25.8 C
Kaduna, Nigeria
Sunday, April 2, 2023

Tsaro

Home Tsaro

‘Yan Sanda Sun Kama Fasto Kan Garkuwa Da Kansa Don Karɓar...

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Filato, ta kama wani fasto bisa zargin sa da yin garkuwa da kan sa domin karɓar kuɗi...

Gwamnatin Najeriya Za Ta Samar Da Jami’an Tsaro Don Kare Tasoshin...

Gwamnatin tarayya ta ce za ta samar da jami’an tsaro na musamman, wadanda za su riƙa kula da sufurin jiragen ƙasa a...

‘Yan Bindiga Sun Kai Wa Tawagar Tsohon Gwamnan Jihar Imo Hari

‘Yan bindiga sun kai hari a kan tawagar tsohon gwamnan jihar Imo Ikedi Ohakim tare da kashe jami’an ‘yan sanda huɗu.

Hedkwatar Tsaro Ta Zargi Reuters Da Kokarin Bata Sunan Sojojin Najeriya

Helkwatar Tsaro ta Nijeriya, ta zargi kamfanin dillancin labarai na Birtaniya, Reuters, da kokarin bata sunan Rundunar Sojin Nijeriya ta salon aikin...

Martani: Ban Saɓa Wa Umarnin Kotu Ba -Usman Alkali Baba

Shugaban rundunar ƴan Sandan Najeriya Usman Alkali Baba ya ce bai saɓa umarnin kotu ba sakamakon ba shi da masaniya kan wani...

Gwamnan Zamfara Ya Ce A Kai ‘Yan Matan Da Aka Sako...

Gwamnan jihar Zamfara Mohammed Bello Matawalle, ya bada umarnin a kai ‘yan mata biyar da aka sako daga hannun ‘yan bindiga asibiti,...

an kashe mutum biyu a harin coci a kogi

Wasu ɓatagari sun kai hari cocin Celestial da ke birnin Lokoja na Jihar Kogi, inda su ka kashe mutane biyu tare da...

‘Yan Bindiga Sun Kone Hedikwatar Karamar Hukuma A Ebonyi

Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Ebonyi, ta tabbatar da harin da wasu ‘yan bindiga su ka kai wani sashen helkwatar karamar hukumar...

Gwamnatin Kaduna Ta Nuna Damuwa Kan Cunkoso A Hanyar Kaduna-Abuja

Gwamnatin jihar Kaduna, ta nuna damuwa a kan cunkoson da matafiya ke fuskanta a hanyar Kaduna zuwa Abuja. Wata...

Nan Da Karshen Shekara Za Mu Kammala Aikin Gidan Yarin Kano,...

Ministan Harkokin Cikin Gida Rauf Aregbesola, ya ce gwamnatin tarayya za ta kammala ginin gidajen yari uku, wadanda kowannen su zai dauki...

NSCDC Ta Ba Iyalan Jami’inta Da Aka Kashe A Harin Kuje N2.8M

Rundunar tsaro ta Civil Deffence, ta bada kudi Naira miliyan biyu da dubu 800 ga iyalan marigayi Sufeto Iliyasu Abraham, wanda aka...

Nijeriya Za Ta Ci Gaba Da Kwaso ‘Yan Gudun Hijirarta Da...

‘Yan gudun hijirar Nijeriya da har yanzu su ke Kamaru, za su dawo gida da zarar kwamitin da shugaban kasa ya kafa...

‘Yan Sanda Dubu 17 Za Mu Tura Zaben Jihar Ekiti –...

Hukumar zaɓe mai zaman kan ta ta ƙasa INEC, ta ce ta shirya gudanar da sahihin zaɓen gwamna a jihar Ekiti.

Mayakan ISWAP Sun Kashe Mutane 30 A Kauyen Dikwa A Jihar Borno

Mayakan kungiyar ISWAP, sun kashe akalla mutane 30 a matsayin ramuwar gayyar kisan kwamandan su da sojoji su ka yi ta hanyar...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Sace Dan Majalisar Jihar Anambara

A Najeriya, ‘yan bindiga a jihar Anambra sun sace dan majalisar dokokin jihar mai wakiltar mazabar gwamnan jihar Charles Soludo.

Rashin Kyawun Hanyoyi Na Janyo Wa Sojoji Tarnaƙi Wajen Yaki Da...

Wani babban jami’in soji Manjo Janar Christopher Musa, ya ce rashin kyan hanyoyi da Nakiyoyin da ake dasawa ya na janyo masu...

‘Yan Sanda Sun Fara Binciken Tambaɗar Da Daliban Makarantar Chrisland Su...

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Legas, ta fara gudanar da binciken bidiyon wata ‘yar makarantar attajirai da ke Legas, wadda aka nuno...

Biafra: Sojin Nijeriya Sun Kashe Kwamandan IPOB A Imo

Rundunar sojin Nijeriya, ta ce dakarun ta sun kashe wani dankungiyar IPOB a yankin Ihioma da ke karamar hukumar Orlu ajihar Imo.

Hukumar EFCC Ta Gurfanar Da Janar Na Sojan Bogi a Kan Damfarar...

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta gurfanar dawani mai mukamin janar na sojin kasa...

Harin Jirgi: Tinubu Ya Ba Gwamnatin Kaduna Gudunmawar Naira Miliyan 50

Jagoran jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya ba gwamnatinjihar Kaduna gudunmawar naira miliyan 50 domin ɗawainiyarwaɗanda harin jirgin kasa ya rutsa da...

Hasashen Yanayi

Kaduna, Nigeria
overcast clouds
25.8 ° C
25.8 °
25.8 °
11 %
2.5kmh
100 %
Sat
37 °
Sun
39 °
Mon
38 °
Tue
38 °
Wed
29 °
Call Now ButtonCall To Listen