Uncategorized
Home Uncategorized
Alhini: Mutuwar Isma’ila Isa Funtua Ta Bar Babban Giɓi – Shugaba...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana kaɗuwarsa kan rasuwar amininsa Malam Isma'ila Isa Funtua wanda ya rasu a jiya Litinin.
Kula Da Iyakokin Najeriya: An Kama ‘Yan Najeriya 12- Hukumar Kula...
Ofishin hukumar shige da fice da ke Katsina ya karbi ‘Yan Nijeriyan su 42 da aka dawo da su daga Nijer ta...
Ilimi: Hukumar SUBEB Ta Gano Sunayen Matattu 256 Da Ake Biyan...
Hukumar
da ke kula da makarantun firamare a jihar Benue ta ce a shirinta na yin tankade
da rairaya ta gano sunayen matattun malamai...
Yaki Da Rashawa: NNPC Ta Yi Barazanar Sallamar Ma’aikata 1,0506 ...
Kamfanin matatar mai ta
Najeriya NNPC, ta yi barazanar sallamar ma'aikatan kamfanonin mai 21 dake Najeriya
kan rashin gaskiya da cin hanci da rashawa....
Ta’addanci: Batagarin Matasa Sun Fara Rushe Wani Masallaci A Jihar Delta
Wasu batagarin matasa sun rushe wani bangare na wani masallaci da ake ganawa a wata unguwa mai suna Kiagbodo mahaifar tsohon Minista,...
Batun Rusa Masallaci: Gamayyar Kungiyoyin Matasan Arewa Ta Ce Kanzon...
Gamayyar kungiyoyin
matasan Arewa, wato Coalition of Northern Youth Groups, a turance ta karyata
zargin da a ke yayatawa cewa gwamnan Jihar Rivers, Nysom...
Fara Aikin Sabbin Ministoci: Fadar Shugban Kasa Ta Soke Zaman FEC...
Fadar shugaban kasa ta ce
ba za a yi zaman majalisar zartar wa da aka saba yi kowanne mako ba a ranar
Laraban nan...
Ingancin Irin Shuka: Ministan Harkokin Noman Najeriya Ya Koka
Ministan
kula da harkokin noma, Sabo Nanono ya ce jamhuriyar Nijar ta fi Najeriya
mallakar ingantaccen irin shuka duk da yadda Nijar din ke...
Mafi Karancin Albashi: Gwamnati Da Kungiyar Kwadago Za Su Koma Tattaunawa...
Gwamnatin tarayya
da kungiyar kwadago za su sake yin zaman tattaunawa a ranar Laraba mai zuwa
bayan kwashe watanni 2 ba tare da cimma...
Karin Haske: CBN Ya Ce Bai Hana Karbar Tsoffin Kudi A...
Babban Bankin Najeriya wato
CBN ya karyata rade-radin da ake yadawa cewa ya hana karbar tsoffin kudi a Najeriya, inda ya ce ya...
Lantarki: Gwamnati Zata Samar Da Karin Megawati 40 A Wukari
Gwamnatin tarayya ta ce
ta kammala aikin tashar samar da wutar lantarki ta Kashimbilla mai karfin megawati
40 wadda dake Wukari ta jihar Taraba....
Safarar Kwayoyi: An Yanke Wa ‘Yan Nijeriya 23 Hukuncin Kisa A...
Hukumar
yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi da haramtattun kayyaki a kasar Saudiyya,
ta yanke wa akalla mutane 23 ‘yan Nijeriya hukuncin kisa....
Sauke Nauyi: Ministan Sadarwa Yace Akwai Jan Aiki A Gaban Sa
Ministan
sadarwa Aliyu Isa Pantami ya bukaci ma’aikatan sa su daura damarar samar da
ayyukan da za su kawo ci gaba a Najeriya.
Kudaden Lamuni: Gwamnati Za Ta Dawo Da Bashin Naira Biliyan 614...
Gwamnatin tarayya ta
fara wani shirin tattaro kudaden lamunin da ta ba jihohi 35 ban da jihar Legas
bashi wanda yawan su ya kai...
Kawo Cigaba: Najeriya Da Amurka Za Su Kulla Wata Dangantaka
Mataimakin
shugaban kasa Yemi Osinbajo, ya ce hadin gwiwar Najeriya da kasar Amurka zai
taimakawa wajen ciyar da kasashen biyu gaba a bangarori da...
Karin Albashi : Har Yanzun ‘Yan Sanda Sun Ji Shiru Bayan...
Shugaban kasa Muhammadu
Buhari ya rattaba hannu a kan karin albashi jami’an ‘yan sandan Najeriya, amma har
yanzu ‘yan sandan sun ce ba su...
Samar Da Aiki: Za A Fara Daukan Masu Yi Wa Kasa...
Gwamnatin tarayya ta ce
ta fara shirye-shiryen daukan matasa masu yi wa kasa hidima marasa aiki, a shirin samar da aiki na N-Power.
Mafi Karancin Albashi: Gwamnatin Tarayya Za Ta Gana Da Kungiyar ‘Yan...
Gwamnatin tarayya da gamayyar
kungiyar kwadago za su zauna domin kawo karshe akan maganar mafi karancin
albashin ma’aikata.
Ana sa...
Kwace Kadarori: Najeriya Za Ta Kama Wasu Jami’ai Da Take Zargi
Gwamnatin tarayya, ta ce tana duba
yiwuwar kama wasu jami’ai da take zargi da hannu a wani hukunci da kotun
Birtaniya ta yanke, inda...
Karbo Kudade: Gwamnatin Tarayya Na Kokarin Kalubalantar Hukuncin Kotun Burtaniya
Gwamnatin tarayya ta fara shirye-shiryen
kalubalantar hukuncin da kotu ta yanke na kwace kadarorin najeriya da ya kai na
dala billiyan 9.