Karfa-Karfa: Zababbun Sanatoci Sun Yi Wa Tinubu Raddi A Kan Sanata...
Wasu
zababbun Sanatocin jam’iyyar APC sun nuna bacin ran su, a kan jawabin da Bola
Tinubu ya yi na tilasta masu zaben shugaban majalisar dattawa.Tuni
dai wasu...
Zaben Kaduna: Isa Ashiru Ya Na Kalubalantar Nasarar APC A Kotu
Dan
takarar kujerar gwamnan jihar Kaduna na jam’iyyar PDP Isa Ashiru Kudan, ya ce
ya na nan a kan bakan sa na karbo ‘yancin nasarar sa...
Shugabancin Majalisa: Mutanen Borno Na Tare Da Sanata Ndume – Jigon...
Jagoran
kungiyar yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari da Osinbajo Usman Ibrahim,
ya bukaci Sanata Ali Ndume cewa kada ya janye daga takarar kujerar shugabancin
majalisar dattawa.Kamar
yadda...
Siyasar Zamfara: Yari Ya Yi Gaugawan Neman Gafarar Allah – Marafa
Sanata
Kabiru Marafa, ya ce Gwamna Abdulaziz Yari ya yi sabon Allah, sakamakon cewa
jam’iyyar APC ta gudanar da zaben fidda-gwani a jihar Zamfara.Da
ya ke amsa...
Daukar Aiki: Kungiyar Dalibai Ta Kasa Ta Yi Fatali Da Sharuddan...
Kungiyar
Daliban Jami’o’i ta Kasa NANS, ta yi fatali, tare da yin Allah-wadai da tsarin
da kamfanin Man Fetur na NNPC ya bi wajen daukar sabbin...
Yaki Da Rashawa: Muna Jiran Buhari Ya Kawo Sunan Wanda Zai...
Shugaban
majalisar dattawa Sanata Bukola Saraki, ya ce har yanzu hukumar yaki da cin
hanci da rashawa EFCC ba ta da tsayayyen shugaba, saboda gwamnatin Buhari...
Hatsarin Jirgi: Da Na Mutu Da Mutane Da Dama Sun Shiga...
Mataimakin
Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce in da ya hadu da ajalin sa yayin da
ya yi hatsarin jirgi sama, da wadanda aka dora...





















































