32.7 C
Kaduna
Saturday, April 18, 2026
Advertisement

Home

Home Home Page 36

Korona Ta Sake Kashe Mutum 8 A Najeriya

0
Hukumar NCDC mai yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce mutum takwas ne suka rasu ranar Lahadi washegarin Ranar Kirsimeti sakamakon kamuwa...

Mafarauta Sun Cafke ‘Yan Fashin Daji A Kaduna

0
Wasu mafarauta a garin Udawa da ke karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna sun kama wani dan bindiga a wani daji da ke kan...

Harin Kauyuka 15: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Maza Da Sace Mata...

0
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa mahara sun sace sama da mata 20, bayan jerin hare-hare da suka kai a kauyuka 15 da ke...

Shigar Korona Fadar Shugaban Kasa: Adesina Ya Ce Shugaba Buhari Bai...

0
Fadar Shugaban kasa ta ce shugaba Muhammadu Buhari na nan lafiya lau bai kamu da kowace irin cuta ba.Mai magana da yawun shugaban kasa...

Kame : Gawurtattun Masu Satar Mutane Sun Shiga Hannu A Jihar...

0
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ta kama wasu da ta kira gawurtattun masu garkuwa da mutane 11 a Jihar Taraba da ke da...

Taron Tattalin Arziki: Shugaba Buhari Ya Dawo Daga Turkiyya

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan tafiyar da ya yi zuwa Turkiyya.Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Farfesa Ibrahim Gambari da sakataren...

Matsalar Tsaro: Mabiya Darikar Kadiriyya Sun Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman

0
Mabiya Darikar Kadiriyya a Najeriya sun gudanar da addu’o’i na musamman domin neman dauki daga Allah Ya kawo karshen mastalar tsaro da ta addabi...

Cire Tallafin Mai: NLC Ta Sha Alwashin Yin Zanga-Zangar Adawa

0
Kungiyar kwadagon Najeriya NLC ta ce za ta gudanar da zanga zanga a dukkan jihohin Najeriya domin adawa da shirin gwamnatin tarayyar na cire...

Takaddama: Ana Musayar Kalamai Tsakanin Bangaren Atiku Da Tinubu

0
Wata takaddama ta kaure tsakanin bangaren tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar da bangaren jigo a Jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu dangane da zaben...
ALIYU ZAKARI

Tasgaro: CITAD Ta Ce Ana Sace Dukiyar Cin Hancin Da Gwamnati...

0
Shugaban Cibiyar bunkasa fasaha ta CITAD Dr. Yunusa Zakari Ya’u, ya yi zargin cewar ikrarin yaki da cin hanci da rashawar da shugaban kasa...

Komawa Ga Allah: Sarkin Musulmi Ya Bukaci A Fara Alkunutu Kan...

0
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar III ya buƙaci al'ummar Musulmi su fara gudanar da addu'o'i na alƙunutu game da kashe-kashen da yankin...

Rasuwar Sarkin Ogbomosho: Shugaba Buhari Ya Yi Ta’aziyya Ga Al’ummar Jihar...

0
Rasuwar Sarkin Ogbomosho: Shugaba Buhari Ya Yi Ta’aziyya Ga Al’ummar Jihar OyoShugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jajanta wa jama'ar jihar Oyo da na Ogbomosho...

Bala’in Guguwa: Shugaba Buhari Ya Jajantawa Gwamnatin Amurka

0
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jajanta wa gwamnatin Amurka da mutanen ƙasar kan mahaukaciyar guguwar da ta kashe sama da mutum 100 a jihohi...

Shugaba Buhari Ya Yi Allah-Wadai Da Kashe Kwamishina a Katsina

0
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna bacin rai kan kisan kwamishinan kimiyya da fasaha na jihar Katsina Dakta Rabe Nasir.A wata sanarwa da mai...

Buhari Ya Kaddamar Da Ginin Cibiyar Yaki Da Cututtuka Ta Afirka...

0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da ginin Cibiyar Kula da Lafiya ta Afirka a Abuja.Cibiyar, wacce za ta kasance muhimmiya a bangaren kiwon...

Mutuwar Dalibi: ‘Yan Sanda A Legas Na Bincike

0
Rundunar ‘yan sanda a jihar Legas ta sanar da cewa ta fara gudanar da bincike kan mutuwar marigayi Sylvester Oromoni, mai shekara 11 dalibin...

Cancantar Tsayawar Atiku Takara: Kotu Ta Sa Ranar Yanke Hukunci

0
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta sanya ranar 21 ga watan Fabrairun 2022 domin yanke hukunci kan ko tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku...

Rikicin APC A Kano: Tinubu Da Shekarau Sun Tattauna

0
Jiga-jigan jam'iyyar APC, tsohon gwamnan jihar Lagos, Bola Ahmed Tinubu da tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau sun gana a karon farko tun bayan...

Gasar Champions League: Ko Karim Benzema Zai Buga Wa Real Wasa...

0
Real Madrid ta yi nasara a gidan Real Sociedad da ci 2-0 a wasan mako na 16 a gasar La Liga na ranar Asabar.Real...

Kare Dalibai: Jami’ar Abuja Ta Dauki Mafarauta Aiki Don Su Yaki...

0
Jami’ar Abuja ta kaddamar da aikin sintiri na sa’a 24 a cikin harabar ta da kewaya ta hanyar amfani da mafarauta da ’yan banga...
Call To Listen