News
Home News
Rundunar Soji Ta Darkake Ƴan Bindigar Da Suka Lalata Wutar Arewa
Wani hoton tauraron ɗan’Adam ya nuna yadda aka yi rugu-rugu da wani yanki da ke zagaye da tashar wutar lantarki da ke Shiroro inda...
Tinubu Ya Daga Darajar Babban Hafsan Sojin Kasa Na Riko
Shugaba Bola Tinubu ya daga likkafar Babban Hafsan Sojin Kasa Nijeriya na riko, Olufemi Oluyede zuwa Laftanar Janar.Kakakin fadar shugaban kasa, Bayo Onanuga ne,...
Sabon Ministan Ilimi Ya Soke Ƙudurin Cika Shekara 18 Kafin Shiga...
Sabon ministan Ilimi, Olatunji Alausa, ya soke dokar da ta buƙaci sai ɗalibi ya kai shekara 18 kafin shiga jami’a wanda tsohon ministan Ilimi,...
Kirkiro Masarautu: Fintiri Zai Samar Da Kartin Sarakuna A Jihar Adamawa
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, ya sanar da shirin gwamnatin sa na ƙirkiro da sabbin masarautun gargajiya bisa hujjar ƙarin buƙatar hakan daga...
Yunƙurin Hana Kuɗaɗen Ƙananan Hukumomin Kano: Kotu Ta Dakatar Da CBN
Wata babbar kotun jihar Kano ta bayar da umarnin hana hukumomin tarayya dakile kason kudaden da ake ba kananan hukumomi 44 na jihar...
Fifita Yarbawa: Kungiyar AFENIFERE Ta Soki Lamarin Shugaban Kasa Tinubu
Ƙungiyar kishin ƙabilar Yarabawa zalla ta Afenifere ta gargaɗi Shugaba Bola Ahmed Tinubu a kan abin da ta kira sonkai da fifita 'yan ƙabilar...
Uwargidan Shugaba Tinubu Sa Ribadu Za Su Jagoranci Yi Wa Kasa...
Uwargidan shugaban ƙasa, Da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Ribadu za su jagoranci addu'a ta musamman domin neman sauƙin...
Shari’a: Mu Talakawa Ne Ba Za Mu Iya Yin Belin Yaranmu...
Iyalan yaran da aka tsare kan zargin yin zanga-zanga a Kano da Kaduna sun koka kan a yi masu adalci.Iyaye da ƴan uwan yaran...
Gurfanar Da Yara Kanana: Gwamna Bala Muhammed Ya Bayyana Takaicinsa
Al'umma a faɗin Najeriya na ci gaba da bayyana takaicinsu kan bidiyon yaran da aka gurfanar gaban kotu daga wasu jihohin arewacin ƙasar nan,Yaran...
Sufuri: Fasinjoji Sun Makale Bayan Jiragen Sama Sun Katse Zirga-Zirga
Fasinjoji a faɗin kasar nan sun shiga tasku, bayan da kamfanonin jiragen sama suka dakatar da zirga- zirga.Hakan ya jefa mutane da dama cikin...
Iftila’i: Gidaje Sun Kone Kurmus A Sanadiyyar Faduwar Tankar Mai A...
Wata tankar mai ta kama da wuta bayan ta faɗi a garin Ibafo da ke ƙaramar hukumar Obafemi-Owode da ke jihar Ogun, inda gidaje...
Gobara: Adadin Wadanda Suka Rasu A Fashewar Tankar Mai A Jigawa...
Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya ta ce adadin waɗanda suka rasu a sanadiyar fashewar tankar mai a jihar Jigawa ya kai 147, sannan...
Musayar ‘Yan Wasa: Man City Na Neman Ait-Nouri, Man Utd Na...
Manchester City ta fara tattaunawa da Wolves a kan yuwuwar sayen dan bayan Algeria Rayan Ait-Nouri, mai shekara 22.Tottenham ta taya dan bayan Fulham...
Bikin Gargajiya: Auren Ɗan Shekara 63 Da ‘Yar 12 Ya Harzuƙa...
Wani hamshaƙin ɗan gargajiya mai shekara 63 ya fusata jama'aa Ghana bayan ya auri wata yarinya 'yar shekara 12.Bokan Nuumo Borketey Laweh Tsuru XXXIII,...
Malamai Sun Roƙi Gwamnatin Najeriya Ta Taimakawa Maniyyata Hajji
Malaman addinin musulunci a Nijeriya sun soma fitowa su narokon gwamnatin Trayya kan ta dau matakin rage kudinkujerar hajjin bana bayan karin kusan miliyan...
Daminar Bana: Sarkin Bauchi Ya Jagoranci Addu’ar Rokon Ruwa
Mai martaba Sarkin Bauchi Dakta Rilwanu Sulaiman Adamu,ya jagoranci dubban al’ummar musulmai wajen gabatar dasallar addu’ar rokon ruwa a fadin jihar.Manoma a jihar Bauchi...
Sarkin Musulmi Ya Ayyana Farkon Shekarar Musulunci Ta 1445
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’adAbubakar, ya ayyana Laraba, 19 ga watan Yuli na shekara ta2023 a matsayin 1 ga watan Muharram na...
Yanayin Kasuwa Ya Haifar Da Ƙarin Farashin Fetur – Kyari
Shugaban Kamfanin Fetur na Nijeriya NNPCL Mele Kyari,ya ce yanayin kasuwa ne ya haifar da ƙarin farashin man feturda aka fuskanta yanzu haka.Mele Kyari...
Amnesty International Ta Nada Isa Sanusi Sabon Shugaban Ofishinta A Najeriya
Ƙungiyar kare hakkin Bil-Adama ta Amnesty International, tasanar da naɗin mai fafutukar kare haƙƙin dan-Adam kumatsohon dan jarida Isah Sanusi a matsayin sabon daraktan...
NCAA Ta Dakatar Da Jiragen Max Air Ƙirar Boeing 737 Daga...
Hukumar kula da sufurin jiragen sama ta Nijeriya, ta ce tadakatar da ayyukan jirgin sama na Max Air ƙirar Boeing 737nan take.Da ta ke...