Gwamnatin Najeriya Za Ta Kashe Naira Biliyan 250 Don Rage Talauci...
Gwamnatin tarayya ta amince a kashe naira biliyan 250 awannan shekarar, a shirin ta na rage talauci da ta kegudanarwa a faɗin Nijeriya.Mataimakin shugaban...
Zaben Gwamnan Kogi: Yahaya Bello Ya Ki Goyon Bayan Mataimakin Sa
A yayin da Hukumar Zabe ta Kasa ta sanya 11 ga watanNuwamba a matsayin ranar zaben Gwamnan jihar Kogi,Gwamna Yahaya Bello ya bayyana wanda...
Yadda Rundunar Yan Sanda Ta Shirya Wa Zaben Cike Gurbi Na...
Gabanin zaben cike gurbi da za a yi ranar Asabar din nan,shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya ya ba masu kadakuri’a tabbacin kare lafiyar su...
Wanda Ya Lashe Zaben Gwamnan Filato Bai Cancanci Tsayawa Takara Ba...
Dan takarar Gwamnan Jihar Filato a karkashin jam’iyyar APCa zaben da ya gabata Farfesa Nentawe Yilwatda da jam’iyyarsa, sun shaida wa kotun sauraren kararrakin...
Yadda Ƴan Bindiga Suka Kashe Mutum 8 A Kauyukan Zangon Kataf,...
Akalla mutane 8 ‘yan bindiga su ka kashe, a Wani harin da suka kai a karamar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna.Shugaban kungiyar Atiyap...
Gwamnatin Tarayya Ta Musanta Belin Peter Obi Daga Hannun Birtaniya
Gwamnatin Tarayya, ta musunta labarin da ke cewa ta shigatsakani a kan tsare dan takarar shugaban kasa na jami’yyarLabour Peter Obi da aka yi...
Zaben Adamawa: Magoya Bayan Fintiri Sun Yi Zanga-Zanga A Ofishin INEC
Magoya bayan Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jiharAdamawa, sun shirya gudanar da zanga-zanga a HelkwatarHukumar Zabe ta Kasa reshen jihar.Shugaban kungiyar Abdurrahman Bobbo ya...
Atiku Bai Cika Sharudan Lashe Zabe Ba —Inec
Hukumar Zabe mai zaman kan ta ta Kasa INEC, ta ce dantakarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar baicika sharuddan da kundin tsarin...
Za a Sa Kyamarorin Tsaro Na n495m a Tashoshin Jirgin Kasan...
Gwamnatin Tarayya ta amince a sanya na'urorin daukar hotonkwakwaf na jikin fasinjoji da kayayyakin su a tashoshin jirginkasa da ke jihohin Kano da Kaduna.Haka...
Dino Melaye Ya Maida Ma Wike Kakkausan Martini
Tsohon dan majalisar dattawa Sanata Dono Melaye, ya maidawa Gwamna Nysome Wike na jihar Rivers kakkausanmartani, dangane da furucin gwamnan na cewa Dino Melayeba...
Tinubu Da Uwargidan Sa Sun Raba Wa Talakawan Abuja Musulmai Da...
Zababben Shugaban kasa Bola Tinubu da uwargidan saOluremi, sun raba wa Musulmai da Kiristoci dubu 100 kayanabinci a Abuja.Shugabar mata ta jami’iyyar APC Betta...
Likitocin Najeriya Mazauna Ƙetare Sun Yi Ƙorafi Kan Dokar Hana Likitoci...
Ƙungiyar kwararrun likitoci da likitocin haƙora da ke aiki aƙasashen waje, ta shigar da ƙorafi ga Majalisar Dokoki tatarayya, a kan ƙudurin da ke...
Sanata Anyanwu Ya Lashe Tikitin Tsayawa Takarar Gwamnan Imo
Sanata Samuel Anyanwu, ya lashe zaben fidda gwani natakarar kujerar gwamnan Jihar Imo a karkashin jam’iyyarPDP da kuri’u 802.Idan dai za a tunawa, babban...
Nnpp Ba Ta Dan Takarar Gwamnan Kano —Apc Ga Kotu
Jam’iyyar APC ta bukaci kotu ta soke nasarar Abba KabirYusuf na Jam’iyyar NNPP a zaben Gwamnan Jihar Kano.APC ta shaida wa Kotun Sauraron Kararrin...
Sojoji Sun Rufe Gidajen Da Ake Lalata Da Yara Kanana a...
Rahotanni daga jihar Borno na cewa, sojoji sun kai samame akan rukunin gidajen mata masu zaman kan su da ke KasuwarFara a unguwar Shagari...
Gwamnatin Tarayya Ta Musanta Belin Peter Obi Daga Hannun Birtaniya
Gwamnatin Tarayya, ta musunta labarin da ke cewa ta shigatsakani a kan tsare dan takarar shugaban kasa na jami’yyarLabour Peter Obi da aka yi...
Kotu Ta Sake Turawa Rarara Sammaci Kan Taurin Biyan Bashi a...
Wata babbar kotun shari’ar addinin Musulunci da ke Kano, tabada umarnin sake rubuta wa shahararren mawakin jam’iyyarAPC Dauda Adamu Kahutu Rarara sabuwar takardar sammacisaboda...
Yawan Marasa Aiki a Nijeriya Zai Karu Zuwa Kashi 41 a...
Kamfanin ba da shawara a kan haraji na duniya KPMG, ya yihasashen cewa rashin aikin yi a Nijeriya zai karu zuwa samada kashi 40...
Mutum 17 Sun Shiga Hannu Kan Zargin Garkuwa Da Mutane a...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Ekiti, ta gurfanar da wasu mutane17 da ake zargi da aikata laifuffuka tare da kwato wasumakamai a hannun su.Kwamishinan ‘yan...
Majalisar Kano Ta Karbi Bukatun Ganduje Kan Masarautu Da Sauran Su
Majalisar Dokoki ta Jihar Kano, ta amince da kudurin gyaramasarautu na shekara ta 2019 zuwa doka.Babban Sakataren Yada Labarai na majalisar Uba Abdullahi, ya...
































































