Nema Mafita: Buhari Ya Kira Ministan Lantarki Kan Matsalar Wuta Da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kira Ministan Lantarki Abubakar Aliyu domin ganawa a sirrance a fadar shi da ke Abuja.Ana sa ran shugaba Buhari...
Wata Sabuwa: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Hakimi Da Wasu Mutane 25...
‘Yan bindiga sun kashe aƙalla mutane 25 da su ka haɗa da Hakimi da wasu sarakunan gargajiya a ƙaramar hukumar Bukkuyyum ta jihar Zamfara.Maharan,...
Makamashi: An Shiga Yini Na Uku Da Katsewar Wutar Lantarki A...
Akalla kwanaki uku kenan da wasu birane a Nijeriya su ka shiga duhu sakamokon lalacewar tushen wutar lantarki.Bayanai na nuni da cewa, an samu...
Fallasa: Majalisa Na Binciken Bashin Tiriliyan 2.6 Da Gwamnati Ke Bin...
Majalisar Wakilai ta ƙaddamar da bincike a kan kuɗi sama da naira tiriliyan biyu da rabi da gwamnatin tarayya ke bin kamfanonin man fetur...
Bin Doka: El-Rufa’i Ya Umurci Ma’aikata Su Ajiye Aiki Bisa Saboda...
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-rufa’i, ya umurci duk masu rike da mukaman siyasa da sauran ma’aikatan da ke neman tsayawa takara a shekara ta...
1ST Class: Majalisa Ta Tattauna Kan Daukar Masu Digiri Aiki Kai...
Majalisar wakilai na son a fara daukar daliban da su ka kammala digiri da sakamako mafi kyau daga cibiyoyin ilimi na Nijeriya aiki kai...
Ba-Zata: Sanatocin APC Sun Tura Sako Game Da Takarar Tinubu A...
‘Yan majalisar dattawa na jam’iyyar APC sun tabbatar wa Bola Ahmed Tinubu cewa su na goyon bayan ya gaji shugaba Buhari a shekara ta...
Garambawul: Buhari Ya Amince Da Sake Fasalin Hukumar Yada Labarai Ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince da bukatar sake fasalin kwamitin gudanarwa na hukumar yada labarai ta kasa NBC, biyo bayan karewar wa’adin tsohon...
Rashin Tsaro: ‘Yan Bindiga Sun Bude Wuta A Kan Wata Mota,...
Rahotanni daga jihar Katsina na cewa, an kashe fasinjoji biyar, yayin da wasu uku suka ji munanan raunuka bayan ‘yan bindiga sun bude wuta...
Zaben 2023: Inyamuri Ni Ke Son Ya Zama Shugaban Kasa A...
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya ce ba karamin dadi zai ji ba idan dan kabilar Igbo ya zama Shugaban kasa bayan Shugaba Muhammadu...
Rusau: Kungiyar ASUU Ta Yi Barazanar Kwace Takardar Shaidar Digirin El-Rufa’i
Kungiyar Malaman jami’o’i reshen Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, ta dage a kan cewa sai jami’ar ta kwace takardar shaidar digiri ta gwamnan...
Gargadi: Shugaba Buhari Ya Yi Magana A Kan Rikicin Shugabancin APC
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya yi tsokaci a kan rikicin shugabanci da ya ƙi ci ya ƙi cinyewa a jam’iyyar APC.A cikin wata sanarwa...
Ta’addanci: Kwamishinan Filaye Na Jihar Enugu Ya Tsallake Rijiya Da Baya
Kwamishinan filaye na jihar Enugu Chidi Aroh ya tsallake rijiya da baya, bayan wasu ‘yan bindiga sun kai ma shi hari yayin da ya...
Rashin Fetur: Ƙungiyar Ƙwadago Ta TUC Za Ta Tafi Yajin Aiki
Kungiyar Ƙwadago ta TUC, ta yi barazanar tafiya yajin aiki matsawar matsalar ƙarancin man fetur ta cigaba nan da ‘yan kwanaki kaɗan masu zuwa.TUC...
Tsautsayi: Jami’an Civil Defence 4 Sun Mutu Bayan Sun Taka Nakiya...
Hukumomi sun ce, wata fashewa ta yi sanadiyyar ajalin wasu jami’an hukumar tsaro ta Civil Defence huɗu bayan sun taka nakiya a lokaci su...
Matsaya: Jam’iyyar APC Ta Tura Kujerar Shugabancin Jam’iyya Ga Yankin Arewa
Jam’iyyar APC ta tura kujerar shugabancin jam’iyyar ga yankin Arewacin Nijeriya.Gwamna Nasiru El-Rufa’i na jihar Kaduna da Atiku Bagudu na jihar Kebbi su ka...
Portugal: Gobara Na Ci Gaba Da Cinye Dubban Motocin Alfarma Da...
Masu aikin kashe gobara a Portugal sun ce har yanzu ba su iya kashe gobarar da ta tashi ba a wani makeken jirgin ruwa...
Kuskure: Hare-Haren Jiragen Sojin Najeriya Sun Kashe Yara Bakwai A Nijar
Sojojin Najeriya sun yi kuskuren kashe yara bakwai tare da jikkata wasu biyar a wani harin sama da suka kai a yankin Maradi na...
Luguden Wuta: Sojojin Najeriya Sun Kashe Kwamandojin ISWAP A Sambisa
Rahotanni sun ce sojojin Najeriya sun halaka wasu kwamandojin Iswap a Sambisa ciki har da wanda ake kira Amir Buba Danfulani wanda ake zargin...
Fasa Kwauri: Hukumar NAFDAC Ta Kama Ganda Ta Miliyan 23 A...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya wato NAFDAC ta kama tan 120 na ganda mai ɗauke da sinadarai wadda aka shigo...

































































