23.5 C
Kaduna
Tuesday, October 20, 2026
Advertisement

Featured

Home Featured
Featured posts
Amnesty International

Zanga-Zanga: Amnesty Ta Ce An Tsare Fiye Da Mutum 1000 A...

0
Amnesty, ta bayyana cewa sama da masu zanga-zangar tsadar rayuwa 1,000 ne ke tsare a hannun hukumomin Najeriya sakamakon shiga zanga-zangar ta bayaZanga-zangar wadda...

Wata Sabuwa: Kungiyar ASUU Ta Yi Barazanar Komawa Yajin Aiki

0
Kungiyar malaman jami’o’in Nijeriya ASUU, ta yi barzanar shiga wani sabon yajin aikin sai-baba-ta-gani, sakamakon gazawar gwamnatin tarayya na rashin cika alkawarin yarjejeniyar da...

APC A Zamfara Ta Caccaki EFCC Kan Zargin Matawalle Da Karkatar...

0
Jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara, ta nuna damuwar ta a kan zargin da hukumar EFCC ta yi cewa Gwamnan jihar Bello Mohammed Matawalle ya...
R (4)

Kofin Duniya: FIFA Ta Ba Sa’udiyya Izinin Shirya Gasar 2034

0
Hukumar ƙwallon kafa ta duniya, Fifa ta bai wa Saudi Arabia damar gudanar da gasar cin kofin duniya a 2034 a babban taron da...

Tinubu Bai Bude Iyakokin Nijeriya Ba -Kwastam

0
Hukumar Hana Fasa Kauri ta Kasa, ta ce har yanzu shugaba Tinubu bai sake bude dukkan iyakokin Nijeriya da tsohuwar gwamnatin Buhari ta rufe...
01000000 0aff 0242 6b9b 08dc0899b1ea w1200 r1

Fito Na Fito: Hare-Haren Sama Da Rasha Ta Kai Birnin Kyib...

0
Rundunar sojin Ukraine ta ce wani harin sama da Rasha ta kai da daddare kan babban birnin ƙasar, Kyiv, ya lalata gine-gine da tituna...

Na Warke Sarai Ba Tare Da Wata Matsala Ba – Tinubu

0
Jagoran jam’iyyar APC Bola Tinubu ya dawo Nijeriya, bayan ya shafe akalla tsawon watanni huɗu ya na jinya a birnin London na kasar Ingila.A...

Komawa Ga Allah: Dantata Ya Ce Babu Abinda Ya Ke Masa...

0
Hamshakin attajiri, kuma dattijon Arewa, Alhaji Aminu Ɗantata ya ce yanzu duniya yana binta ne sannu a hankali amma ba daɗinta ya ke ji...
Taiwo Oyedele

Ƙudirin Doka: Fadar Shugaban Ƙasa Za Ta Tsame Talakawa Daga Biyan...

0
Shugaban kwamitin kuɗin da gyaran haraji na fadar shugaban ƙasa, Taiwo Oyedele, ya yi ƙarin haske kan daftarin dokar gyaran haraji wanda shugaba Tinubu...
Corona: NEMA Ta Bukaci A Hana Siye Da Siyar Da Kayan Gwanjo

Corona: NEMA Ta Bukaci A Hana Siye Da Siyar Da Kayan...

0
Hukumar kula da bada agajin gaggawa ta kasa NEMA ta yi kira ga ‘yan Nijeriya su daina shigowa ko siyan kayan gwanjo domin gujewa kamuwa da...

Nade-Nade: Shugaba Buhari Ya Nada Farfesa Galadima A Matsayin Shugaban NIPSS

0
 Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci majalisar dattawa ta amince da nadin Farfesa Habu Galadima a matsayin sabon babban daraktan cibiyar koyar da dabaru da tsare-tsaren...

Zaben Kogi: INEC Ta Sa Ranar Da Za A Karasa Zaben...

0
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa INEC, ta sanar da ranar da za a fafata tsakanin Sanata Dino Melaye da Sanata Smart Adeyemi a...

Gasar Firimiya: Kungiyoyin Kwallon Kafa A Ingila Na So A Jinkirta...

0
Kungiyoyin da ke wasa a gasar firimiyar Ingila na iya kada kuri’ar jinkirta rufe kasuwar hada-hadar ‘yan wasa kafin fara gasar a taron su na 12...

Siyasa: Majalisar Dokokin Jihar Zamfara Ta Umarci Mataimakin Gwamnati Ya Bayyana...

0
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta bai wa mataimakin gwamnan jihar wa’adin awanni 48 ya bayyana a gabanta kan zargin aikata ba daidai ba.Majalisar na...
sanusi 4

Sabon Hakimin Bichi: Sarki Sanusi Ii Zai Sake Ayyana Ranar Naɗi

0
Sarki Muhammadu Sanusi II, ya bayyana cewa za a sake sanya ranar naɗa ‘Wamban Kano’ a matsayin Hakimin Bichi a Masarautar Kano.Sarkin ya bayyana...

Hatsari Ne Babba Sakin Nnamdi Kanu —Asari Dokubo

0
Jagora a yankin Neja Delta Asari Dokubo, ya shawarci shugaban kasa Bola Tinubu cewa kada ya saki shugaban haramtacciyar kungiyar masu fafutukar kafa kasar...
Ilimi: Babu Ranar Bude Makarantu Duk Da An Sassauta Takunkumi - Minista

COVI-19: Babu Ranar Bude Makarantu – Nwajiuba

0
Karamin ministan ilmi Emeka Nwajiuba, ya ce har yanzu bai ga ranar da za a bude makarantu domin ci-gaba da karatun dalibai a fadin...
Farfesa Yemi Osinbajo, Mataimakin Shugaban Kasa

Tattalin Arziki: Nijeriya Na Daya Daga Cikin Kasashen Da Ba A...

0
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce Nijeriya ta na daya daga cikin kasashen da ba a bin su bashi da yawa a fadin duniyaFarfesa Yemi...

Ɗan Majalisa Ya Shiga Tsomomuwa Bayan Ya Watsa Bidiyon Gwamna Akeredolu

0
Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Dokoki ta Jihar Ondo Ogmolaseye Oluwale ya shiga tsomomuwa, bayan ya watsa bidiyon Gwamna Akeredolu yanƙwane a gadon asibiti.Dan...

Kwazon Aiki: Shugaba Buhari Ya Yi Wa Wasu Hafsoshin Soji Karin...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi wa wasu manyan hafsoshin sojin Nijeriya karin girma, sakamakon gagarumar rawar da su ka taka wajen aikin samar da tsaro.A cikin...
Call To Listen