Advertisement

Home

Home Home Page 32

Ta’addanci: Jam’iyyar PDP Ta Kalubalanci Gwamnatin Kaduna Game Da Matsalar Tsaro

0
Jam’iyyar PDP, ta nuna damuwa a kan harin da ‘yan bindiga su ka a kan jirgin kasa daga Abuja zuwa Abuja, sa’o’i kadan bayan...

Alhini: Tinubu Ya Soke Bikin Haihuwar Sa Saboda Harin Jirgin Kaduna

0
Jagoran Jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya soke taron bikin cika shekaru 70 da haihuwar sa, wanda aka shirya gudanarwa a birnin Lagos saboda...

Sauyin Sheka: Sanata Rabi’u Kwankwaso Ya Bar PDP Zuwa Jam’iyyar NNPP

0
Tsohon gwamnan Jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya fice daga jam'iyyar PDP zuwa NNPP.Tun a farkon watan Maris ne Sanata Kwankwaso ya shaida...

Harin Rijana: Babban Hafsan Sojin Nijeriya Ya Kai Ziyara Inda Aka...

0
Babban hafsan sojin ƙasa na Nijeriya laftanar Janar Faruk Yahaya, ya kai ziyara inda aka kai wa jirgin ƙasa hari a hanyar Abuja zuwa...

Harin Kaduna: Buhari Ya Bada Umurnin Harbe Duk Mai Dauke Da...

0
Sakamakon kazamin harin da ‘’yan bindiga su ka kai a kan jirgin kasa tsakanin Kaduna zuwa Abuja, shugaba Muhammadu Buhari ya kira taron shugabannin...

Tsagaita Wuta: Rasha Da Ukraine Za Su Gana

0
Bayan kwashe kimanin wata guda ana tafka yaki tsakanin Rasha da Ukraine, gwamnatin Kyiv ta ce za a gudanar da wata tattauna a karo...

Sauya Sheka: Abba Gida-Gida Ya Koma Jam’iyyar NNPP

0
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Kano a zaben 2019, Abba Kabiru Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida, ya sanar da sauya sheka...

Bincike: NBTE Ta Ce Akwai Matasa Miliyan 90 Marasa Aikin Yi...

0
Hukumar Kula da ilimin sana’o’i  da kimiyya da fasaha a Najeriya NBTE tace akwai matasa kusan miliyan 90 da yanzu haka basu da ayyukan...

Zaben 2023: Gwamna Wike Na Rivers Zai Nemi Shugabancin Najeriya

0
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers ya ayyana muradin sa na neman shugabancin Najeriya, yana mai cewa yana da ƙwarewar da zai lashe zaɓen...

Shugabancin Jam’iyyar APC: Wakilai Daga Sassa Daban-Daban Sun Amince Da Zabin...

0
Wakilan jam’iyyar APC daga sassa daban-daban na Najeriya sun amince da tsohon gwamnan jihar Nasarawa Sanata Abdullahi Adamu a matsayin sabon shugaban jam'iyyar mai...

Babban Taron APC: Shugaba Buhari Ya Tabo Abubuwa Da Dama A...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce Kwamitin Riko na jam’iyyar APC karkashin jagorancin Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya farfado da ruhin jam’iyyar...

Katin Zabe: Kungiyar Alarammomi Ta Jihar Kaduna Ta Ja Hankulan ‘Ya’yan...

0
Shugaban kungiyar Alarammomi masu makarantun tsangayu ta jihar kaduna Gwani Sulaiman Idris Mai zube, ya yi kira ga daukakin Alarammomin Jihar su hanzarta yin...

Shari’a: Kotu Ta Umarci DSS Ta Biya Sowere Diyyar Kamen Sa...

0
Babbar kotun tarayya Abuja, ta ayyana kamun da aka yi wa mawallafin jaridar Sahara kuma jagoran zanga-zangar juyin-juya hali Omoyele Sowere a matsayin haramtacce,...

Dubu Ta Cika: NDLEA Ta Kama Ƙwayar Tramadol Miliyan Biyu A...

0
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, ta ce ta kama ƙwayar Tramadol akalla miliyan biyu da maganin tari na Codeine a filin...

Martani: PDP Fatan Tarwatsewar Nijeriya Ta Ke Yi – Adesina

0
Fadar Shugaban Ƙasa ta yi zargin cewa, jam’iyyar PDP ta na fatan Nijeriya ta yamutse in dai yin hakan zai iya sa mulki ya...

Zaben 2023: Nijeriya Ta Na Bukatar Sauyin Shugabanci – Atiku

0
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya sake bayyana aniyar sa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben shekara ta 2023 karkashin Jam’iyyar PDP.Yayin...

Dokar Zaɓe: Majalisa Za Ta Ɗaukaka Ƙara A Kan Umarnin Kotu...

0
Majalisar Wakilai ta yanke shawarar ɗaukaka ƙara a kan hukuncin da Kotun Tarayya ta yi na ba Ministan Shari’a Abubakar Malami umarnin goge sashe...

Tsaro: An Sa Dokar Hana Walwala A Kananan Hukumomin Jema’a Da...

0
Gwamnatin jihar Kaduna, ta sa dokar hana walwala ta tsawon sa’o’i 24 a kananan hukumomin Jema’a da Kaura, sakamakon tashin hankali da barke a...

Ilimi: Manya Da Ƙananan Ma’aikatan Jami’o’i Za Su Bi Sahun ASUU...

0
Ƙungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’o’i da gamayyar Ƙungiyar Ma’aikatan Jami’o’in Nijeriya NASU, sun ba Gwamnatin Tarayya wa’adin a cika masu alƙawarin su nan da ranar...

Assha: Kotu Ta Tuɓe ‘Yan Majalisar Jihar Cross Rivers 20 Da...

0
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta kori ‘yan majalisar dokoki na jihar Cross River 20 da su ka sauya sheƙa.Jam’iyyar PDP ce...
Call To Listen