Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 72
Muryar 'Yanci

Keke-Da-Keke: Shugaban Majalisar Dattawa Ya Bayyana Yawan Albashin Sa

0
Shugaba majalisar dattawa Sanata Ahmad Lawan, ya ce babu wasu kudin kirki da ‘yan majalisar tarayya ke samu kamar yadda ake yadawa.Sanatan ya bayyana haka ne, yayin...

Takaddama: Fadar Shugaban Kasa Ta Kare Amosun Game Da Zargin Safarar...

0
Fadar Shugaban kasa ta yi watsi da zargin da ake yi wa tsohon gwamna Ibikunle Amosun na shigo da tarin bindigogi da alburusai Nijeriya ba bisa...

Nade-Nade: Thomas John Ya Zama Mukaddashin Shugaban Hukumar Gudanarwa Na NNPC

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya nada Dr Thomas John a matsayin mukaddashin shugaban hukumar gudanarwa ta kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC).Kamfanin NNPC ya bayyana haka...

Amurka: Trump Ya Fasa Kai Hari Iran

0
Rahotanni daga Amirka sun nunar da cewa Shugaba Donald Trump ya bayar da umurnin kai hari kan kasar Iran, sai dai ya janye kudirin nasa sa'o'i...

Zamfara: An Kashe Mutane 18 A Wani Sabon Hari Da ‘Yan...

0
Rahotanni sun nuna cewa an kashe kimanin mutane 18 a wani hari da 'yan bindiga suka kai wasu kauyuka dake karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara.Sarkin...

Rikicin Iran Da Amurka: Donald Trump Ya Ce Iran Ta Yi...

0
Mai ba shugaban Amurka Donald Trump shawara kan harkokin tsaro ya ce Iran ta yi babban kuskure wajen kakkabo jirgin amurka.Donald Trump ya tabbatarwa manema labarai cewa,...

Dumamar Yanayi: MDD Tace Rashin Filin Noma Ya Fi Boko Haram...

0
Majalisar Dinkin Duniya ta ce lalacewar kasar noma da karancin filin noma da ruwa ya haddasa matsalar tsaro a Nijeriya fiye da kungiyar Boko Haram.Sakatare majalisar...
Call To Listen