24.9 C
Kaduna
Saturday, September 5, 2026
Advertisement

Home

Home Home

If’tila’i: Gobara Ta Hallaka Mutum 36 a China

0
Gobara ta tashi a wata masana'anta da ke yankin Henan na China inda ta hallaka mutum 36.Hakama wasu mutane biyu sun bata, sakamakon yadda...

Batun Maida Mohammed Dauda Kan Shugabancin Hukumarmu Ba Gaskiya Ba –...

0
Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Ƙasa NIA, ta ce, Kotun Ɗaukaka Ƙara ba ta maida Mohammed Dauda a kan kujerar Darakta-Janar na hukumar ba...

Malaria: KASU Scientist, Others Develop Mosquito Repellent Fabric

0
Kaduna State University KASU, said the Department of Pure and Applied Chemistry, and other co-researchers, have developed a mosquito repellent fabric.In a statement by...

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum 12 Da Ƙona Gidaje A Jihar...

0
Wasu da a ke zargin mayaƙan kungiyar Boko Haram ne sun kashe sama da mutane goma sha biyu tare da ƙona kimanin gidaje talatin...

Gwamnati Ta Janye Tuhumar Rashawa Ta Naira Biliyan 1.84 Kan Mataimakin...

0
Babban lauyan gwamnatin tarayya kuma ministan shari’a Abubakar Malami, ya janye tuhumar cin hanci da rashawa ta Naira biliyan 1 da miliyan 84 da...

KOTU Ta Tabbatar Da Korar Goje Daga Jami’yyar APC

0
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta yi watsi da karar da Sanata Danjuma Goje ya shigar domin kalubalantar korar da kwamitin jami’yyar APC...

Kungiyoyin Kasashen Waje Ne Ke Daukar Nauyin Boko Haram – Buhari

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce wasu kungiyoyin kasa da kasa ne ke daukar nauyin ayyukan Boko Haram a Nijeriya.Buhari ya bayyana haka ne,...

Aikin Jarida Zan Koma Idan Na Sauka Daga Mulki – Gwamnan...

0
Gwamnan Jihar Benue mai barin gado Samuel Ortom, ya ce zai iya komawa dan jarida mai zaman kan sa bayan ya bar karagar mulki.Da...

’YAN BINDIGA SUN KONE MUTUM 12 DA RANSU A KADUNA

0
’Yan bindiga sun kona mutane 12 da ransu a kauyen Gindin Dutse Makyali da Doka da ke gundumar Kufana a karamar hukumar kajuru ta...

Shugaban Kasa Buhari Ya Mika Tutar Takarar Shuugaban Kasa Ga Bola...

0
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya miƙa turar jam’iyyar APC ga Bola Ahmed Tinubu a wajen babban taron tsaida ɗan takarar shugaban ƙasa a Abuja.Mai...

Mukaman Kwamishinoni: Majalisar Kaduna Ta Amince Da Sunan Mutum 13 Da...

0
Majalisar Dokokin jihar Kaduna ta tantance tare da amincewa da sunan mutum 13 daga cikin 14 da gwamnan jihar Malam Uba Sani ya aike...

Kotu Ta Umarci Gwamnatin Buhari Ta Yi Bayanin A Kan Bashin...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta umarci gwamnatin Shugaba Buhari ta yi bayani a kan yadda ta yi da dala miliyan 460 da...

Martani: Jami’an Tsaro Su Gaggauta Yin Awon Gaba Da Aisha Buhari-...

0
Gogaggiyar ‘yar siyasa kuma mai kare hakkin ɗan Adam Naja’atu Mohammed, ta yi kira ga rundunar tsaron Nijeriya su gaggauta kama uwargidan shugaban kasa...

APC Ta Kori Wadanda Suka Sanar Da Dakatar Da Boss Mustapha...

0
Jam’iyyar APC reshen Jihar Adamawa, ta kori ‘yan kwamitin zartarwar ta 25 saboda rawar da su ka taka wajen sanar da dakatar da Sakataren...

Mutane Uku Sun Rasu Bayan Fashewar Wani Abu A Kusa Da...

0
Akalla rayukan mutane hudu sun salwanta, sakamakon fashewar bom kusa da fadar Ohinoyi na Ebira da ke garin Okene a jihar Kogi.Lamarin dai ya...

Ɗan Majalisa Ya Shiga Tsomomuwa Bayan Ya Watsa Bidiyon Gwamna Akeredolu

0
Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Dokoki ta Jihar Ondo Ogmolaseye Oluwale ya shiga tsomomuwa, bayan ya watsa bidiyon Gwamna Akeredolu yanƙwane a gadon asibiti.Dan...

Sauya Fasalin Kudi: Shugaba Buhari Zai Ƙaddamar Da Sabbin Takardun Kudi...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da sabbin takardun kuɗi da aka sake wa fasali a yau Laraba.Gwamnan babban bankin ƙasa CBN Godwin Emefiele...

KOTU Ta Karɓi Kwafen Takardun Zargin Asiwaju Ya Yi Harƙallar Muggan...

0
Kotun Ɗaukaka Ƙararrakin Zaɓen Shugaban Ƙasa da ke Abuja, ta karɓi kwafen takardun da ake kafa hujja da su cewa Shugaba Tinubu ya yi...

Gobara Ta Ƙona Rumbun Adana Magunguna A Gombe

0
Wata gobara ta ƙona rumbun adana magunguna a jihar Gombe.Gobarar wadda ta tashi da asubahin jiya Litinin, ta lalata miliyoyin allurai tare da janyo...

KOTU Ta Ci Tarar Tsohon Ministan Buhari, Saboda Ya Yi Wa...

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta kori ƙarar da tsohon Ƙaramin Ministan Ƙwadago Festus Keyamo ya shigar a kan ɗan takarar shugaban ƙasa...
Call To Listen