kabir Yusuf Gida-gida, ya ƙaryata ji-ta-ji-tar cewa zai nemi gudummawar karo-karon kuɗin yakin neman zabe...
Syria+New+Flag+EDITED

Hamɓarar Da Gwmanatin Assad: Al’ummar Syria Na Bikin Murna

0
Dubun dubatar ƴan Syria sun yi dandazo a Damascas, babban birnin ƙasar da sauran birane domin bikin murnar hamɓarrar da gwamnatin Shugaba Bashar al-Assad,...

Gwamnan Ondo Ya Umarci A Kori Ma’aikatan Dake Karɓan Albashi Biyu

0
Gwamnan jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu, ya umarci shugabar ma’aikata ta jihar ta rubuta takardar sallama ga duk jami’in gwamnatin da aka gano ya na...

Ƴan Bindiga Sun Sace Ƴan Sanda 10 A Jihar Kogi

0
‘Yan bindiga sun sace jami’an ‘yan sanda da ke karkashin jihar Nasarawa a jihar Kogi a ranar Lahadin da ta gabata.‘Yan sandan sun faɗa...

Majalisar Dattawa Ta Yi Garambawul A Kundin Zaɓe Na 2022

0
Majalisar Dattawa ta amince da yin garambawul a kundin dokokin zaɓe na shekara ta 2022, domin a ba Wakilai masu rike da kujeru damar...

Majalisar Dokokin Bauchi Ta Amince Da Dokar Kafa Jami’ann Tsaro Mallakin...

0
Majalisar Dokoki ta Jihar Bauchi, ta amince da wata doka da za ta bada damar samar da jami’an tsaro mallakar jihar domin magance kalubalen...
Call To Listen