Advertisement

Uncategorized

Home Uncategorized

Inganta Kiwo: Gwamnatin Tarayya Ta Fara Kidayar Dabbobi Da Kuma Yi...

0
Gwamnatin Tarayya ta fara gudanar da kidaya da tantancewa tare da sanya wa dabbobin kiwon shaida a fadin Nijeriya.Babban sakataren dindindin na ma’aikatar noma da raya karkara...

Damfara: An Kama Wani Mai Amfani Da Sunan El-Rufa’i Ya Na...

0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kaduna, ta kama wani mai suna Mohammed Jamilu da ya kware wajen amfani da sunan mutane domin bata masu suna.Wanda ake...

Kudin Nome Ciyawa: Babachir Ya Shiga Tsaka Mai Wuya Saboda ...

0
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta gabatar wa babbar kotun tarayya da ke Maitama Abuja da wata shaidar kara da ta...
Gwamnati Ba Ta Cire Dokar Hana Zirga-Zirga A Tsakanin Jihohi Ba

Ta’aziyya: Tawagar Da Shugaba Buhari Ya Aika Ta Isa Senegal

0
Tawagar Gwamnatin tarayya ƙarkashin jagorancin Shugaban kamfanin man fetur na Najeriya NNPC Mele Kyari ta isa Senegal domin ta’aziyyar rasuwar jagoran Dariƙar Tijjaniya a...

Albashi: Kungiyar Kwadago Ta Ba Shugaba Buhari Nan Da 1 Ga...

0
Kungiyar kwadago ta kasa NLC, ta ba shugaba Muhammadu Buhari wa’adin nan da zuwa ranar 1 ga watan Mayu ya sa hannu kan sabuwar...
Kotu Ta Hana Efcc Kwace Kadarorin Yari

Almundahana: Hukumar ICPC Ta Rufe Asusun Ajiyar Banki Na Yari

0
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da sauran wasu laifukka makamantan haka ICPC ta samu amincewar babbar kotun tarayya dake Abuja na rufe asusun ajiyar...

Sharhi: Kalubalen Da Ke Gaban Gwamnan Babban Bankin Nijeriya

0
Tun bayan da Shugaba Muhammadu Buhari ya sake zaben shi a matsayin gwamnan babban bankin Nijeriya, masu sharhi a kan tattalin arziki na ci-gaba...

Gudanar Da Mulki: Gwamnatin Tarayya Ta Hada Hannu Da Wani Kamfani

0
Sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ya ce gwamnatin tarayya za ta ci gaba da aiki da kamfanin Galazxy Backbone a tsarin zamanantar da aikin gwamnati ta...

Ziyarar Buhari: Tinubu Da Sarkin Musulmi Sun Sha Ruwa Da...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da Bola Ahmad Tinubu da mai alfarma sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar III da ragowar wasu manya ‘yan...

Matsalar Ruwan Fanfo: Kauyuka A Jihar Yobe Sun Samu Sauki

0
Al’ummar wasu garuruwa a Karamar Hukumar Fika ta Jihar Yobe da suka shafe shekaru suna fama da matsalar tsaftataccen ruwan sha, sun wayi gari...

Bukukuwan Easter: Gwamnatin Tarayya Ta Bayar Da Hutu A Ranar Juma’a...

0
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun juma'a, 19 ga wata da kuma ranar Litinin 22 ga wata a  matsayin rakunan hutu domin gudanar da bukukuwan Easter a...

Neman Mafita: Katsinawa Sun Yi Wa Zamfarawa Kara A Abuja

0
‘Yan asalin Jihar Katsina mazauna Abuja, sun gudanar da zanga-zanga a birnin Abuja, inda su ka yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya gaggauta...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Sace Matar Shugaban Karamar Hukuma A Kebbi

0
Wasu da ake kyautata zaton ‘yan binduga ne, sun harbe matar shugaban karamar hukumar Bunza, da wani jami’in dan sanda da kuma dan kungiyar...

Sulhu: Gwamna Ganduje Da Sarki Sanusi Sun Fahimci Juna

0
Akwai alamu masu karfi da ke nuna cewa rikici tsakanin gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya zo...

Hawan Daushe A Kano: Shugaban Kasar Guenea Ya Halarci Taron

0
Masarautar Kano a Najeriya ta shirya kasaitaccen Hawan Daushe tare da halartar shugaban kasar Guinee Conakry Alpha Conde.Alpha Conde, Wanda ya gudanar da sallar idi a garin...

Hajjin 2019: Hukumar Alhazai Ta Ankarar Da Maniyyata Kan Ayyukan...

0
Hukumar alhazai ta Abuja, ta ankarar da maniyyatan bana kan ayyukan ‘Yan damfara.Shugaban hukumar Muhammad Bashir ya bayyana haka ga manema labarai a wani taron wayar...

Yaki Da Rashawa: Za A Fara Binciken Yadda Ake Biyan Ma’aikata...

0
Hukumar yaki da almundahana ta jihar Kano ta bayyana cewa za ta binciki yadda ake biyan ma'aikatan jihar albashi.Shugaban Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado ya ce binciken...

Karbo Kudade: Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Kalubalantar Hukuncin Kotun Burtaniya

0
Gwamnatin tarayya ta fara shirye-shiryen kalubalantar hukuncin da kotu ta yanke na kwace kadarorin najeriya da ya kai na dala billiyan 9.Mai Shari’a Butcher na kotun...

Ibtila’i: Ambaliyar Ruwa Sama Ta Rushe Gidaje 48 Ta Raba Mutane...

0
Wata mummunar ambaliyar ruwa a jihar Filato, ta rushe gidaje a kalla 48 tare da raba a kalla mutane 285 da gidajen su a karamar hukumar...

Karancin Kudi: Nijeriya Ta Rufe Wasu Ofisoshin Jakadancin Ta Na Wasu...

0
Gwamnatin tarayya ta bada umarnin kulle ofisoshin jakadancin ta da ke wasu kasashen duniya hudu sakamakon matsalar karancin kudade da gwamnati ta ke fuskanta.Ministan...
Call To Listen