Labarun Ketare
Home Labarun Ketare
Gobara Ta Hallaka Mutum 38 A Gidan Yarin Burundi
A ƙalla mutum 36 ne suka mutu wasu da dama kuma suka jikkata sakamakon wata gobara da ta tashi a gidan yarin...
Zaben Gambia: Adama Barrow Ya Yi Nasara A Karo Na Biyu
Hukumar zabe mai zaman kanta a Gambia ta sanar da Shugaba Adama Barrow a matsayin wanda ya lashe zaben kasar da aka...
Canada Da Hong Kong Sun Gano Wadanda Suka Kamu Da Nau’In...
Kasar Kanada ta sanar da gano mutanen farko da suka kamu da cutar korona nau'in Omicron su biyu, da suka dawo balaguro...
Chadi Ta Yi Wa Daruruwan ‘Yan Tawaye Afuwa
Gwamnatin sojin Chadi ta yi wa ƴan tawayen ƙasar kusan 300 afuwa da wasu ƴan siyasa, domin cika ɗaya daga cikin buƙatun...
Afghanistan: Gwamnatin Taliban Za Ta Fara Tattaunawa Da Amurka
A yau litini ne ake sa ran Amurka da Taliban za su fara zama karo na biyu domin tattaunawa tun bayan da...
An Gudanar Da Zanga-Zangar Kyamar Dokar Kullen Korona A Turai
Kasar Belgium ta zama ƙasa ta baya bayan nan da ta fuskanci mummunar tarzomar nuna ƙin amincewa da dokar kullen korona.
Kamfanin Emirates Ya Sake Soke Zirga-Zirga Zuwa Nijeriya
Kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Emirates mallakar Daular Larabwa, ya sake soke jigilar shiga da fita daga Nijeriya har zuwa ranar 30...
Alkalin Alkalai Ya Bukaci Majalisa Ta Rika Sa Ido Ga Bangaren...
Alkalin Alkalan Najeriya, Ibrahim Tanko Muhammad, ya yi kira ga majalisar dattawan kasar ta ja hankalinsa idan ta ga wani abu da...