Zargin Zagon Kasa: DSS Ta Kama Janar Idris Bello Dambazau A...
Rahotanni na cewa, Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kama Janar Idris Bello Dambazau (Rtd), Manajan Darakta na Hukumar Kare masu sayen Kayayyakin...
Takardun Bogi: Gwamnatin Kaduna Za Ta Kori Malaman Makaranta 233
Hukumar Ilimin bai-ɗaya ta jihar Kaduna za ta kori malamai 233 da ake zargi sun gabatar da takardun makaranta na bogi.A cikin jawabin shugaban...
Yaki Da Ta’addanci: Kasar Rasha Za Ta Taimaki Najeriya Wajen Kawar...
Shugaban Kasar Rasha, Vladimir Putin ya yi alkawarin taimaka wa Najeriya wajen yakar ta’addanci da kuma masu tsattsauran ra’ayin addini.Ya bayyana haka ne yayin...
Shugaba Buhari Ya Jajantawa Al’ummar Kano Kan Hatsarin Kwale-Kwale A Bagwai
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajanta wa Al’ummar Jihar Kano da kuma gwamnatin jihar bisa hatsarin kwale-kwalen da ya auku a Ƙaramar Hukumar Bagwai...
Ta’addanci: Kungiyar ISWAP Ta Kama Wasu Ma’aikatan Gwamnatin Barno
Rahotanni daga Jihar Barno sun ce mayakan kungiyar ISWAP sun kama wasu ma’aikatan gwamnatin jihar guda 5 dake kula aikin hanyar garin Chibok zuwa...
Sasanci: Jiragen Emirates Za Su Ci Gaba Da Aiki A Najeriya
Kamfanin jiragen sama na Emirates, mallakin kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ya dawo da harkokinsa a Najeriya, bayan wata tara da daina aiki.Emirates kamfanin jiragen...
Samar Da Makamashi: Najeriya Za Ta Fara Ba Kasar Chadi Wutar...
Gwamnatin Tarayya ta fara shirin samar da wutar lantarki ga kasar Chadi daga Najeriya inda Gwamnatin Chadin ta bukaci a farfado da tattaunawar da...
Rikicin Siyasa: An Kona Ofishin Ɓangaren Sanata Barau Jibrin A Jihar...
Wasu matasa sun ƙone wani ɓangare na ofishin sanata Barau Jibrin a Kano, jigo a ɓangaren APC da ya raba gari da ɓangaren gwamnan...
Ta’aziyya: Shugaba Buhari Ya Jajantawa Al’ummar Kano Kan Hatsarin Kwale-Kwale A...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jajanta wa Al’ummar Jihar Kano da kuma gwamnatin jihar bisa hatsarin kwale-kwalen da ya auku a Ƙaramar Hukumar Bagwai...
Annoba: Cutar Korona Ta Kama Mutum 110 A Najeriya
Hukumar ɗakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce an samu ƙarin mutum 110 da suka kamu da cutar korona a Najeriya.Alƙalumman sun nuna...
Sojin Najeriya Sun Kashe Barayin Daji 128 Da ‘Ƴan Boko Haram...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta yi nasarar kashe ɓarayin daji 128 a arewa maso yammaci da kuma 'ƴan Boko Haram 140 a arewa...
‘Yan Bindiga Na Ƙona Amfanin Gona Idan Ba A Ba Su...
Manoma a wasu yankunan jihar Zamfara, sun ce ‘yan bindiga sun fara ƙona amfanin gonar su.Al’ummar yankin Magami da ke ƙaramar hukumar Gusau, sunce...
Cuwa-Cuwa: Majalisa Ta Gano N4.5Bn Na Aikin Barikin ‘Yan sanda A...
Majalisar dattawa ta yi watsi da rahoton kwamitin kula da miyagun kwayoyi, cewa ya gano wasu kudi Naira Biliyan 4 da rabi da aka...
El-Rufa’I Ya Roki ‘Yan Kaduna Kar Su Zaɓi PDP A Shekara...
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i, ya roƙi al’ummar jihar Kaduna cewa kada su zaɓi jam’iyyar PDP a shekara ta 2023, domin a cewar sa,...
Zan Yi Nazari A Kan Buƙatar Sakin Nnamdi Kanu – Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce zai yi nazari a kan buƙatar neman ya saki Nnamdi Kanu da ƙungiyar dattawan al’ummar Ibo su ka...
Mahaifiyar Abubakar Sheƙau Ta Ce Ya Jefa Ta Cikin Ƙunci
Mahaifiyar tsohon shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau ta ce ba ta da masaniya ko ya na da ‘ya’ya ko babu.Fatima Abubakar ta bayyana...
Jami’an ‘Yan Sanda Sun Kwace Iko Da Zauren Majalisar Dokoki Ta...
Hukumar ‘yan sanda ta ƙwace iko da zauren majalisar dokoki ta jihar Filato, sannan ta hana kowane ɓangare daga cikin shugabannin majalisar shiga zauren...
Mutune 20 Aka Tabbatar Da Sun Mutu A Benen Da Ya...
Hukumar agajin gaggawa ta NEMA ta ce adadin mutanen da suka mutu a benen da ya ruguje a Ikoyi Lagos ya ƙaru, inda yanzu...
Kotun Koli Ta Ce An Yi Yunkurin Kashe Mai Shari’a Mary...
Kotun ƙolin ta bayyana samamen da aka kai wa ɗaya daga cikin manyan alƙalanta Mary Odili a ranar Juma'a a matsayin "wata manufa ta...
Alkalin Alkalai Ya Bukaci Majalisa Ta Rika Sa Ido Ga Bangaren...
Alkalin Alkalan Najeriya, Ibrahim Tanko Muhammad, ya yi kira ga majalisar dattawan kasar ta ja hankalinsa idan ta ga wani abu da bai dace...

































































