Home
Home Home
Gwamnatin Jihar Kano ‘Ba Za Ta Yi Katsalandan A Shari’ar Da...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ba za ta yi katsalandan a cikin shari’ar da ake yi wa fitacciyar ƴar Tiktok din nan Mruja Kunya...
Majalisar Dinkin Duniya Ta Kakaba Wa ‘Yan Tawayen Jamhuriyar Congo Takunkumai
Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya kakaba takunkumai a kan jagororin kungiyoyin ‘yan tawaye 6 da ke fada a sassan Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo,...
Najeriya Za Ta Kaddamar Da Kofofi Masu Amfani Da Na’ura A...
A kokarinta na saukakawa matafiya zirga-zirga a filayen tashi da saukar jiragen kasa, gwamnatin tarayya ta sanar da shirinta na kaddamar da kofofi masu...
Bankin Raya Kasashen Afirka Ya Yi Gargadin Cewa Hauhawar Farashin Kayayyaki...
Bankin raya kasashen Afirka ya yi gargadin cewa hauhawar farashin makamashi, abinci da sauran kayayyaki a wasu kasashen Afirka ciki harda Najeriya, na iya...
Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Zargi Wasu Kasashe Da Rashin Adalci...
Babban hafsan tsaron kasa ya nuna damuwar sa kan abin da ya kira rashin adalcin wasu kasashen da ke kin sayar da makaman soji...
Ba Na Da Masaniya Kan Sakin Murja Kunya – Abba Kabir
Gwamnan KanoGwamnatin jihar Kano ta ce ba ta da masaniya game da sakin fitacciyar 'yar TikTok Murja Ibrahim Kunya.Mai magana da yawun gwamnan jihar,...
Gobara Ta Ƙona Rumbun Adana Magunguna A Gombe
Wata gobara ta ƙona rumbun adana magunguna a jihar Gombe.Gobarar wadda ta tashi da asubahin jiya Litinin, ta lalata miliyoyin allurai tare da janyo...
Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum 12 Da Ƙona Gidaje A Jihar...
Wasu da a ke zargin mayaƙan kungiyar Boko Haram ne sun kashe sama da mutane goma sha biyu tare da ƙona kimanin gidaje talatin...
Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Tabbatar Da Kisan Mutum 12 A Kajuru
'Yan bindiga sun kashe aƙalla kimanin mutane 12 hade da kona gidaje kusan 20 a wasu kauyukan jihar Kaduna.Lamarin ya faru ne a a...
Kamfanin AEDC Ya Yi Barazanar Yanke Wa Fadar Shugaban Najeriya Wutar...
Kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja AEDC ya yi barazanar katse wutar lantarki a fadar shugaban Nijeriya da na wasu ma’aikatun Gwamnatin Taryya 86...
’Yan Ta’adda Sun Fara Yaudarar Kananan Yara Zuwa Cikinsu
Masu garkuwa da mutane sun dauki wani sabon salo na yaudarar kananan yara su shigo cikinsu a jihar Sakkwato.Idan ba a manta ba, a...
An Kashe Kasurgumin Dan Bindiga Mai Dubu-Dubu A Sakkwato
Rundunar ‘yan sandan Sokoto ta kashe kasurgumin dan bindiga Bello Hantsi da aka fi sani da mai dubu-dubu a jihar.Kakakin rundunar ’yan sandan jihar...
Gwamnatin Zamfara Za Ta Yi Haɗin Gwiwa Da Sweden Kan Haƙar...
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana shirinta na hada gwiwa da kasar Sweden domin habaka harkokin hakar ma’adanai da Noma da Makamashi da Ilimi da...
Gwamnatin Tinubu Ta Fito Da Tsare-Tsaren Bunƙasa Tattalin Arziki Da Samar...
Gwamnatin tarayya ta fito da wasu tsare-tsare da za su taimaka wajen bunƙasa tattalin arziki tare da samar da aikin yi ga ‘yan Nijeriya.Ministar...
Majalisa Ta Kafa Kwamitin Gyaran Kundin Tsarin Mulkin Najeriya
Majalisar Dattawa Ta Kafa Kwamiti Mai Mutane 45 Da Za Su Yi Aikin Gyaran Fuska Ga Kundin Tsarin Mulkin Nijeriya Na Shekara Ta 1999.Shugaban...
Za Mu Cigaba Da Bai Wa Ma’aikata Naira 35,000 – Gwamnatin...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta cigaba da biyan tallafin Naira dubu 35 da ta fara biyan ma’aikata domin rage radadin illar cire tallafin...
Gwamnatin Najeriya Ta Ce Ba Za Ta Iya Ci Gaba Da...
Ministan lantarki Adebayo Adelabu ya ce Nijeriya ba za ta iya ci gaba da biyan kuɗin tallafin wutar lantarki ba.Adelabu ya ce dole ne...
Matsalar Tsaro: Majalisar Dattawa Ta Ce Aikin Manyan Hafsoshin Tsaro Na...
Majalisar dattawa ta nuna gamsuwarta a kan yadda manyan shugabanin hukumomin tsaro ke tafiyar da ayyukan samar da tsaro a faɗin Nijeriya.Bayanin haka na...
Shugaba Tinubu Zai Gana Da Gwamnonin Kan Wani Muhimmin Abu, Bayanai...
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya gayyaci gwamnonin Nijeriya 36 domin yin wani muhimmin taro a fadarsa da ke Abuja.Rahotanni sun ce taron zai...
Tonon Silili: CBN Ya Kasa Yin Bayanin Yadda Aka Yi Bindiga...
Wani Bincike da Ofishin Akanta Janar na Tarayya ya gudanar ya nuna cewa, Babban Bankin Nijeriya ya kasa yin bayanin yadda aka yi da...
































































