Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci
Muryar 'Yanci

Kula Da Lafiya:  Yara Miliyan Ɗaya Na Mutuwa Duk Shekara A...

0
Ministan Lafiya a Najeriya, Farfesa Ali Muhammad Pate ya ce kimanin yara ƴan ƙasa da shekara biyar na mutuwa duk shekara sakamakon cututtuka ciki...
Untitled design 2021 06 04T130424.654

Kotu Ta Bayar Da Umarnin Ƙwace Kuɗi Da Wasu Kadarori Emefiele

0
Kotun ta bayar da umarnin ƙwace kuɗi samada naira miliyan 800 da kuma wasu kadarori na tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya,Mai shari'a Yellim Bogoro...

Majalisar Najeriya Ta Amince Da Dokar Hukunta Masu Lalata Da Ɗalibai

0
Majalisar Wakilai ta amince da ƙudirin dokar da za ta haramtatare da hukunta duk malamin da aka samu da laifin cin zarafiko fasikanci da...

Almundahana A Kasafin 2024: Gwamnatin Tinubu Ta Musanta Coge A Kasafin...

0
Fadar shugaban Najeriya ta musanta zargin yin coge a kasafin kudin 2024 wanda shugaban kasa ya sanyawa hannu a watan Janairu.Ɓangaren zartarwar ta mayar...

Watan Ramadan: Gwamna Dauda Ya Biya Ma’Aikatan Zamfara Kuɗin Hutu Don...

0
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya amince da biyan ma’aikatan Jihar kuɗaɗen su na hutu a matsayin wata garaɓasa ta musamman albarkacin watan Ramadan...

Yadda Rundunar Yan Sanda Ta Shirya Wa Zaben Cike Gurbi Na...

0
Gabanin zaben cike gurbi da za a yi ranar Asabar din nan,shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya ya ba masu kadakuri’a tabbacin kare lafiyar su...

Hajjin Bana: Dalilin Najeriya Na Ƙara Kusan Naira Miliyan Biyu Ga...

0
Hukumar Alhazai ta kasa ta ƙara kuɗin kujerar aikin Hajji da miliyan ɗaya da dubu ɗari tara, inda yanzu kuɗin suka koma naira miliyan...

Gwamnatin Kwara Ta Rage Kwanakin Aikin Gwamnati Zuwa Uku A Jihar

0
Gwamnatin jihar Kwara, ta amince da ɗaukar matakin wucin-gadi na rage adadin kwankin aikin gwamnati domin taimakawa ma'aikata wajen rage raɗaɗin da janye tallafin...
download (5)

Inganta Hanyoyin Karkara: Bankin Duniya Da Gwamnatin Najeriya Za Su Kashe...

0
Gwamnatin Najeriya tare da haɗin gwiwar bankin duniya sun kasafta dala miliyan 600 domin faɗaɗa hanyoyin karkara a ƙarƙashin zagaye na biyu na shirin...

Shugaba Buhari Ya Dawo Nijeriya Daga Kasar Ivory Coast

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Nijeriyabayan halartar taron majalisar dinkin duniya a birninAbidjan na kasar Cote’divoire.Buhari dai ya bar Nijeriya ne a ranar...
Mohammed Idris

Yabo: Ministan Yada Labarai Ya Ce Matakan Tinubu Na Gyara Kura-Kuran...

0
Gwamnatin tarayya ta ce shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ɗauki wasu matakai da tsare-tsare ne domin gyara wasu kura-kuran da aka tafka a baya...
Screenshot 2024 05 31 6.08.36 PM

Karancin Albashi: ‘Ƴan Ƙwadago Sun Fara Yajin Aiki A Najeriya

0
Ma'aikatan gwamnati a Najeriya sun shiga yajin aiki a yau Litininbayan an gaza cimma matsaya kan ƙarancin albashin ma'aikata tsakanin ƙungiyoyin ƙwadago da gwamnati.Ƙungiyoyin...

Wani Sabon Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 38 A Jihar...

0
Akalla mutane 38 aka tabbatar da mutuwar su ciki har da matada kananan yara, yayin wani harin ‘yan bindiga a garinTakalafiya da ke karamar...

Rashin Albashi: Ma’Aikatan Jami’Oi Sun Ƙuduri Shiga Yajin Aiki A Najeriya

0
Ƙungiyar manyan ma'aikatan Jami'oin Najeriya, SSANU da kuma ta ma'aikatan jami'a da basa koyarwa, NASU sun ce za su tsunduma yajin aiki a ranar...

Naira Ta Sake Faduwa Zuwa 803 Kan Kowa Ce Dalar Amurka

0
Darajar takardar Naira ta sake faduwa a kasuwannin musayarkudaden ketare a Nijeriya, bayan an canza duk Dalar Amurkaguda a kan Naira 803 a karshen...

Wanda Ya Banka Wa Karamar Yarinya Wuta A Bauchi Ya Shiga...

0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Bauchi, ta kama wani matashi bisa zargin shi da kokarin kisan kai ta hanyar banka ma wata karamar yarinya...
114495633 gunmen

Ta’addanci: Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 Sun Sace Wasu A...

0
’Yan bindiga sun kashe mutane tare tare da yin awon gaba da wasu a wani hari da suka kai a kauyen Dan-Tudu dake karamar...

Zaɓaɓɓun Gamayyar Jam’Iyyun Adawa Sun Kafa Kwamitin Fito Da Ɗan Takara...

0
Zaɓaɓɓun ‘yan majalisar wakilai daga jam’iyyun adawabakwai, sun ce za su yi amfani da yawan su a jimlace dominsu samar da shugabannin Majalisar Wakilai,‘Yan...
martin odegaard arsenal applauds fans 817473980

Samun Sauki: Odegaard Ya Koma Yin Atisaye A Arsenal

0
Ƙyaftin ɗin Arsenal, Martin Odegaard ya koma yin atisaye a lokacin da Gunners ke shirin karawa da Inter Milan a Champions League ranar Laraba.Ɗan...

Nijeriya Za Ta Bincika Batun Gano Sinadarin Da Ke Haddasa Cutar...

0
Nijeriya ta na shirin gudanar da wani bincike mai zaman kansa, game da sahihancin rahotannin da ke cewa an samusinadarin da ke haddasa cutar...
Call To Listen