Home
Home Home
Yunkurin Sace Kudin Najeriya: NDLEA, Ta Kama Dalolin Kuɗi Na...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce jami’anta sun kama makudan daloli na jabu a Abuja.Sanarwar da hukumar...
Yaki Da Ta’addanci: Kasar Rasha Za Ta Taimaki Najeriya Wajen Kawar...
Shugaban Kasar Rasha, Vladimir Putin ya yi alkawarin taimaka wa Najeriya wajen yakar ta’addanci da kuma masu tsattsauran ra’ayin addini.Ya bayyana haka ne yayin...
Hatsari: Jirigin Ƙasa Ya Yi Karo Da Tirela Da Adaidaita Sahu...
Wani jirgin ƙasa ɗauke da fasinjoji ya murƙushe tirela ɗauke da siminti da babur ɗin Adaidaita Sahu a Kano.Lamarin ya faru ne a kan...
El-Rufa’I Ya Roki ‘Yan Kaduna Kar Su Zaɓi PDP A Shekara...
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i, ya roƙi al’ummar jihar Kaduna cewa kada su zaɓi jam’iyyar PDP a shekara ta 2023, domin a cewar sa,...
‘Yan Bindiga Na Ƙona Amfanin Gona Idan Ba A Ba Su...
Manoma a wasu yankunan jihar Zamfara, sun ce ‘yan bindiga sun fara ƙona amfanin gonar su.Al’ummar yankin Magami da ke ƙaramar hukumar Gusau, sunce...
Komawa Ga Allah: Sarkin Musulmi Ya Bukaci A Fara Alkunutu Kan...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar III ya buƙaci al'ummar Musulmi su fara gudanar da addu'o'i na alƙunutu game da kashe-kashen da yankin...
Mai Bada Shaidar Atiku Ya Ce Inec Ta Goge Sakamakon Zaɓen...
Wani mai bada shaida a shari’ar zaɓen shugaban ƙasa na Atiku Abubakar da jam’iyyar PDP, ya shaida wa alƙalan kotun cewa hukumar zabe ta...
If’tila’i: Gobara Ta Hallaka Mutum 36 a China
Gobara ta tashi a wata masana'anta da ke yankin Henan na China inda ta hallaka mutum 36.Hakama wasu mutane biyu sun bata, sakamakon yadda...
‘Yan Sanda Sun Gano Gidan Sayar Da Jarirai A Nasarawa
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Nasarawa, ta ce ta gano gidan da ake zargin ana saida jarirai a karamar hukumar Karu, inda ta ce...
Wata Sabuwa: Majalisar Wakilai Ta Nemi A Saka Dokar Ta-Ɓaci Kan...
Majalisar Wakilai ta nemi gwamnatin Shugaba Buhari ta ayyana dokar ta-ɓaci kan aikata kashe-kashe don yin tsafi a faɗin ƙasar.Kiran na cikin ƙudirorin da...
Zaɓen 2023: Ra’ayin ‘Yan APC Ya Bambanta Akan Karba-Karba
A yayin da jam`iyyun siyasa ke duba yankin da za su bai wa takarar shugabancin ƙasar nan, tuni wasu daga yankin arewa suka fara...
Rikicin Siyasa: An Kona Ofishin Ɓangaren Sanata Barau Jibrin A Jihar...
Wasu matasa sun ƙone wani ɓangare na ofishin sanata Barau Jibrin a Kano, jigo a ɓangaren APC da ya raba gari da ɓangaren gwamnan...
Dubu Ta Cika: NDLEA Ta Kama Ƙwayar Tramadol Miliyan Biyu A...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, ta ce ta kama ƙwayar Tramadol akalla miliyan biyu da maganin tari na Codeine a filin...
Gobara Ta Lalata Gidaje, Mutane Sun Bace A Ribas
Sama da mutane 200 ne sun bace, yayin da kadarori na miliyoyin naira su ka kone kurmus sakamakon tashin gobara a yankin Elekahia na...
Sojin Najeriya Sun Kashe Barayin Daji 128 Da ‘Ƴan Boko Haram...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta yi nasarar kashe ɓarayin daji 128 a arewa maso yammaci da kuma 'ƴan Boko Haram 140 a arewa...
Rashin Fetur: Ƙungiyar Ƙwadago Ta TUC Za Ta Tafi Yajin Aiki
Kungiyar Ƙwadago ta TUC, ta yi barazanar tafiya yajin aiki matsawar matsalar ƙarancin man fetur ta cigaba nan da ‘yan kwanaki kaɗan masu zuwa.TUC...
Rikicin APC: Ɓangaren Shekarau Ya Yi Fatali Da Sulhun Uwar Jam’Iyyar...
Rikicin shugabancin jam'iyyar APC a Kano na ƙara daukar sabon salo bayan ɓangaren da Sanata Ibrahim Shekarau ke jagoranta ya yi watsi da sanarwar...
Tsaro: ‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Kasuwa 7 Sun Sace Wasu...
‘Yan bindiga sun kashe ‘yan kasuwa akalla 7, sun kuma yi garkuwa da wasu da dama a kasuwar ‘yan tumaki da ke ƙaramar hukumar...
Rikicin Rasha Da Ukraine: Amurka Ta Gargaɗi ‘Yan Ƙasarta Su Guji...
Ma'aikatar cikin gidan Amurka ta gargaɗi 'yan kasar kar su kuskura su yi balaguro zuwa Rasha saboda abin da ta kira shirin Rashar na...
Masarautar Zazzau Ta Dakatar Da Hakimi Kan Zargin Lakaɗa Wa Matashi...
Majalisar Masarautar Zazzau, ta dakatar da Alhaji Mustapha Adamu Ubaidullah daga kujerar sa ta Marafan Yamman Zazzau, biyo bayan koken da al’ummar Unguwar Magajiya...






























































