32.1 C
Kaduna, Nigeria
Tuesday, January 24, 2023

Siyasa

Home Labaru Siyasa
Siyasa

2023: Hukumar INEC Ta Fadi Tanadin Ukubar Da Tayi Wa Kananan...

Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta yi alkawarin kama duk wasu ‘yan kasa da shekaru 18 da aka...

Am’iyyar PRP Ta Dakatar Da Ciyaman Dinta A Babban Jihar Arewa...

Jam’iyyar PRP, ta ce ta dakatar da shugaban ta na jihar Taraba Abdullahi Maikasuwa na tsawon watanni uku bisa laifin rashawa da...

Za Mu Ɗauki Ma’aikata Miliyan 1.4 Don Gudanar Da Aikin Zaɓe...

Hukumar zaɓe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ce za ta ɗauki ma’aikatan wucin-gadi kimanin miliyan 1 da dubu 400...

majalisar dattawa ta maida kasafin 2023 naira tiriliyan 21.8, ta yi...

Majalisar Dattawa ta amince da kasafin naira tiriliyan 21 da biliyan 800, wanda ke nuni da cewa sun yi ƙarin har naira...

Jam’iyar PDP Zata Gyara Dukkan Abubuwan Da APC Ta Bata, Okowa

Gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta, kuma abokin takarar Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP, ya ce jam’iyyar su ta zaburo ne ta...

Kotu Ta Sake Ayyana Abacha A Matsayin Dan Takarar PDP A...

Wata babbar kotun tarayya da ke Kano, ta yi watsi da wata kara da Jafar Bello ya shigar, inda ya ke kalubalantar...

PDP Ta Yi Barazanar Hukunta Gwamnonin G-5 Kan Hada Kai Da...

Fusatattun gwamnonin jam’iyyar PDP biyar, sun gana da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu a birnin Landan na...

Ci Da Addini: El-Rufai Ya Ce  Lokaci Ya Yi Da Za A...

Gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai, ya ce lokaci ya yi da za a cire batun addini daga siyasar ƙasa tare da...

Zaben 2023: Abdullahi Adamu Ya Ce Abin Kunya Ne Buhari Ya...

Jam'iyyar APC ta yi fatali da sukar da wasu ke yi cewa shugaba Muhammadu Buhari na janye jiki daga tafiye-tafiyen da ake...

Peter Obi Ya Bayyana Manufofinsa

Ɗan takarar Shugaban kas na Jam'iyyar Labour Peter Obi, ya bayyana ƙudurorin da zai maida hankali a kan su idan ya samu...

Zaben 2023: Wasu ‘Yan Siyasa Na Dumama Yanayi Da Zafafan Laffuza...

Kwamitin wanzar da zaman lafiya a jihar Kano ya ce yana aikin tsara wani taron masu ruwa da tsaki da shugaban kwamitin...

Siyasar 2023: Yadda Ikpeazu Ke Son Kawar Da Abaribe a Majalisa

Bisa ga dukkan alamu za a yi dauki ba dadi kan kujerar Sanatan Abia ta Kudu a Zaben 2023 tsakanin gwamnan jihar,...

Haramar 2023: Hukumar Zabe Ta Ce Babu Wanda Zai Kada Kuri’a...

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC Ta Jaddada Cewa Babu Wanda Za a Bari Ya Jefa Kuri’a a Babban Zaben Kasa Dake...

Shugabanci: Aisha Buhari Na Son a Riƙa Naɗa Mata Mataimakan Gwamnoni...

Uwargidar shugaban ƙasa A'isha Buhari ta buƙaci shugabanni a arewa su yi koyi da na kudancin ƙasar nan wajen naɗa mata a...

Za Ta Kalubalanci Sanya Uba Sani A Jerin Sunayen ‘Yan Takarar...

Biyo bayan hukuncin da babbar kotun tarayya da ke da zama a jihar Kaduna ta yanke, na aminta da sunan Sanata Uba...

Rikicin Siyasa: ‘Yan Majalisa Sun Bai Wa Hammata Iska a Saliyo...

Saɓani a kan wata sabuwar dokar zaɓe a Saliyo ya haddasa faɗa a tsakanin 'yan majalisar dokokin kasar, inda suka riƙa bai...

Rajistar Zabe: INEC Ta Ce Ba Zai Yiwu a Ci Gaba...

Hukumar zaɓe mai zaman Kanta ta Najeriya INEC ta ce dokokin Kundin Tsarin Mulkin ƙasa ba su ba ta damar ta ci...

Takarar Musulmi Da Musulmi:  Babachir Ya Ce APC Ba Za Ta...

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya kuma jigo a jam’iyyar APC, Babachir Lawan ya ce, jam’iyyar ba za  ta ci zaben shugaban kasa da...

Siyasar 2023: Atiku Ya Gana Da Shugabannin CAN a Abuja

Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya gana da shugabannin Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a Abuja.

2023: ACF Ta Gargadi ’Yan Siyasa Kan Kalaman Tayar Da Hankali

Ƙungiyar Tuntuva ta Arewa Consultative Forum (ACF) a ranar Lahadin da ta gabata ta gargaɗi ’yan siyasa da su guji rura wutar...

Hasashen Yanayi

Kaduna, Nigeria
overcast clouds
32.1 ° C
32.1 °
32.1 °
19 %
2.3kmh
100 %
Sat
39 °
Sun
39 °
Mon
38 °
Tue
37 °
Wed
41 °
Call Now ButtonCall To Listen