Advertisement

Featured

Home Featured Page 136
Featured posts
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Tsaro: Matsalar Na Ci Mun Tuwa A Kwarya-Buhari

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce ya na daya daga cikin shugabannin kasashen duniya da suke fama da rashin farin ciki a dunya. Shugabn kasa...

Zaben Kano: Kotun Sauraren Kararrakin Zabe Ta Amshi Kararraki 33

0
Kotun Sauraren Kararrrakin Zabe a jihar Kano, ta ce an shigar da kararraki 33 a gaban ta, wadanda duk tankiya ce a kan zabubbukan shekara ta...
Audu Ogbe, Ministan Noma Da Raya Karkara

Mafita: Ya Kamata Matasa Su Rungumi Nomi Kafin Su Shiga Siyasa...

0
Ministan Noma da raya Karkara Audu Ogbe, ya shawarci matasa su karfafa zuciyoyin su wajen rungumar noma gadan-gadan kafin su fara gaganiyar shiga harkokin siyasa.Audu Ogbe...

Rashin Tsaro: Kotun Sauraren Kararrakin Zabe Ta Sauya Matsuguni Daga Zamfara

0
Kotun sauraron korafe-korafen zaben gwamna da ‘yan majalisar dokoki da aka kafa a birnin Gusau na jihar Zamfara, ta koma Abuja saboda dalilai na tsaro kamar...
Walter Onnoghen, Dakataccen Shugaban Alkalan Nijeriya

Yaki Da Cin Hanci: Walter Onnoghen Ya Musanta Zargin Da EFCC...

0
Dakataccen shugaban alkalan Nijeriya Walter Onnoghen, ya ce wasu daga cikin kudaden da aka tura a asusun ajiyar sa na banki a shekara ta 2015, gudunmuwar...

Yaki Da Rashawa: EFCC Za Ta Kashe Naira Miliyan 288 Don...

0
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta ce za ta kashe Naira miliyan 288 a shekara ta 2019, wajen zuba wa injin janareto...

Tallafi: Gwamnatin Buhari Ta Batar Da Naira Biliyan 300

0
Gwamnatin tarayya, ta batar da kimanin Naira biliyan 300 wajen shirye-shiryen tallafin inganta jin dadin rayuwar al’umma musamman Matasa da Mata.Babbar mai ba shugaban kasa...
Sarkin Musulmi Abubakar Sa’ad II

Umurni: A Fara Laluben Watan Sha’aban A Ranar Juma’a – Sultan

0
Mai alfarma Sarkin Musulmi Abubakar Sa’ad III, ya bukaci a fara duban watan Sha’aban a ranar Juma’ar nan.Sarkin Musulmi ya yi kiran ne a cikin...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Kiwon Lafiya: Nijeria Na Rasa Naira Biliyan 400 A Kan Neman...

0
Shugaban kasa Muhamadu Buhari, ya koka da yadda ‘yan Nijeriya ke kashe makudan kudade a kowacce shekara wajen neman magani a kasashen ketare.Buhari ya bayyana...

Difilomasiyya: Gwamnatin Nijeriya Ta Musanta Yunkurin Rufe Ofisoshin Jakadancin Ta

0
Gwamnatin Nijeriya ta musanta rahotonnin da ke cewa za ta rufe wasu ofisoshin jakadancin ta 80 daga cikin 110 da ta ke da su a kasashen...
Zainab Ahmed, Ministar Kudi

Kudin Shiga: Buhari Ya Zartar Da Hukuncin Karshe A Kan Kadarorin...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ba ministar kudi Zainab Ahmed umarnin a saida duk kadarorin da aka kwace daga hannun mutanen da ake tuhuma da laifuffukan...
Sanata Ahmad Lawan

Dambarwar Majalisa: Yadda PDP Ke Kokarin Hana Lawan Zama Shugaban Majalisar...

0
Jam’iyyar PDP na shirin zawarcin wasu ‘yan majalisun tarayya na jam’iyyar APC goma sha uku da nufin hana Sanata Ahmad Lawan zama shugaban majalisar dattawa.Wata majiya ta...
Alhaji Aliko Dangote

Naka Sai Naka: Dangote Ya Shawarci Gwamnonin Arewa A Kan Yakar...

0
 Fittacen attajiri kuma shugaban gidauniyar Dangote Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana damuwar sa a kan yadda talauci ya yi wa al’ummar Arewacin Nijeriya katutu.Dangote, ya bukaci...

Maslaha: Da Alamun Onnoghen Zai Yi Murabus Da Kan Sa

0
Alamu na nuna cewa, dambarwar da ke tsakanin tsohon shugaban Alkalan Nijeriya mai sharia Walter Onnoghen da gwamnatin tarayya ya zo karshe, domin yanzu haka ana sa...

Ilimin Mata: Ana Bukatar Malamai Mata 58,000 Don Inganta Ilmin Mata...

0
Hukumar Kula da Ilmin Mata ta Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ta ce akalla ana bukatar karin malamai mata kusan dubu 58 da 121, wadanda za a...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Tattalin Arziki: Shugaba Buhari Zai Bar Nijeriya Zuwa Kasar Jordan

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai je kasar Jordan a wani mataki na amsa gayyatar Sarki Abdullah II bin Al-Hussein domin halartar taron kungiyar tattalin arziki ta duniya...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kan Ta kasa, INEC

Zaben Kano: Hukumar Zabe Ta Ba Ganduje Da ‘Yan Majalisa Shahadar...

0
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ba zababben gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da mataimakin sa Nasiru Yusuf Gawuna da zababbun...
Moji Adeyeye, Shugabar Hukumar

Kandako: Jabun Maganin Kwalara Ya Karade Kasuwannin Nijeriya – NAFDAC

0
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magungunan ta kasa NAFDAC, ta yi kira ga mutane da ma’aikatan kiwon lafiya a maida hankali a kuma kula, domin...
Shugaba Muhammadu Buhari

Gargadi: Shugaba Buhari Ya Ja Hankalin Masu Fatauci Zuwa Saudiyya

0
Gwamnatin tarayya, ta bayyana damuwa a kan adadin ‘yan Nijeriya da ke zaman jiran hukunci da wadanda aka zartar masu da hukuncin kisa a kasar Saudiya...
Sanata Ali Ndume, Dan Majalisar Dattawa

Shugabancin Majalisa: Sanata Ndume Ya Yi Biris Da Umurnin Jam’iyyar APC

0
Dan majalisar dattawa Sanata Ali Ndume, ya yi watsi da umarnin da shugabannin jam’iyyar APC su ka bada, cewa Sanata Ahmed Lawan ne zai zama Shugaban Majalisar...
Call To Listen