Kisan Kolade: Shugaba Buhari Ya Ce Za A Hukunta ‘Yan Sandan...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya ba da tabbacin cewa gwamnati za ta dauki kwakkwaran mataki
a kan ‘yan sandan da su ka kashe Kolade Johnson.Buhari
ya bayyana...
Tattalin Arziki: Nijeriya Na Daya Daga Cikin Kasashen Da Ba A...
Mataimakin
shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce Nijeriya ta na daya daga cikin
kasashen da ba a bin su bashi da yawa a fadin duniyaFarfesa
Yemi...
Romon Dimokradiyya: Za A Gabatar Da Kudurin Magance Talauci A N-Jeriya
Romon Dimokradiyya: Za A Gabatar Da
Kudurin Magance Talauci A N-JeriyaA
wani yunkuri na inganta rayuwar talaka, gwamnatin tarayya ta bayyana kudurin ta
na gabatar da...
Takaddama: Kotun Koli Ce Za Ta Fayyace Makomar APC A Jihar...
Hukumar
Zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta ce za ta saurari sakamakon hukuncin
kotun koli ta Nijeriya, kafin daukar mataki na gaba a...
Siyasar Aljeriya: Bouteflika Ya Sauka Daga Mukamin Sa Na Kujerar Shugaban...
Hukumomin kasar Aljeriya sun bada sanarwar yin murabus din
shugaban kasar Abdul’aziz Bouteflika wanda ya sha fama da
rashin lafiya tsawan lokaci.
Sanarwar hakan na zuwa ne...
Majalisa Ta 9: Ndume Ya Yi Watsi Da Bukatar APC Na...
Dan majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Borno ta kudu a
zauran majalisar dattawa Ali Ndume ya ce zai yi watsi da
maganar shugaban jam’iyyar APC na...
Rashawa: Kotu Ta Sa 29 Ga Watan Afrilu Domin Fara Sauraran...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta sanya ranar 29 ga
watan Afrilu don fara sauraron karar da aka shigar da Sambo
Dasuki da Bashir...
Tallafi: Japan Ta Ba Nijeriya Taimako Kudade Don Farfado Da Yankin...
Gwamnatin kasar Japan ta tallafa wa Nijeriya da kyautar kudi
dala miliyan daya da dubu dari biyar domin sake gina yankin
Arewa maso gabas da ayyukan...
Yaki Da Ta’addanci: Sojojin Sama Sun Tarwatsa Sansanin Boko Haram A...
Rundunar sojojin sama ta Nijeriya ta ce ta samu nasarar kai
samame a mafakar ‘yan kungiyar Boko Haram da suka yi
muba’yi’a da bangaren masu ikirarin...
Matsalar Tsaro: Bafarawa Ya Yi Wa Shugaba Buhari Hannun Ka Mai...
Tsohon
Gwamnan Jihar Sokoto Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya yi wa shugaba Muhammadu
Buhari hannun ka mai sanda game da abubuwan da ke faruwa a Nijeriya.A
hira da...
Siyasar Rivers: Hukumar Zabe Ta Cigaba Da Tattara Kuri’un Zaben Gwamna
Wata
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta kori karar da jam’iyyar AAC ta shigar domin
a hana ci-gaba da tattara kuri’un Zaben gwamna a Jihar...
Kiwon Lafiya: Dole Asibitin Fadar Shugaban Kasa Ya Yi Aikin Da...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya bada umarnin a gaggauta maida asibitin Fadar Shugaban
Kasa ya rika gudanar da ainihin aikin da aka kafa shi don shi.Kamar
yadda...
Shawara: Dole PDP Ta Kakkabe Bara-Gurbi Domin Dawo Da Kimar Ta...
Tsohon
shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya ce ya zama wajibi jam’iyyar PDP ta kakkabe
baragurbin da ke cikin ta kafin ta maido da martabar ta a...
Majalisar Tarayya: An Dage Zaman Majalisa Saboda A Karasa Aikin Kasafi...
‘Yan
majalisar dattawa sun yi alkawarin kammala duk aikin da ya dace a kan kasafin
bana nan da makonni biyu masu zuwa.Shugaban
majalisar dattawa Sanata Bukola...
Daukar Ma’aikata: Rundunar Sojin Ruwa Ta Bayyana Ranar Da Za A...
Rundunan
sojin ruwa ta Nijeriya, ta ce za ta gudanar da jarabawar daukar ma’aikata na
shekara ta 2019 a ranar 13 ga watan Afrilu a cibiyoyi...
Yaki Da Shan Kwayoyi: Kwamitin Buba Marwa Ya Sha Alwashin Lalubo...
Kwamitin
da ke ba shugaban kasa shawara kan yaki da sha da fataucin Miyagun kwayoyi, ya
sha alwashin yin dukkan mai yiwuwa wajen magance wannan matsala...
Ciyar Da Dalibai: ‘Yan Firamare Na Cin Shanu 594 Da Kaji...
Gwamnatin
tarayya, ta na ciyar da daliban makarantun Fimare abinci daban-daban a
karkashin tsarin jam’iyyar APC na ciyar da dalibai kamar yadda mataimakin
shugaban kasa Yemi Osinbajo...
Nasarar Zabe: Dattawan Katsina Sun Kai Wa Shugaba Buhari Ziyarar Taya...
Shugaba
Muhammadu Buhari, ya sha alwashin yin duk iyakar kokarin da zai yi domin
rubanya ayyukan raya kasa a zangon mulkin shi na biyu.Buhari
ya bayyana haka...
Dambarwar Siyasa: Gwamna: Okorocha Ya Ziyarci Buhari A Fadar Sa Da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Imo Rochas Okorocha a fadar sa da ke Abuja.Gwamna Okorocha wanda jam’iyyar APC ta dakatar...
Siyasar Majalisa: Kakakin Apc Ya Ce Al’ummar Ibo Su Suka Yi...
Kakakin jam’iyyar APC na kasa Yekini Nabena ya ce babu wani laifi idan al’ummar Ibo sun rasa manyan mukamai a zauran majalisun tarayya.Nabena ya...

































































