Advertisement

Uncategorized

Home Uncategorized Page 6

Ci-Gaba: An Nada Sarkin Kano Shugaban Jami’ar Jihar Ekiti

0
Gwamnatin Ekiti ta nada mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II a matsayin sabon shugaban jami’ar jihar jihar.Wata Majiya ta ruwaito cewa, wata takarda...

Zaman Lafiya: Majalisar Dokoki Ta Jihar Kaduna Ta Amince Da Dokar...

0
Majalisar dokoki ta jihar Kaduna ta amince da dokar sanya ido a kan harkokin wa’azi a fadin jihar.Dokar wadda ta fara aiki a...

Sulhu: Gwamna Ganduje Da Sarki Sanusi Sun Fahimci Juna

0
Akwai alamu masu karfi da ke nuna cewa rikici tsakanin gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya zo...

Magance Matsala: Shugaba Buhari Zai Bude Taron Yaki Da Cin Hanci...

0
A ranar Talata mai zuwa ake sa ran shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai bude taron ranar ‘yan cin dan Adam da yaki da cin...
Kayode Fayemi, Gwamna Jihar Ekiti

‘Yan Sandan Jihohi: Kawunan Gwamnonin Nijeriya Sun Rabu

0
Kawunan Gwamnonin jihohin Nijeriya 36, sun rarrabu a kan batun fito da ‘yan sandan jiha da na kananan hukumomi yayin da su ke ganawa...

Takaddama: Babbar Kotun Tarayya Ta Yi Umurnin Bude Tashoshin Ait Da...

0
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta yi umurnin sake bude tashoshin yada labarai na gidan talabijin na AIT da na rediyon Ray...

Maslaha:: Shugaba Buhari Ya Sa Ka Baki A Rikicin Sarkin Kano...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sa baki a rikicin da ke faruwa tsakanin gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da mai martaba Sarkin Kano...

Mafi Karancin Albashi :Gwamnati Ba Za Ta Iya Cutar Ma’aikata Ba...

0
Kungiyar kwadago ta TUC, ta tabbatar wa ma’aikata cewa ya zama dole gwamnatin tarayya ta kaddamar da mafi karancin albashin Naira 30,000.Shugaban kungiyar Bobboi...

Bikin Sallah: An Yaba Wa Al’ummar Musulmi A Jihar Kaduna

0
An yaba da yunkurin al’ummar musulmi musamman a jihar kaduna na ganin marayu da sauran marasa galihu sun gudanar da bukukuwan sallar su cikin...

Ganima: Za A Kasafta Kudaden Marigayi Janar Sani Abacha Tsakanin Kasashe...

0
Kasashen Amurka da Nijeriya da tsibrin Jersey, sun ce za su raba sama da dala 267 da tsibrin Jersey ya kwato daga cikin irin...

Sallar Idi: Musulmai A Kasar Mali Sun Yi Bikin Karamar Sallah

0
Al’ummar Musulmi na kasar Mali, sun yi bikin karamar salla, bayan sun samu tabbacin ganin jaririn watan Shawwal a yammacin ranar Lahadin da ta...

Cunkoson Apapa: Direbobin Manyan Motoci Sun Bijire Wa Umarnin Buhari

0
An shiga mako na biyu kenan, tun bayan da Fadar Shugaban kasa ta bada umarnin a yi gaugawar janye manyan motocin da su ka...

Shishshigi: An Kunyata Oshiomhole Saboda Saba Ka’ida Wajen Rantsar Da Buhari

0
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Adams Oshiomole ya kunyata, bayan ya tsaya tsakanin mukaddashin shugaban alkalan Nijeriya da shugabannin hukumomin tsaro a wajen bikin...

Yaki Da Rashawa: Olisa Metuh Ya Bayyana Wa Kotu Yadda Ya...

0
Tsohon Sakataren Yada Labarai na Jam’iyyar PDP Olisa Metuh, ya bayyana wa Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja aikin da ya yi da naira...

Sabanin Hankali: Kotu Ta Daure Wanda Ya Zargi Gwamnan CBN Da...

0
Wani mutum da ya fallasa zargin gwamnan babban bankin Nijeriya Godwin Emefiele da tafka almundahana, ya samu matsugunni a gidan yari bayan ya ce...

Yaki Da Rashawa: Shari’ar Babangida Aliyu Da Nasko Ta Dauki Sabon...

0
Wata babbar kotun Tarayya da ke Minna, ta umurci kwamishinan ‘yan sanda na jihar Neja ya gurfana a gaban ta, sannan ya bada jawabi...

Kafofin Sadarwa: Gwamnatin Tarayya Za Ta Saki N30bn Na Bunkasa Yada...

0
Hukumar kula da kafofin sadarwa ta Najeriya NBC, ta ce gwamnatin tarayya na yin dukkanin mai yiwuwa wajen sakin naira billiyan 30 da za...

Daga Darajar Kasa: Oni Na Ife Ya Bukaci ‘Yan Jarida Su...

0
Oni na Ife Oba Enitan Ogunwusi, ya bukaci kafofin yada labarai da masu yawon bude ido su rika ba da labarai da za su...

Kudin Nome Ciyawa: Babachir Ya Shiga Tsaka Mai Wuya Saboda ...

0
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta gabatar wa babbar kotun tarayya da ke Maitama Abuja da wata shaidar kara da ta...

Badakalar Kudi: Kotu Ta Bada Umarnin Kama Tsohon Gwamnan Neja Babangida...

0
Babban Alkalin kotun tarayya da ke Minna, mai shari’a Aminu Aliyu, ya bada umurnin kama tsohon gwamnan jihar Neja Babangida Aliyu da Umar Nasko.Mai...
Call To Listen