32.1 C
Kaduna, Nigeria
Tuesday, November 22, 2022

Labaru

If’tila’i: Gobara Ta Hallaka Mutum 36 a China

Gobara ta tashi a wata masana'anta da ke yankin Henan na China inda ta hallaka mutum 36. Hakama wasu...

Kare Muhalli: Kenya Za Ta Binciki Yadda Aka Sace Mata Bishiyoyin...

Shugaban Kenya William Ruto ya umarci ma'aikatar muhalli da kula da gandun dazuka ta gudanar da bincike kan batun tumɓuke bishiyoyin kuka...

Nadin Sarauta: Gwamnan Gombe Ya Nada Kwairanga Sabon Sarkin Funakaye

Gwamnan jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya ya nada Alhaji Yakubu Muhammad Kwairanga a matsayin sabon Sarkin Funakaye. Sanarwar nadin...

2023: ACF Ta Gargadi ’Yan Siyasa Kan Kalaman Tayar Da Hankali

Ƙungiyar Tuntuva ta Arewa Consultative Forum (ACF) a ranar Lahadin da ta gabata ta gargaɗi ’yan siyasa da su guji rura wutar...

Cushen Kasafi: An Kara Naira Biliyan 206 a Kasafin Ma’aikatar Jinkai...

Ministar ma'aikatar jin-ƙai a Najeriya ta yi zargin cewa an yi mata cushen naira biliyan 206 a kasafin kuɗin ma'aikatarta.

Hako Mai a Arewa: Jihohin Bauchi Da Gombe Sun Fara Takaddama...

Wani lauya mai zaman kansa a jihar Gombe, Abdullahi Muhammad Tamatuwa, ya yi barazanar maka masu ruwa da tsaki a kotu muddin...

Ci Gaba: Buhari Zai Ƙaddamar Da Aikin Haƙo Mai a Jihohin...

A ranar Talata ake sa ran Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da aikin haƙo mai a Arewa wanda zai gudana a...

Ta’ammuli Da Kwaya: NDLEA Ta Kama Wata Mata Da Ta Yi...

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce ta kama wata mata da ta yi niyyar zuwa Saudiyya...

Mutuwar Mahsa Amini: Iran Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Daya Daga...

Ma'aikatar Shari'ar Iran ta ce ta yanke hukuncin kisa na farko kan ɗaya daga cikin masu zanga-zanga a ƙasar kan rasuwar Mahsa...

Siyasa

2023: ACF Ta Gargadi ’Yan Siyasa Kan Kalaman Tayar Da Hankali

Ƙungiyar Tuntuva ta Arewa Consultative Forum (ACF) a ranar Lahadin da ta gabata ta gargaɗi ’yan siyasa da su guji rura wutar...

Tsaro

Abin Takaici: Daya Daga Cikin ’Yan Makarantar Yauri Da Aka Sace...

Daya daga cikin ’yan makarantar Sakandaren Gwamnatin Tarayya dake Birnin Yauri a jihar Kebbi, wacce ’yan bindiga suka sace a 2021 ta...

Ilimi

Sabon Tsari: Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Dauki Matakin Samar Da Ilimi...

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, ya ce tsarin biyan kudin makaranta ga daliban sakandiri  da ma'aikatar ilimin jihar ta bullo da...

Kasuwanci

Kiwon Lafiya

If’tila’i: Gobara Ta Hallaka Mutum 36 a China

Gobara ta tashi a wata masana'anta da ke yankin Henan na China inda ta hallaka mutum 36. Hakama wasu...

Wasanni

Bakuncin Kofin Duniya: Blatter Ya Ce An Yi Kuskuren Ba Qatar...

Tsohon shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, Sepp Blatter ya ce an tafka babban kuskure wajen ba Qatar damar karbar bakuncin...
Call Now ButtonCall To Listen
%d bloggers like this: