Karatun Sakandare: Sabon Tsari Zai Fito A Watan Satumba
Gwamnatin Tarayya na shirin gabatar da sabon tsarin karatu ga dukkanin makarantun sakandare a fadin kasa a watan Satumban 2024.Ministan ilimi, Farfesa Tahir Mamman...
Gwamna Ya Kori Shugabannin Makarantun Sakandare 7
Gwamnatin jihar Taraba ta dakatar da wasu shugabannin makarantun sakandare bakwai bisa zargin yin zagon kasa ga ilimi a jihar.Ma'aikatar ilimi ta jihar ta...
Kammala Karatun Jami’a Na Bogi: JAMB Ta Bankaɗo Ɗalibai 3000
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta ƙasa (JAMB) a Najeriya ta bankaɗo daliban da suka kammala karatun jami'a na bogi 3,000,...
Zikirin Juma’a : Tinubu Zai Halarci Fadar Aminu Ado Ta Nassarawa
Gidauniyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi za ta gudanar da taron ta na Zikirin Juma’a na shekara a fadar Sarkin Kano 15.An shirya gudanar da...
Sauya Bangaren Ilimi: Gwamnatin Tarayya Ta Sake Barazanar Kama Masu Takardun...
Gwamnatin tarayya ta ce hukumomin tsaro za su fara farautar mutanen dake rike da takardun kammala karatun digiri na bogi a fadin Najeriya.Ministan Ilimi...
Gwamnatin Adamawa Ta Fitar Da Naira Biliyan 2.4 Domin Biyan Jarrabawar WAEC...
Gwamnatin jihar Adamawa ta ware Naira biliyan 2 da dubudari 4 domin biyan kudaden rajistar jarrabawar WAEC daNECO ga wadanda su ka cancanta a...
Rashin Albashi: Ma’Aikatan Jami’Oi Sun Ƙuduri Shiga Yajin Aiki A Najeriya
Ƙungiyar manyan ma'aikatan Jami'oin Najeriya, SSANU da kuma ta ma'aikatan jami'a da basa koyarwa, NASU sun ce za su tsunduma yajin aiki a ranar...
Limanci: Sheikh Yasser Dossary Ya Dawo Masallacin Harami
Babban Limamin Masallatan Harami Sheikh Abdul Rahman al-Sudais, ya sanar da dawowar Sheikh Yasser Dossary da wasu limamai biyu.Sheikh Sudai ya sanar cewa Sheikh...
Bunkasa Ci Gaba: Gwamnatin Kadunata Ɗaura Ɗamarar Amfani Da Fasahar Zamani...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya ce gwamnatin sa ta himmatu wajen yin amfani da karfin fasahar zamani wajen bunkasa tattalin arziki, da...
WAEC Ta Riƙe Sakamakon Jarrabawar Ɗalibai 262,803
Hukumar shirya jarrabawar kammala karatun sakandare taWAEC, ta riƙe sakamakon jarrabawar ɗalibai dubu 262 da803 da su ka rubuta jarrabawar shekara ta 2023.Shugaban ofishin...
NYSC Ta Magantu Kan Tura Masu Yi Wa Kasa Hidima Yaki...
Hukumar kula da masu yi wa Kasa Hidima ta Nijeriya NYSC, ta ce babu wani shiri da ta ke yi na tura matasa masu...
Ana Gallaza Wa Ɗalibai Musulmai A Jami’o’i Mallakin Kiristoci A Nijeriya...
Ƙungiyar Kare Muradun Musulmai a Nijeriya MURIC, ta yizargin cewa ana gallaza wa ɗalibai Musulmi da ke karatu ajami’o’i musu zaman kan su mallakin...
Sarkin Musulmi Ya Ayyana Farkon Shekarar Musulunci Ta 1445
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’adAbubakar, ya ayyana Laraba, 19 ga watan Yuli na shekara ta2023 a matsayin 1 ga watan Muharram na...
Shehun Borno Ya Bukaci Jama’Ar Jihar Borno Da Su Fito Rokon...
Sakamakon yadda ake fuskantar karancin ruwan sama a jiharBorno, Mai Martaba Shehun Borno Alhaji Abubakar IbnUmar Garbai Elkanemi, ya bukaci al’ummar musulmi a fadinjihar...
Daliban Najeriya 700 Sun Samu Guraben Karatu A Amurka
Ofisoshin Jakadancin Amurka da ke Abuja da Lagos, sungudanar da taron wayar da kan daruruwan daliban Nijeriya dasu ka samu guraben karatu a jami'o'i...
Malaman Kwalejojin Fasaha Sun Shiga Yajin Aiki A Jihar Bayelsa
Kungiyar Malaman Makarantun Kimiyya da Fasaha reshenKwalejin Kimiyya ta Tarayya ta Ekowe a Jihar Bayelsa, taumarci ‘ya’yan ta su shiga yajin aikin sai baba-ta-gani...
Majalisa Ta Dakatar Da JAMB Daga Hukunta Dalibar Da Ta Yi...
Majalisar wakilai ta sa baki a batun zargin da hukumar shiryajarabawar share fagen shiga jami’a ta JAMB ta yi ma watadaliba mai suna Mmesoma...
Tinubu Zai Sanar Da Sabuwar Ranar Kidayar Jama’a Da Gidaje –...
Shugaban hukumar kidaya ta kasa NPC, Nasir Kwarra, ya ceShugaba Tinubu da kan sa ne zai sanar da sabuwar ranar da zaa gudanar da...
JAMB Ta Haramta Wa Dalibar Da Ta Yi Sakamakon Bogi Sake...
Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a JAMB,ta haramta ma wata daliba mai suna Mmesoma Ejikeme daake zargi da fitar da sakamakon jarrabawar shiga...
JAMB Ta Haramta Wa Dalibar Da Ta Yi Sakamakon Bogi Sake...
Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a JAMB, ta haramta ma wata daliba mai suna Mmesoma Ejikeme da ake zargi da fitar da sakamakon...