Uncategorized
Belin El-Zakzakky: Hukumar DSS Ta Amince Da Umurnin Kotu
Hukumar
tsaro ta farin kaya DSS, ta ce za ta bi umurnin kotu na ba Sheikh Ibrahim
El-Zakzaky damar tafiya kasar waje domin samun kulawar likitoci....
Kishin Kasa: Buhari Ya Jinjina Wa ‘Yan Nijeriya Bisa Kaurace Wa...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya jinjina wa daukacin al’ummomin Nijeriya da su ka kaurace
wa kiraye-kirayen da aka rika yi a shafukan sada zumun ta, cewa...
Karar Kwana: Tsawa Ta Halaka Mutane 7 A Garin Yola
Hukumar bayar da agajin
gaggawa ta Najeriya NEMA ta tabbatar da mutuwar wasu mutane bakwai sanadiyar
wata tsawa ta ta afku a birnin Yola.Shugaban hukumar...
Romon Dimokradiyya: Buhari Ya Yi Alkawarin Kammala Ayyukan Da Aka Yi...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya shaida wa babban basaraken Warri na jihar Delta cewa,
ya na da alkaluman kuri’un da mutanen jihar Delta musamman kabilar Itsekiri
suka...
Sallar Layya: Ranar Lahadi 1 Ga Agusta Za A Yi Babbar...
A
ranar Lahadi, 11 ga watan Agusta na shekara ta 2019 ne za a yi bikin Babbar
Sallah a Nijeriya, kamar yadda Sakataren Kwamitin Ganin Wata...
Yaki Da Rashawa: An Gano Wasu Kayan Cuwa-Cuwa Da Ake Zargin...
Hukumar
yaki da rashawa ICPC, da Kungiyar Bibiyar Ayyukan Mazabu na ‘yan Majalisa CPTG,
sun gano wasu kayayaki da aka ware domin amfanin talakawa a wasu...
Guraben Aiki: Ma’aikatan ‘N-Power’ 500 Sun Ajiye Aiki A Jihar Zamfara
Akalla
ma’aikatan shirin tallafi na N-Power 500 ne su ka ajiye aiki a Jihar Zamfara bayan
sun samun aiki na dindindin, kamar yadda jami’in shirin na...
Rai Dangin Goro: Majalisar Dattawa Ta Tafi Hutun Makonni Takwas
Bayan
bayyana sunayen shugabanni da ‘yan majalisar dattawa da Sanata Ahmed Lawan ya yi
a Zauren majalisar, ya ce majalisar za ta tafi hutun ta na...
Samar Da Abin Yi: Gwamnatin Tarayya Ta Fara Daukar Tsofaffin Sojoji...
Gwamnatin
Tarayya ta fara shirin daukar tsofaffin sojoji aiki tare da iyalan su da ma
sauran jama’a ga duk mai sha’awa.Wata
majiya daga hukumar tsaro ta sojoji...
Nemin Mafita: Shugabannin Kudu Da Tsakiya Sun Bijire Wa Gayyar Janar...
Shugabannin
al’ummomin kudu da yankin arewa ta tsakiya, sun bijire wa gayyatar da tsohon
shugaban kasa Janar Abdussalami Abubakar ya yi masu, domin halartar wani taron
tattaunawa...
Hatsarin Mota: Rayuka 7 Sun Salwanta A Karamar Hukumar Maigatari Ta...
Kimanin
rayukan mutane 7 ne su ka salwanta, yayin da wani mummunan hatsarin mota ya
auku a kan wata babbar hanya a kauyen Kwalande da ke...
Sulhu: Ya Kamata Shugabannin CAN Su Ba Buhari Hakuri -John Abu...
An gargadi shugabannin
kungiyar kiristoci ta CAN su gujewa shiga harkokin siyasa a Najeriya.Shugaban kungiyar
fastocin arewa John Abu Richard, ya bayanna haka a lokacin da...
Haramta Shi’a: Manyan Lauyoyin Najeriya 2 Sunyi Karin Haske
Wasu manyan lauyoyin
Najeriya biyu da suka hada da Mike Ozekhome da Femi Falana sun ce haramta
ayyukan kungiyar Shi'a da gwamnatin tarayya ta yi ya...
Ci Rani: Sama Da Bakin Haure 100 Sun Bace A Teku
Hukumar
Kula da Kaurar Baki ta Duniya ta ce, sama da baki 100 suka bace bayan
kwale-kwalensu ya kife a tekun Kohms da ke kusa da...
Rikicin Shi’a: Kasar Iran Ta Nemi A Aike Mata Da Zakzaky
Lauyan
kotun Koli na kasar Iran, Muhammad Montazeri, ya nemi gwamnatin tarayya da kuma
hukumar shari'a ta su ba jagoran mabiya akidar Shi'a, Ibrahim El-Zakzaky, damar
zuwar...
Martani: Kungiyar Dalibai Ta Najeriya Tarufe Kamfanin Mtn...
Kungiyar
Dalibai ta Najeriya ta rufe kamfanin
sadarwa na MTN mallakin kasar Afirka ta Kudu a Kaduna a sakamakon kisan gillan
da aka yi wa ‘yan Najeriya...
Ziyarar Aiki: Buhari Ya Tafi Kasar Laberia
Shugaban
kasa, Muhammadu Buhari, ya tafi kasar Liberia domin halartar bikin taya kasar
murnar bikin cika shekaru da 172 da samun 'yanci da kuma karbar wata...
Korafi: Ya Kamata Buhari Ya Nada Mata Da Dama A Ministoci-Omowumi...
Majalisar
wakilai ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, da ya yi karin mata a wajen nadin mukaman
siyasa domin dinke barakar karancin mata da...
Iftila’i: Mutum Hudu Sun Mutu Bayan Gini Ya Rufto A Delta
A kalla mutane hudu ne suka mutu sakamakon ruftowar
wani gini mai hawa uku da ake kan ginawa a garin Abraka da ke karamar hukumar
Ethiope...
Aikin Hajji: NAHCON Ta Shawarci Mahajjata
Hukumar kula da jin dadin Alhazai ta Najeriya
NAHCON, ta shawarci maniyyatan Najeriya da su kasance masu tsam cikin natsuwa
kan abubuwan da suka shafi tsaro...


































































