25.8 C
Kaduna, Nigeria
Saturday, April 1, 2023

Kiwon Lafiya

Home Labaru Kiwon Lafiya
Kiwon Lafiya

If’tila’i: Gobara Ta Hallaka Mutum 36 a China

Gobara ta tashi a wata masana'anta da ke yankin Henan na China inda ta hallaka mutum 36. Hakama wasu...

Ta’ammuli Da Kwaya: NDLEA Ta Kama Wata Mata Da Ta Yi...

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce ta kama wata mata da ta yi niyyar zuwa Saudiyya...

Duba Lafiya: Shugaba Buhari Ya Dawo Gida Najeriya Daga Landan

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya komo gida Najeriya bayan bulaguron da ya yi domin duba lafiyar sa a Birtaniya.

Shugaba Buhari Ya Tafi Birnin Landan Na Burtaniya

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya tafi birnin Landan a yau litinin din nan domin a duba lafiyarsa. Bayanin tafiyar...

Cutar Kwalara Ta Kashe Tubabbun ‘Yan Boko Haram 25

Rahotanni daga yankin arewa maso Gabashin Nijeriya sun ce, akalla mutane 25, ciki har da mayakan Boko Haram 20 ne su ka...

Duk Minti Daya Cutar Kanjamau Na Kashe Mutum Daya A Duniya

Wani sabon rahoto na hukumar yaki da cutar kamjamau ta Majalisar Dinkin Duniya, UNAIDS, ya nuna cewa cutuka da ke da nasaba...

Takunkumin Korona: Gwamnatin Buhari Ta Roki Saudiyya Ta Cire Wa ‘Yan...

Gwamnatin tarayya ta bukaci kasar Saudiyya da ta dage takunkumin da ta sanya wa matafiya ‘yan Najeriya biyo bayan bullar nau'in Korona...

Ta’aziyya: Gwamna Ganduje Ya Kai Ziyara Gidan Su Hanifa Abubakar

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa iyayen Hanifa Abubakar ta’aziyyar rasuwar ‘yarsu wacce malamin makarantarsu ya kashe bayan da...

Hatsari: Jirigin Ƙasa Ya Yi Karo Da Tirela Da Adaidaita Sahu...

Wani jirgin ƙasa ɗauke da fasinjoji ya murƙushe tirela ɗauke da siminti da babur ɗin Adaidaita Sahu a Kano.

Cutar Korona: Mutum 199 Sun Kamu A Jihar Kaduna

Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya, NCDC, ta ce an samu karin mutum 670 da suka kamu da cutar korona a...

Korona Ta Sake Kashe Mutum 8 A Najeriya

Hukumar NCDC mai yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce mutum takwas ne suka rasu ranar Lahadi washegarin Ranar Kirsimeti...

Jan Hankali: Masanin Kiwon Lafiya Ya Bukaci Gwamnati Da Ta Magance...

A kokarin ganin an magance matsalar cutar yoyon fitsari masanin kiwon lafiya Mallam Musa Isa ya bukaci gwamnatin tarayya da ta Jihohi...

Mafi Yawan Masu Dauke Da Nau’In Omicron Na Afrika – WHO

Hukumar Lafiya ta Duniya tace kashi 46 na masu ɗauke da sabon nau'in korona ta Omicron sun fito ne daga Kasashen Afrika...

Gwamnatin Tarayya Za Ta Ƙaddamar Da Zagaye Na Uku Na Riga-Kafin...

Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa za ta ƙaddamar da riga-kafin korona zagaye na uku a ranar Juma'a mai zuwa.

Yaki Da Miyagun Kwayoyi: Hukumar Nafdac Ta Lalata Kwayar Tramadol Ta...

Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC) ta ce ta lalata kwayar maganin Tramadol da darajarta ta kai Naira...

Ta’aziyya: Shugaba Buhari Ya Jajantawa Al’ummar Kano Kan Hatsarin Kwale-Kwale A...

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jajanta wa Al’ummar Jihar Kano da kuma gwamnatin jihar bisa hatsarin kwale-kwalen da ya auku a Ƙaramar...

Korona Ta Kama Karin Mutum 21 A Najeriya Ranar Litinin

Hukumar ɗakile yaɗuwar cututtuka a Najeriya NCDC ta ce an samu ƙarin mutum 21 da suka kamu da cutar korona a Najeriya...

Ma’aikatan Kiwon Lafiya A Jihar Bauchi Za Su Fara Yajin Aiki

Kungiyar ma’aikatan Lafiya a jihar Bauchi, sun fara shirin shiga yajin aikin Sai-Baba-Ta-Gani, inda su ka ba Gwamnatin Jihar wa’adin makonni biyu...

 An Gudanar Da Zanga-Zangar Kyamar Dokar Kullen Korona A Turai

Kasar Belgium ta zama ƙasa ta baya bayan nan da ta fuskanci mummunar tarzomar nuna ƙin amincewa da dokar kullen korona.

Gwamnati Ba Za Ta Yi Sanyi Wajen Tilasta Wa Mutane Yin...

Sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha, ya ce gwamnati ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen tilasta mutane musamman ma’aikatan gwamnati...

Hasashen Yanayi

Kaduna, Nigeria
overcast clouds
25.8 ° C
25.8 °
25.8 °
11 %
2.5kmh
100 %
Sat
37 °
Sun
39 °
Mon
38 °
Tue
38 °
Wed
29 °
Call Now ButtonCall To Listen