Advertisement

Uncategorized

Home Uncategorized Page 4

Hana Safarar Kwayoyi: Buhari Ya Umurci Ndlea Ta Dauki Ma’aikata 5,000

0
Shugaban hukumar NDLEA, Kanal Muhammad Abdallah, ya ce Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya amince da bukatar hukumar na daukar ma’aikata 5,000 don karfafa ayyukan rundunar a...

Sakamako: Amurka Ta Karrama Limamin Da Ya Ceci Kiristoci A Jos

0
Gwamnatin Amurka ta karrama Limamin da ya ceci Kiristoci 262 daga wasu mahara ya boye su a masallacin da ke jikin gidan sa.Dan shekaru 83, Abubakar Abdullahi...

Kudiri: Majalisar Wakilai Ta Sahale Wa Buhari Daukar Mashawarta 15

0
Majalisar wakilai ta amince wa shugaba Muhammdu Buhari ya dauki sabbin mutane 15 a matsayin masu ba shi shawara a kan al’amuran da su ka shafi...

Rashin Tsaro: Shugabannin Majalisun Dokoki Na Tarayya Sun Gana Da Shugaba...

0
Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Ahmad Lawan, ya yi karin haske dangane da tattaunawar sirrin da shugabannin majalisa su ka yi da Shugaba Muhammadu Buhari game da lamarin...

Ibtila’i: Yadda Rayuka Su Ka Salwanta Sakamakon Ruftawar Gini A Filato

0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Filato, ta tabbatar da mutuwar mutane uku, yayin da wasu da dama su ka samu rauni bayan ruftawar wani gini mai...
Olusegun Obasanjo, Tsohon Shugaban Kasa

Gyara-Kayan-Ka Tsokacin Masana A Kan Sabuwar Wasikar Obasanjo

0
Kalubalen da Nijeriya ke fuskanta daga bangarori daban-daban na ci-gaba da haifar da muhawara akan gazawa da kuma kokarin hukumomi wajen kawo karshen matsalolin da ke ci...

Wakilci: An Biya ‘Yan Majalisun Dokoki Na Tarayya Biliyoyin Kudaden Alawi

0
‘Yan majalisun dokoki na tarayya sun samu kudin maraba da zuwa majalisa da ya kunshi alawus-alawus na gida da na kayan daki.Wata kwakkwarar majiya ta ce,...

Gargadi: Kada A Maida Mutuwar Funke Olakunri Siyasa – Buhari

0
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ya gargaɗi ‘yan Nijeriya su riƙa tauna magana kafin su furta ta, musamman a wannan lokaci da ake fama da matsalar tsaro....

Tirkashi: Da Wuya Nijeriya Ta Kai 2023 A Matsayin Kasa Guda...

0
Wani tsohon dan takarar Shugaban kasa a karkashin jam’iyyar SDP a shekara ta 1993 Dakta Uma Eleazu, ya ce ba lallai ne Nijeriya ta kai shekara...

Mutuwar Funke: Gani Adams Ya Ce A Saurari Abin Da Zai...

0
Shugaban kungiyar Yarabawa ta OPC Gani Adams, ya ce kada wani ya ce uffan idan su ka dauki fansar kisan ‘yar shugaban kungiyar Yarabawa ta Afenifere...

Badakalar Makamai: Kotu Ta Kara Bada Belin Kanar Sambo Dasuki

0
Kotun Daukaka Kara ta sake bada belin tsohon mai ba shugaban kasa shawara ta fuskar tsaro Kanar Sambo Dasuki.Haka kuma, kotun ta umarci gwamnatin tarayya ta biya...

Ta’aziyya: Osinbajo Ya Ziyarci Iyalan Marigayiya Reuben Fasoranti

0
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya ziyarci babban Jigon kungiyar Yarbawa ta Afenifere da aka kashe ‘yarsa Pa Reuben Fasoranti.Osinbajo dai ya je yi wa...

Wata Sabuwa: Jinkirin Nadin Ministoci Ya Jefa Ma’aikatu 3 Cikin Kunci

0
Sakamakon jinkirin nadin ministocin shugaba Muhammadu Buhari bayan kwanaki 45 da kafuwar sabuwar gwamnatin sa a wa'adi na biyu, wasu manyan ma’aikatun tarayya sun shiga halin ni-‘yasu...

Takaddama: Kotu Za Ta Sanar Da Ranar Yanke Hukunci A Kan...

0
Kotun daukaka kara da ke Abuja, ta ce nan gaba kadan za ta sanar da ranar da za ta yanke hukunci a kan karar da aka...

Tsare E-Lzakzaky: Sheikh Ahmad Gumi Ya Gana Da Bola Ahmed Tinubu

0
Shahararren malamin addinin Musulunci Sheikh Ahmad Gumi, ya fara tuntubar manyan Nijeriya domin su sa baki tare da yin kira ga shugaba Muhammadu Buhari ya saki...

Inganta Kiwo: Gwamnatin Tarayya Ta Fara Kidayar Dabbobi Da Kuma Yi...

0
Gwamnatin Tarayya ta fara gudanar da kidaya da tantancewa tare da sanya wa dabbobin kiwon shaida a fadin Nijeriya.Babban sakataren dindindin na ma’aikatar noma da raya karkara...

Samar Da Rugage: Kwasari Ya Bukaci A Yi Watsi Da Barazanar...

0
Fadar shugaban kasa ta ce ba a dakatar da shirin inganta al’amarran kiwo da Gwamnatin Tarayya ke son aiwatarwa ba.Yayin da ta ke shawartar ‘yan Nijeriya cewa...

Kwazon Aiki: Shugaba Buhari Ya Yi Wa Wasu Hafsoshin Soji Karin...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yi wa wasu manyan hafsoshin sojin Nijeriya karin girma, sakamakon gagarumar rawar da su ka taka wajen aikin samar da tsaro.A cikin...

Lantarki: Kotu Ta Bada Umurni Da A Fallasa ‘Yan Kwangilar Da...

0
Wata babbar kotun tarayya da ke Legas, ta bukaci gwamnatin tarayya ta bayyana sunayen ‘yan kwangilar da su ka ki yin gyaran wutar lantarki bayan sun...
Bello Muhammad Matawalle, Gwamnan Jihar Zamfara

Korafi: Kananan Hukumomi Sun Zargi Gwamnatin Zamfara Da Tauye Masu Kudade

0
Kungiyar shugabannin kananan hukumomi reshen jihar Zamfara ALGON, ta ce gwamnatin jihar Zamfara na tauye masu kudin da aka tura masu daga gwamnatin tarayya, duk da umurnin...
Call To Listen