32.1 C
Kaduna, Nigeria
Wednesday, November 23, 2022

Ilimi

Home Ilimi

Ban Ce Zan Maida Jami’o’in Tarayya A Hannun Jihohi Ba – Atiku

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya musanta rahotannin da ke cewa ya ce idan ya zama shugaban ƙasa...

Gwamanati Ba Za Ta Biya Malaman Jami’a Albashinsu Na Wata Shida...

   Ministan ilimi Malam Adamu Adamu ya ce batun biyan malaman jami'o'i albashinsu na tsawon watannin da ba...

Kungiyar ASUU Ta Bukaci Soke Jarrabawar Jami’ar Jihar Kaduna

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Nijeriya ASUU, ta yi kira ga mahukuntan Jami’ar Jihar Kaduna KASU, su soke jarrabawar da ake yi a...

Yajin Aikin ASUU: Malaman Jami’ar Jihar Kaduna Sun Bijirewa El-Rufa’i

Kungiyar malaman jami’o’i ta Nijeriya ASUU reshen jihar Kaduna, ta ki komawa bakin aiki duk da barazanar da gwamna Nasir El-Rufai ya...

Kakakin Majalisar Wakilai Ya Nemi Afuwa Kan Hotunan Karatunsa A Jami’Ar Amurka 

Kakakin Majalisar Wakilai ta kasa Femi Gbajabiamila ya nemi afuwa daga 'yan kasa saboda wasu hotunansa da ya sanya a shafin tuwita,...

Jamb Ta Fitar Da Makin Da Ake Bukata Domin Shiga Jami’a

Hukumar shirya jarabawar share fagen shiga Jami’o’i ta Nijeriya JAMB, ta fitar da mafi kankantar makin da ake bukata domin samun damar...

Yajin Aiki: Buhari Ya Umurci Ministan Ilimi Ya Sulhunta Da ASUU Nan...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Ilimi Malam Adamu Adamu ya kawo ƙarshen yajin aikin malaman jami'o'in cikin makonni biyu masu...

Gwamnati Ta Umarci Makarantu Su Fara Amfani Da Tsarin Ƙara Wa...

Gwamnatin tarayya, ta jaddada amincewar da ta yi na fara amfani da Sabon Tsarin Shekarun Ritayar Malamai. A Cikin...

Shugaba Buhari Ya Ba Daliban Nijeriya Hakuri A Kan Yajin Aikin...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi kira ga daliban jami’o’in Nijeriya su kara hakuri, ya na mai cewa gwamnati ta na bakin...

Dalibai Sun Rufe Hanyoyin Ife-Ibadan Da Lagos-Abeokuta

Wasu taliban jami’a sun yi zanga-zanga don ganin an kawo karshen yajin aikin kungiyar ASUU, sannan su ka ce za su cigaba...

Malaman Makarantun Poly Sun Sanar Da Shiga Yajin Aiki

Kungiyar Malaman makarantun kimiyya da fasaha na Nijeriya ASUP, ta sanar da cewa ta yanke shawarar shiga yajin aikin garga]i na makonni...

Gwamnatin Tarayya Ta Daina Biyan Malaman Jami’a Albashi

Rahotanni na cewa, gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da tsarin ‘Babu Aiki - Babu albashi a kan malaman jami’o’in da ke...

‘Yan Sanda Sun Fara Binciken Tambaɗar Da Daliban Makarantar Chrisland Su...

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Legas, ta fara gudanar da binciken bidiyon wata ‘yar makarantar attajirai da ke Legas, wadda aka nuno...

Buhari Ya Amince a Buɗe Sabbin Polytechnic a Wasu Jihohi Uku...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince da budeKwalejojin kimiyya da Fasaha na tarayya guda uku, a matsayinhanyar saukaka wa jama’a damar samun...

Ilimi: Manya Da Ƙananan Ma’aikatan Jami’o’i Za Su Bi Sahun ASUU...

Ƙungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’o’i da gamayyar Ƙungiyar Ma’aikatan Jami’o’in Nijeriya NASU, sun ba Gwamnatin Tarayya wa’adin a cika masu alƙawarin su nan...

Minista Pantami Ya Yi Wa ASUU Raddi Bayan Ta Kira Shi...

Ministan Sadarwa Ali Isa Pantami, ya yi magana a karon farko bayan Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa ta kira matsayin Farfesan da...

Kano: PDP Ta Gargadi Ganduje Da Kada Ya Tatsi Masu Makarantu...

Jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Kano ta yi kira ga gwamnan jihar Dakta Abdullahi Umar Ganduje da kada ya sake ya...

Mutane 8,372 Aka Kashe Kuma Satar Mutane Ta Ƙaru Cikin 2021...

Aƙalla Mutum dubu 8 da 372 aka kashe a fadin Nijeriya cikin shekara ta 2021 sakamakon hare-haren ‘yan bindiga kamar yadda wani...

Buhari Ya Kaddamar Da Ginin Cibiyar Yaki Da Cututtuka Ta Afirka...

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da ginin Cibiyar Kula da Lafiya ta Afirka a Abuja. Cibiyar, wacce za...

Takardun Bogi: Gwamnatin Kaduna Za Ta Kori Malaman Makaranta 233

Hukumar Ilimin bai-ɗaya ta jihar Kaduna za ta kori malamai 233 da ake zargi sun gabatar da takardun makaranta na bogi.

Hasashen Yanayi

Kaduna, Nigeria
overcast clouds
32.1 ° C
32.1 °
32.1 °
19 %
2.3kmh
100 %
Sat
39 °
Sun
39 °
Mon
38 °
Tue
37 °
Wed
41 °
Call Now ButtonCall To Listen