Yan Sandan Duniya Sun Hadu Domin Dakile Ayyukan Kungiyar Matsafa Ta...
Ƴansanda a faɗin duniya sun haɗa hannu inda suka gudanar da wani samame domin daƙile ayyukan ɗaya daga cikin ƙungiyoyin masu aikata laifuka mafiya...
Gwamnan Jihar Kebbi Ya Raba Naira Billiyan 6 Da Mutum Dubu...
Gwamnatin Jihar Kebbi ta raba Naira Biliyan 6.5 ga mutane 65,000 a fadin kananan hukumomi 21 na jihar a karkashin shirin ba da tallafi...
Sojojin Sama Sun Hallaka Yan Bindiga Da Dama A Kaduna Da...
Hare-haren da dakarun sojin saman Nijeriya, suka kaddamar sun kashe gomman ‘yan bindiga a jihohin Kaduna da Zamfara, tare da kuma lalata matatun danyen...
Ambaliya: Mutum 49 Sun Mutu A Arewa Maso Yamma- NEMA
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa (NEMA), ta ce akalla mutane 49 ne, suka rasu a Arewa Maso Gabas, a sanadin mamakon ruwan...
Kisan Jami’an Tsaro: An Kama Yan Shi’a A Abuja
Biyo bayan umarnin da Sufeta Janar na 'Yan Sandan Najeriya ya bayar na kamo yan Shi’a da ake zargi da kashe jami’an 'yan sanda...
Rashi: Kashim Shattima Ya Halarci Jana’idar Kwamishina A Borno
Mataimakin Shugaban Ƙasa, ya halarci jana’izar, Kwamishinan kuɗi da ci gaban tattalin arziƙi na Jihar Borno, Alhaji Ahmed Ali Ahmed, tare da Gwamna...
Bashi: Jahohi 21 Na Neman Karbo Kudi Fiye Da Tirilliyan Faya
Jihohi 21 a Najeriya na neman ciyo bashin Naira tiriliyan daya da biliyan 650, duk kuwa da ƙarin kashi 40% da aka samu kuɗaɗen...
Yaƙi Da Ambaliyar Ruwa: Nijar Ta Ware Dala Miliyan Uku
Gwamnatin soji ta Jamhuriyar Nijar ta ware kuɗi dalar Amurka miliyan uku domin yaƙi da ambaliyar ruwa da ta addabi ƙasar,wadda zuwa yanzu...
An Gano Gawarwakin Dukkanin Mutanen Da Suka Nitse A Italiya
Hukumomi a ƙasar Italiya sun ce sun gano gawa ta shida daga cikin tarkacen jirgin ruwan alfarma, wanda ya nitse a gaɓar tsibirin Sicily...
Motocin Sun Fara Isa Yankin Darfur Bayan Sahalewar Sojojin Sudan
Wasu motoci maƙare da kayan agaji sun sami nasarar ratsa iyakar Adre zuwa yankin Darfur na Sudan da yunwa ta yiwa lahani,matakin da...
Saka Hannu: Gundogan Ya Koma Manchester City
Ɗan ƙwallon Jamus, Ikay Gundogan ya sake komawa Manchester City, inda ya saka hannu a kwantiragin shekara guda.Ɗan wasan ya dawo ƙungiyar, da ke...
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mutum 10 A Zamfara
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki kauyen Moriki da ke jihar Zamfara a daren Laraba, inda suka yi garkuwa da mutane sama da.Kakakin rundunar...
Sabani: Kamfanin China Ya Ƙwace Jirgin Najeriya Na 4 A Kanada
Kamfanin nan da ya ƙwace jiragen saman Fadar Shugaban Najeriya guda uku a ƙasar Faransa, ya sake ƙwace wani jirgin a Kanada.Kamfanin Zhongshang Fucheng...
Badakala: An Tsare Shugabannin Ƙananan Hukumomin Kano 3
An tsare shugabannin ƙananan hukumomi uku kan badaƙalar Naira miliyan 660 na kwangilar aikin samar da ruwa a Jihar Kano.Hukumar Yaki da Rashawa da...
Ceto Dalibai: Ƙungiyar Ɗaliban Najeriya Ta Ba Gwamnati Wa’adi
NANS ta ba gwamnati wa’adin mako biyu ta ceto wasu ɗaliban koyan aikin likita 20 da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su a...
Matawalle Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Zaƙulo Makisan Sarkin Gobir
Ƙaramin ministan tsaro, ya sha alwashin za a zaƙulo tare da hukunta duk masu hannu a kisan Sarkin Gobirda ke jihar Sokoto, Isa Bawa.A...
Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza: Blinken Ya Sauka A Isra’ila
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony ya sauka a Isra’ila a wannan Lahadi a ƙoƙarin da ya ke na ci gaba da matsin lamba a...
Ɗanyen Man Nijar: An Fara Aiki Daga Gaɓar Ruwan Benin
Rahotanni na nuni da cewa an dawo da aikin ɗaukar ɗanyen man Jamhuriyar Nijar ta bututun da aka shimfiɗa zuwa Jamhuriyar Benin,lamarin da ke...
Kakar Bana: An Ci Chelsea Duk Da Ƴan Wasa 11 Da...
Manchester City ta je ta doke Chelsea 2-0 a wasan makon farko a Premier League da suka kara ranar Lahadi a Stamford Bridge.Shi ne...
Fara La Liga : Real Madrid Ta Raba Maki Da Mallorca
Real Madrid ta fara kare kofin La Liga da tashi 1-1 a gidan Real Mallorca ranar Lahadi a wasan makon farko a babbar gasar...