Home Home Taron Tattalin Arziki: Shugaba Buhari Ya Dawo Daga Turkiyya

Taron Tattalin Arziki: Shugaba Buhari Ya Dawo Daga Turkiyya

184
0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan tafiyar da ya yi zuwa Turkiyya.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan tafiyar da ya yi zuwa Turkiyya.

Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Farfesa Ibrahim Gambari da sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha da babban sakataren fadar shugaban ƙasa Tijjani Idris Umar ne suka tarbi shugaban.

Bayan shugaban kasa ya sauka a babban filin jirgin sama na  Nnamdi Azikiwe da ke nan Abuja, ya hau jirgi mai saukar Ungulu zuwa fadar sa.

Ko da shugaban ya isa fadar sa, ya karbi kyaututtuka na cikar sa shekara 79 da haihuwa.

Leave a Reply