Yunkurin Sace Kudin Najeriya: NDLEA, Ta Kama Dalolin Kuɗi Na...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce jami’anta sun kama makudan daloli na jabu a Abuja.Sanarwar da hukumar...
Zaben 2023: Kwankwaso Ya Ce Kar ‘Yan Najeriya Su Biye...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi kira ga ’yan Najeriya kada su biye wa manyan jam’iyyu biyu wato APC mai...
Rashin Mai: PDP Ta Nemi Buhari Ya Sauka Daga Kujerar Ministan...
Biyo bayan kalubalen da ake fuskanta tun bayan shigo dagurbataccen man fetur, jam’iyyar PDP ta bukaci karaminministan man fetur Timipre Sylva ya yi murabus...
Minista Pantami Ya Yi Wa ASUU Raddi Bayan Ta Kira Shi...
Ministan Sadarwa Ali Isa Pantami, ya yi magana a karon farko bayan Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa ta kira matsayin Farfesan da Jami’ar Fasaha...
Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dakatar Da 2 Daga Cikin Abokan Harkallar...
Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda, ta dakatar da ACPSunday Ubua da ASP James Bawa daga aiki da kuma mukaman su da ayyukan ofisoshin...
Gwamnatin Tarayya Ta Fito Da Shirin Agajin Al’umma Na Tsawon Shekaru...
Gwamnatin Tarayya, ta ƙaddamar da wani ingantaccen shiri na tsawon shekaru biyar da Ma’aikatar Harkokin Jinƙai da Inganta Rayuwa za ta yi aiki da...
Hari: Saudiyya Ta Lalata Kayan Aikin Houthi a Ma’aikatar Sadarwa Ta...
Rundunar ƙawancen da Saudiyya ke jagoranta ta ce ta kai hari kan ma'aikatar sadarwa ta Yemen da ke Sanaa babban birnin kasar tare da...
FIBA 2022: d’Tigress Ta Samu Tikitin Zuwa Gasar Cin Kofin Duniya...
Ministan matasa da habaka wasanni na Najeriya Sunday Dare ya taya tawagar kwallon kwando ta Najeriya ta mata murnar samun tikitin zuwa gasar cin...
Abdulmalik Tanko Ya Musanta Zargin Kashe Hanifa
Abdulmalik Tanko babban wanda ake zargi da sacewa tare da kashe Hanifa Abubakar mai shekara biyar a Kano , ya musanta zargin da aka karanto...
Gargadi: ASUU Ta Shiga Yajin Aiki Na Wata Guda
Ƙungiyar malaman jami'a a Najeriya ASUU ta ayyana shiga yajin aiki na sati huɗu a matsayin gargaɗi ga gwamnatin tarayya.Shugaban kungiyar ta ASUU Farfesa...
Zargin Safarar Hodar Ibilis: NDLEA Na Neman Dan Sanda Abba Kyari
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce tana neman ɗan sanda DCP Abba Kyari ruwa a jallo kan...
Rikicin Ukraine: Rasha Na Shirin Fara Atisayen Soja Da Belarus
Rasha ta fara atisayen soja na kwana 10 tare da Belarus ana tsaka da fargabar girke dubban dakarunta a iyakar Ukraine.Ana sa ran sojojin...
Ziyara: Ta’aziyyar Hanifa Da Ahmad Bamba Ta Kai Aisha Buhari Kano
Uwar gidan shugaban Kasa, Aisha Buhari, ta kai ziyara Jihar Kano domin jajanta wa gwamnati da al’ummar jihar kano mutuwar Hanifa Abubakar da kuma...
Wata Sabuwa: Majalisar Wakilai Ta Nemi A Saka Dokar Ta-Ɓaci Kan...
Majalisar Wakilai ta nemi gwamnatin Shugaba Buhari ta ayyana dokar ta-ɓaci kan aikata kashe-kashe don yin tsafi a faɗin ƙasar.Kiran na cikin ƙudirorin da...
Lafiya: Cutar Tamowa Na Barazana Ga Mutum Miliyan 13 A Gabashin...
Akalla mutum miliyan 13 na fuskantar barazanar kamuwa da cutar tamowa a kasashen Somaliya da Habasha da kuma Kenya a cikin ’yan watanni masu...
Ta Maula: ‘Yan Senegal Na Bikin Nasarar Kungiyar Kwallon Kafa Ta...
Al'ummar Senegal sun cika titunan babban birnin kasar Dakar, suna rawa da waka domin yiwa 'yan wasan kasar maraba lale, bayan yin nasarar cin...
Rikicin APC: Ɓangaren Shekarau Ya Yi Fatali Da Sulhun Uwar Jam’Iyyar...
Rikicin shugabancin jam'iyyar APC a Kano na ƙara daukar sabon salo bayan ɓangaren da Sanata Ibrahim Shekarau ke jagoranta ya yi watsi da sanarwar...
Niger: Ƴan Ta’adda Sun Ƙashe Mutum 1, Sun Tasa Ƙeyar Mutum...
'Yan bindiga masu yawa sun kai farmaki karamar hukumar Rafi ta jihar Neja, a wannan karon sun kashe mutum 1, yayin da suka yi...
Takunkumin Korona: Gwamnatin Buhari Ta Roki Saudiyya Ta Cire Wa ‘Yan...
Gwamnatin tarayya ta bukaci kasar Saudiyya da ta dage takunkumin da ta sanya wa matafiya ‘yan Najeriya biyo bayan bullar nau'in Korona ta Omicron...
Ta’aziyya: Gwamna Ganduje Ya Kai Ziyara Gidan Su Hanifa Abubakar
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa iyayen Hanifa Abubakar ta’aziyyar rasuwar ‘yarsu wacce malamin makarantarsu ya kashe bayan da ya yi...

































































