32.1 C
Kaduna, Nigeria
Monday, March 13, 2023

Wasanni

Home Labaru Wasanni
Wasanni

Mummunan Tarihi: Gerard Pique Ya Samu Jan Kati a Wasan Sa...

Gerard Pique ya samu jan kati a wasansa na karshe gabanin yin murabus inda Barcelona suka taso daga baya suka doke Osasuna...

FIBA 2022: d’Tigress Ta Samu Tikitin Zuwa Gasar Cin Kofin Duniya...

Ministan matasa da habaka wasanni na Najeriya Sunday Dare ya taya tawagar kwallon kwando ta Najeriya ta mata murnar samun tikitin zuwa...

Ta Maula: ‘Yan Senegal Na Bikin Nasarar Kungiyar Kwallon Kafa Ta...

Al'ummar Senegal sun cika titunan babban birnin kasar Dakar, suna rawa da waka domin yiwa 'yan wasan kasar maraba lale, bayan yin...

AFCON 2021: Tunisia Ta Fitar Da Najeriya

Kasar Tunisiya ta cire Najeriya daga Gasar Kwallon kafa ta AFCON 2021 da yanzu haka ake bugawa a kasar Kamaru.

Gasar Cin Kofin Afirka: Caf Ta Sahale Rike ‘Yan Wasan Afrika...

Hukumar kwallon kafar Afrika CAF ta ce, ‘yan wasan nahiyar za su iya ci gaba da takawa kungiyoyin su leda har zuwa...

Gasar Champions League: Ko Karim Benzema Zai Buga Wa Real Wasa...

Real Madrid ta yi nasara a gidan Real Sociedad da ci 2-0 a wasan mako na 16 a gasar La Liga na...

Ronaldo Ya Yi Magana Kan Hamayyar Sa Da Messi

Cristiano Ronaldo ya karyata ikirarin cewa burinsa ya sha gaban Messi a yawan samun nasarori musamman kyautar gwarzon ɗan wasan duniya.

Messi Ya Lashe Ballon D’Or A Karo Na Bakwai

Lionel Messi ya lashe kyautar Ballon d’Or da ake ba gwarzon dan wasan kwallon kafa da ya fi nuna bajinta a shekara,...

Brazil Ta Samu Tikitin Zuwa Gasar Cin Kofin Duniya Ta 2022

Brazil ta samu gurbi a gasar cin kofin Duniya ta 2022 da za ta gudana a Qatar inda ta zama kasa ta...

Steven Gerrard Ya Zama Kocin Aston Villa

Aston Villa ta naɗa Steven Gerrard a matsayin sabon kocin ta kan kwantiragin shekara uku da rabi. Gerrard ya...

Kenya Na Fuskantar Fushin FIFA

Kenya tana fuskantar yiwuwar Fifa ta haramta mata shiga gasa bayan Ministar Wasannin kasar ta bayar da umarni ga kwamitin rikon kwarya...

Sabuwar Kaka: Kano Pillars Za Ta Buga Wasannin Ta A Filin...

Hukumar kula da gasar ƙwallon ƙafar ƙwararru ta Nigeria (NPFL) ta amince wa kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta ci gaba...

Erling Haaland Na Borussia Dortmand Ya Tafi Jinya

Dan wasan Borussia Dortmand Erling Haaland zai yi jinyar wasu makonni bayan wani rauni da ya ji a saman cinyar sa, inji...

Mohamed Salah Ya Ce Yana Son Karkare Sana’Ar Sa Ta Tamaula...

Dan wasan tawagar Masar, mai shekara 29 Muhammad Salah ya ci kwallo 137 har da 12 da ya ci a kakar bana...

Modric Ya Soki Shirin Fifa Na Mayar Da Gasar Cin Kofin...

Dan wasan tsakiya na Real Madrid, Luka Modric ya soki yunkurin hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA na kokarin mayar da gasar...

Klopp Ya Ce Liverpool Ba Ta Shakkar Haduwar Ta Da Atletico...

Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Jurgen Klopp ya ce ko kadan baya shakkar Zubin ‘yan wasan da Diego Simeone...

Leicester Ta Lallasa Manchester United Da Ci 4-2

Kungiyar Leicester ta lallasa Manchester United da ci 4-2 a gasar Firimiya ta kasar Ingila da aka kara yau asabar, abinda ya...

Muhammad Salah Zai Goge Tarihin Da Didier Drogba Ya Kafa A...

Sadio Mane shi ne ɗan wasan Afrika na uku da ya ci kwallo 100 a gasar Premier League bayan Didier Drogb da...

Pochettino Ya Ce Neymar Na Da Sauran Dimbin Shekarun Kwallon Kafa

Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta PSG Mauricio Pochettino ya yi ikirarin cewa ko shakka babu dan wasan gaba na kungiyar...

Matsayar Newcatle A Ingila

Rahotanni sun ce ba sabon labari ba ne cewa Kamfanin Public Investmen Fund na Saudiyya da aka kiyasta ya mallaki fam biliyan...

Hasashen Yanayi

Kaduna, Nigeria
overcast clouds
32.1 ° C
32.1 °
32.1 °
19 %
2.3kmh
100 %
Sat
39 °
Sun
39 °
Mon
38 °
Tue
37 °
Wed
41 °
Call Now ButtonCall To Listen