Coronavirus
Home Coronavirus
Covid-19: Gwamnan Ribas Ya Yi Barazanar Saka Dokar Hana Zirga-Zirga
Gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya yi barazanar dawo da dokar kulle a jihar matukar jama’a suka ci gaba da yin burus da...
Ta’Addanci: ‘Ƴan Bindiga Sun Kashe Ɗan Sanda Da Ma’Aikatan Kamfanin Mai...
Rahotanni a Najeriya sun ce wasu ƴan bindiga sun kai hari cibiyar wani kamfanin mai a jihar Imo inda suka kashe jami’in...
Annoba: Corona Ta Sake Kashe Mutum 4 A Najeriya
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya, NCDC, ta ce karin mutum 584 ne suka kamu da cutar korona a faɗin Najeriya...
COVID-19: Shugaba Buhari Da Wasu Ministoci Sun Killace Kansu
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ’yan tawagarsa yayin tafiyarsa zuwa Landan za su killace kansu kamar yadda matakan kariyar COVID-19 suka tanada.
Covid-19: Karin Mutum 790 Sun Kamu Da Korona a Najeriya
Hukumar daƙile yaduwar cutuka ta kasa NCDC, ta ce an samu Karin mutum 790 da suka kamu da cutar korona a faɗin...
Annoba: Ƙarin Mutum 497 Sun Kamu Da Cutar Korona A Najeriya
Alkaluman da hukumar daƙile cututtuka masu yaduwa ta Najeriya ta fitar ranar Juma'a sun nuna cewa wasu ƙarin mutum 497 sun kamu...
Coronavirus A Najeriya: Ana Duba Yiwuwar Sake Kafa Dokar Kulle A...
Mahukunta a Najeriya sun yi gargadin cewa kasar ta fara shiga mataki na uku na annobar korona a kwanakin baya baya nan,...
Annoba: Cutar Korona Ta Kashe Ƙarin Mutum Takwas A Najeriya
Ƙarin mutum 590 ne suka kamu da cutar korona a Najeriya cikin awa 24 da suka gabata, a cewar hukumar NCDC mai...
Barna: COVID-19 Ta Kashe Mutane 193 Cikin Kwanaki 20 A Najeriya
Rahotanni sun ce annobar Coronavirus na ci gaba da barna ta hanyar karuwar yawan masu dauke da ita da kuma wadanda take...
Hakikancewa: Bamu Da Korona A Jihar Kogi –Yahaya Bello
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya soki yadda gwamnatin Najeriya ta ke biye wa kasashen duniya game da annobar Korona da ake...
Korona A Najeriya: Mutum 10 Sun Mutu 397 Sun Kamu Ranar...
Hukumar hana yaduwar cututtuka ta Najeriya NCDC t ace Ƙarin mutum 10 ne suka mutu sakamakon cutar korona a Najeriya a ranar...
Fatawa: Babu Laifi Musulmai Su Yi Amfani Da Riga-Kafin Korona —...
Majalisar Fatawa ta Daular Larabawa wato UAE ta ce babu laifi ga Musulmai idan suka yi riga-kafin cutar korona ko da kuwa...
Wata Sabuwa: Buhari Ya Sake Tsawaita Wa’adin Kwamitin Yaƙi Da Cutar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sake tsawaita wa’adin kwamitin da ya kafa na yaƙi da annobar korona zuwa ƙarshen watan Maris na...
Yaki Da COVID-19: Buhari Ya Tafi Nijar Halartar Taron ECOWAS
A yau ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tafi Jamhuriyar Nijar domin halartar taron shugabannin kungiyar raya tattalin Arzikin yammacin afirka (ECOWAS)...
Faransa: Sama Da Mutane Dubu 7 Sun Sake Kamuwa Da Cutar...
Karo na uku kenan a jere da sama da mutane dubu 7 ke kamuwa da cutar ta coronavirus a Faransar daga Juma’ar...
COVID-19: Shugaba Trump Ya Yi Gargadin Karuwar Cutar Korona A Amurka
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi gargadin cewa cutar korona za ta ta'azzara kafin a samu sauƙi a ƙasar, a yayin da...
Annoba:Hukumar NCDC Tace Ƙarin Mutum 562 Sun Kamu Da COVID-19
Alƙaluman da hukumar dakile cutuka masu yaɗuwa ta fitar sun nuna cewa covid-19 ta sake kashe mutum 12 a faɗin Najeriya.
GesIllar COVID-19: Kungiyar EU Sun Amince Da Tara Yuro Biliyan 750...
Jagororin Ƙungiyar Tarayyar Turai (EU) sun amince da wani wani gagarumin shiri na tayar da komaɗar tattalin arzikinsu sakamakon durkushewar da cutar...
Nigerian Doctors Vow To Continue Strike
The National Association Of Resident Doctors have called off the bluff of the federal government who had threatened to invoke the ‘no work...
Babu Wanda Ya Sauya Sheka Zuwa PDP – APC
Jam‘iyyar APC reshen jihar Kwara ta karyata rahotannin da ke cewa, ‘ya’yan jamiyyar dubu 10 sun sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP.