Labarai
Home Labarai
Remi Tinubu Ta Ce Najeriya Za Ta Kawar Da Cutar Tarin...
Uwargidan shugaban Najeriya, Oluremi Tinubu, ta bayyana fatan ganin Najeriya ta kawar da cutar tarin fuka kan nan da shekarar 2035,inda ta jaddada mahimmanci...
Kayar Da Gwamnatin APC: Atiku Da Obi Na Shirin Haɗewa A...
Tsohon mataimakain shugaban Najeriya kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023 da ya gabata Atiku Abubakar da kuma ɗan takarar LP a 2023...
Minista Ya Ce Tinubu Na Son Ganin Kowa Ya Daina Kwana...
Gwamnatin Tarayya, ta bayyana cewa shugaba Bola Tinubu ya bayar da fifiko kan samar da abinci ga ‘yan kasa, domin yana son ganin babu...
Ziyarar Aiki: Shugaban Jamus Ya Iso Najeriya
Shugaban ƙasar Jamus, Frank-Walter Steinmeier na ziyarar aiki a Najeriya.Mista Steinmeier ya iso Najeriya ne a ranar Talata da daddare, inda ya samu tarbar...
Akanta Janar Na Kasa: Tinubu Ya Nada Sabon Mukaddashi
Shugaba Bola Tinubu ya nada Shamseldeen Babatunde Ogunjimi a matsayin mukaddashin Akanta Janar na kasa.Nadin nasa ya fara aiki ne nan take bayan tafiya...
Dawowa Kan Ganiyarsa: Ancelotti Ya Ce Akwai Bukatar A Ba Mbappe...
Carlo Ancelotti, ya bayyana cewar akwai bukatar mahukunta da magoya bayan kungiyar su ba Kylian Mbappe lokaci da goyon baya domin ya dawo kan...
Bugun Kusurwar: Arsenal Ta Zama Hatsari A Kwallon Nahiyar Turai
Masu sharfi na ci gaba da bayyana yadda Arsenal take ƙara zama hatsari a yayin da ta samu bugun kwana, har suna kwatanta ta...
Nasara: Soji Sun Kashe Ƴan Ta’adda Dubu Takwas A Najeriya Cikin...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta kashe ƴan ta'dda dubu 8, da 34 daga farko zuwa ƙarshen shekara ta 2024.Wata sanarwa da darektan yaɗa...
Shigowar Hunturu: An Samu Ƙaruwar Gobara A Kano
Hukumar kashe gobara a Kano ta ce an samu ƙarin tashin gobara a faɗin jihar sakamakon shigowar yanayin hunturu a wasu yankunan arewacin Najeriya.Kakakin...
Koma Baya: Jam’iyyar Labour Ta Yi Mummunar Asara
Jam’iyyar Labour (LP) ta fuskanci babban koma baya sakamakon ficewar wasu ‘yan majalisa guda biyar daga cikinta, suka kuma sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC.Daga...
Sallamar Ma’aikata: Majalisar Wakilai Ta Umarci CBN Ya Dakatar Da Aniyar...
Majalisar wakilai ta dauki wani mataki da wasu ke gani abin alheri ne bayan jin irin koken da suka rika tashi kan batun korar...
Tinubu Ya Amince Da Biyan Kuɗin Kafa Cibiyar Yaɗa Labarai Ta...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da fitar da kuɗaɗe domin kafa Cibiyar Yaɗa Labarai ta UNESCO wato (Media and Information Literacy Institute,...
Ebonyi: Gwamna Ya Yi Barazanar Sallamar Ma’ aikata Da Suka Shiga...
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya yi barazanar sallamar duk wani ma'aikacin da ya shiga yajin aiki nan da awa 72 idan bai koma...
Gyara dokar haraji: majalisar dokokin kano ta yi watsi da dokar.
Majalisar dokokin jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Kakakin Majalisar Hon. Ismail Falgore, ta yi fatali da ƙudirin gyaran haraji da ke gaban majalisar tarayya.Shugaban masu...
Ta’addanci: Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 Sun Sace Wasu A...
’Yan bindiga sun kashe mutane tare tare da yin awon gaba da wasu a wani hari da suka kai a kauyen Dan-Tudu dake karamar...
Kada A Cutar Da Wasu Jihohi A Sabuwar Dokar Haraji –...
Jagoran adawa kuma dan takaran shugaban kasa a 2023 na PDP Atiku Abubakar ya yi kira ga majalisar dokoki ta yi aiki bisa gaskiya...
Kafin Cire Tallafin Fetur: ‘Yan Najeriya Na Rayuwar Karya- Shugaba Tinubu
Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu ya ce ’yan Najeriya suna rayuwar ƙarya kafin gwamnatinsa ta cire tallafin man fetur, matakin da ya ce ya zama...
Malaman Firamare Sun Shiga Yajin Aikin Sai Illa Masha Allahu
Malaman Makarantar Firamare a Babban Birnin Tarayya, sun fara sabon yajin aiki, wanda hakan ya hana ɗalibai kammala jarabawar zangon karatu na farko da...
Zazzabi Cizon Sauro: An Fara Rigakafi A Najeriya
An Fara Rigakafin Zazzabin Cizon Sauro A Nijeriya.Nijeriya ce kasar dake da kashi 27 cikin 100 na masu dauke da cutar zazzabin cizon sauro...
Gobara: Shaguna Sama Da 50 Sun Kone Kurmus A Jihar Yobe
Gobara ta kone shaguna sama da 50 tare da kayan miliyoyin Naira a kasuwar bayan Tasha da ke Damaturu, a Jihar Yobe.Shaidu sun ce...