Advertisement

Uncategorized

Home Uncategorized Page 5

Nade-Nade: Shugaba Buhari Ya Nada Farfesa Galadima A Matsayin Shugaban NIPSS

0
 Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci majalisar dattawa ta amince da nadin Farfesa Habu Galadima a matsayin sabon babban daraktan cibiyar koyar da dabaru da tsare-tsaren...

Hana Sa Hijabi: Iyayen Dalibai Sun Gargadi Shugabar Makarantar Sakandare Ta...

0
Ana ci-gaba fafatawa tsakanin iyaye da hukumar makarantar sakandare ta jami’ar Ibadan game da batun hana dalibai mata sanya hijabi.Yanzu haka dai iyayen dalibai sun zargi shugabar...

Ra’ayi Riga: Ooni Na Ife Da Soyinka Sun Ce Masu Kokarin...

0
Babban Basaraken Yarabawa Ooni na Ife Adeyeye Ogunwusi da Farfesa Wole Soyinka, sun gargadi manyan ‘yan siyasar kasar nan cewa su dauki matakan da su ka...
Sanata Ahmed Lawan, Shugaban Majalisar Dattawa

Shugabanci: Dole A Fidda Nijeriya Daga Kangin Talauci – Ahmed Lawan

0
Shugaban majalisar dattawa Sanata Ahmad Lawan, ya ce ya zama dole majalisar zartarwa da majalisar dokoki ta tarayya su hada kai domin fidda ‘yan Nijeriya daga...

Taron AU: Shugaba Buhari Ya Dawo Nijeriya

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Nijeriya, bayan halartar taron kungiyar kasashen Afrika karo na 12 a birnin Niamey na jumhuriyar Nijar.Rahotanni sun ce jirgin Shugaban kasar...

Nadin Boss Mustapha: Matasa Sun Jinjina Wa Shugaba Buhari

0
Gamayyar kungiyoyin matasan Nijeriya, ta jinjina wa shugaba Muhammadu Buhari, sakamakon sake nada Boss Mustapha a matsayin sakataren gwamnatin tarayya a wa’adin mulkin shi na biyu.A cikin wata...

FANSHO: Sojin Najeriya Da Ya Je Yakin Duniya Ya Koka

0
Wani tsohon sojin Najeriya da ya halarci yakin duniya na biyu Adamo Aduku, ya bukaci gwamnatin tarayya ta taimaka ta biya shi hakkokin sa na Fansho.Aduku,...

Ruga: Gwamnonin Da Ke Kin Shirin Na So A Ci Gaba...

0
Shugaban kungiyar Fulani ta Miyetti Allah a Najeriya  reshen jihar Nasarawa, Mahammad Huseni ya ce duk gwamnan da yaki amincewa da shirin gwamnatin tarayya na gina wa...

Bincike : Akwai Yiwuwar A Shiga Kotu Da Elisha Abbo

0
Akwai yuyiwar rundunar ‘yan sandan Najeriya ta gurfanar da dan majalisar  dattawa mai wakiltan Adamawa ta arewa Elisha Abbo a gaban kotu bayan ta kammala bincike.Rundunar...

Yaki Da Rashawa: Za A Fara Binciken Yadda Ake Biyan Ma’aikata...

0
Hukumar yaki da almundahana ta jihar Kano ta bayyana cewa za ta binciki yadda ake biyan ma'aikatan jihar albashi.Shugaban Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado ya ce binciken...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Sace Matar Shugaban Karamar Hukuma A Kebbi

0
Wasu da ake kyautata zaton ‘yan binduga ne, sun harbe matar shugaban karamar hukumar Bunza, da wani jami’in dan sanda da kuma dan kungiyar...

Garambawul: Gwamna Fintiri Ya Sallami Ma’aikatan Kananan Hukumomi

0
Rahotanni na cewa, gwamna Ahmadu Fintiri na Jihar Adamawa ya bada umarnin korar dukkan ma’aikatan kananan hukumomin da a ka dauka aiki daga watan...

Takaddama: Dankwambo Ya Yi Wa Kan Shi Gwanjon Motocin Gwamnati

0
Babban mai ba gwamnan jihar Gombe shawara ta fuskar watsa labarai Ismail Misilli, ya musanta zargin cewa su na yi wa tsohon gwamnan jihar...
Femi Adesina, Mai Magana Da Yawun Shugaban Kasa

Nadin Ministoci: A Wannan Karon Buhari Ba Zai Bata Lokaci Ba...

0
Mai taimaka wa shugaban kasa ta fuskar yada labarai Femi Adesina, ya ce a wannan karo, shugaba Buhari ba zai dauki dogon lokaci wajen...

Takaddama: Masarautar Kano Ta Sha Alwashin Maka Hukumar Yaki Da Rashawa...

0
Majalisar masarautar jihar Kano ta sha alwashin shigar da kara A kan hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar kano, bisa raina...

Yaki Da Rashawa: Shugaba Buhari Ya Sa Sannu A Wata Dokar...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sanya hannu a kan kudirin dokar taimakon juna na kasa da kasa, ta fuskar samar da bayanan sirri a...

Dambarwar Gidan Zoo: Ganduje Ya Bada Umurnin A Gudanar Da Bincike

0
Kwanaki kadan bayan bazuwar labarin hadiye naira miliyan 6 da dubu 700 da ake zargin wani goggon biri ya yi a gidan Zoo na...

Almundahana: Kwamitin Bincike Zai Tuhumi Tsohon Gwamnan Jihar Gombe Dankwambo

0
Tsohon gwamnan jihar Gombe Dankwambo na karkashin bincike kan zargin rashawa da kuma siyar da kayayyakin jihar ba bisa ka’ida ba. Kwamitin dawo da kayayyakin...

Hajjin Bana: Hukumar Aikin Hajji Ta Kaduna Ta Sa Ranar Rufe...

0
Hukumar aikin Hajji ta jihar Kaduna ta ayyana ranar 20 ga watan Yunin 2019, a matsayin ranar da hukumar za ta rufe karbar biyan...

Shigo Da Manja: Buhari Ya Umurci CBN Ya Dau Mataki Akan...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya umurci babban bankin Najeriya ya dau mataki akan kamfanonin dake shigo da manja da suke amfani dashi daga kasashen...
Call To Listen