Kano: PDP Ta Gargadi Ganduje Da Kada Ya Tatsi Masu Makarantu...
Jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Kano ta yi kira ga gwamnan jihar Dakta Abdullahi Umar Ganduje da kada ya sake ya yi amfani...
Cire Tallafin Mai: Gwamnatin Tarayya Ta Yi Amai Ta Lashe
Gwamnatin tarayya ta ce za ta ci gaba da bayar da tallafin man fetur a kasar nan , matakin da ke zuwa a daidai...
Rikicin Rasha Da Ukraine: Amurka Ta Gargaɗi ‘Yan Ƙasarta Su Guji...
Ma'aikatar cikin gidan Amurka ta gargaɗi 'yan kasar kar su kuskura su yi balaguro zuwa Rasha saboda abin da ta kira shirin Rashar na...
Burkina Faso: Gwamnati Ta Musanta Yunkurin Juyin Mulki
Gwamnatin Burkina Faso ta tabbatar da harbe-harben da aka rika yi a babban birnin kasar na Ouagadougou.Kamfanin dillancin labarai na AFP cikin wani sakon...
Filato: .’Yan Bindiga Sun Harbe Mutum Huɗu
Mazauna ƙauyen Dong na Jihar Filato na cikin fargaba bayan wasu 'yan bindiga sun kai hari a wani wurin haƙar ma'adanai tare da kashe...
Kano: An Matsa Wa Gwamnatin Ganduje Lamba Ta Yi Dokar Kare...
Kungiyoyin fararen hula a jihar Kano da ke arewacin Najeriya na ci gaba da matsin lambar neman gwamnatin Ganduje ta samar da dokar da...
Ta’addanci: Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Uku A Jihar Taraba
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe aƙalla mutum uku a ƙauyen Wuro Bokki da ke Ƙaramar Hukumar GassoI ta Jihar Taraba.Jaridar...
Jita-Jita: Jami’ar Al Qalam Dake Katsina Ta Musanta Kai Mata Harin...
Jami'ar al Qalam da ke jihar Katsina a arewacin Najeriya ta musanta labaran da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke cewa an...
Zaɓen 2023: Ra’ayin ‘Yan APC Ya Bambanta Akan Karba-Karba
A yayin da jam`iyyun siyasa ke duba yankin da za su bai wa takarar shugabancin ƙasar nan, tuni wasu daga yankin arewa suka fara...
Wata Sabuwa: Babu Ni Babu Goyon Bayan Wata Jam’iyyar Siyasa –...
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya jaddada matsayarsa ta rashin goyon bayan ko wacce irin jam'iyyar siyasa, yana cewa shi yanzu babu abin da...
Hatsari: Jirigin Ƙasa Ya Yi Karo Da Tirela Da Adaidaita Sahu...
Wani jirgin ƙasa ɗauke da fasinjoji ya murƙushe tirela ɗauke da siminti da babur ɗin Adaidaita Sahu a Kano.Lamarin ya faru ne a kan...
Hana Fasakwaurin Kayan Tarihi: Najeriya Da Amurka Sun Kulla Yarjejeniya
Najeriya da Amurka sun sanya hannu kan wata yarjejeniya da za ta kare kayayyakin al'adu da tarihi ta hanyar hana fasaƙwaurin su.Jakadiyar Amurka a...
Tuntuben Harshe: Tinubu Ya Gyara Kalmar Sa Kan Katin Zabe
Jigo a jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, ya gyara kalaman da ya yi kan katin zabe, inda ya yi kira ga mata su...
Cire Tallafin Man Fetur: Majalisar Tattalin Arziki Ta Najeriya Ta Gama...
Majalisar Tattalin Arzikin ta Najeriya ta kammala zamanta na farko a wannan shekarar ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo ba tare da yanke...
Kaddamar Da Ayyuka: Shugaba Buhari Ya Ce El-Rufa’i Ya Sa Ya...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce ayyukan cigaban da gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasuru Ahmed El-rufa'i ya yi sun sa ya kasa kai kan...
Kasar Guinee: Jam’iyyun Siyasa Za Su Tunkarar Gwamnatin Soji
A Kasar Guinea jam'iyyun siyasa 128 sun sanar da aniyar su ta tunkarar gwamnatin mulkin sojin kasar don matsa masu su fito da jadawalin...
Cutar Korona: Mutum 199 Sun Kamu A Jihar Kaduna
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya, NCDC, ta ce an samu karin mutum 670 da suka kamu da cutar korona a faɗin ƙasar.Daga...
Martani: Ohanaeze Ta Ce Dole Jonathan Ya Goyi Bayan Takarar Ɗan...
Ƙungiyar ƙabilar Igbo ta Ohanaeze Ndigbo, ta ce ya kamata tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya goyi bayan ganin tabbatar da an zaɓi ɗan ƙabilar...
Zaben 2023: Jonathan Ya Yi Zaman Sirri Da Masu So Ya...
Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan, ya gana da jagororin kudu maso kudu da suke sha’awar ganin ya koma kan mulki a 2023.Wasu rahotanni...
Plateau: Duk Yan Bindigan Da Muka Kama A Jiha Ta Kwanan...
Gwamnan jihar Filato Simon Lalong, ya gargadi yan bindiga masu garkuwa da mutane su tattara komatsansu su bar jihar sa.Gwamnan ya yi wannan furucin...

































































