21.9 C
Kaduna
Saturday, November 28, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 55
Muryar 'Yanci

Mutum 12 Sun Rasu a Hatsarin Mota a Ebonyi

0
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa, ta tabbatar da mutuwarfasinjoji 12 a wani hatsarin mota da ya auku a Jihar Ebonyi.Rahotannin sun ce, hatsarin ya...

El-Rufai Ya Jinjina Wa Sojoji Kan Kashe Kasurgumin Dan Bindiga, Danwasa...

0
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i, ya yaba wa dakarunsojin Operation Forest Sanity bisa nasarar da su ka samu tahallaka kasurgumin dan bindiga Isiya Danwasa...

Dalilan Da Su Ka Sa Amaechi Ya Yi Silar Cire Ni...

0
Tsohuwar shugabar Hukumar Kula da Tashoshin JiragenRuwa ta Nijeriya Hadiza Bala Usman ta fitar da wani littafi data wallafa, wanda a cikin shi ta...

Yadda Jami.an; Tsaro Suka Tsare Peter Obi a London

0
Kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyarLabour, ya ce jami’ai sun tsare, tare da hantarar ɗan takararshugaban ƙasa na jam’iyyar Peter Obi a...

Ecowas Ta Kira Da a Saki Yaran Da Aka Sace a...

0
Kungiyar Tattalin Arzikin ƙasashen Afirka ta yammaECOWAS, ta yi Allah-Wadai da garkuwa da yara 80 da aka yia yankin arewacin Nijeriya cikin makon da...

Rashin Wutar Lantaki a Najeriya Ya Rage Walwalar Jama’a a Ramadan

0
Yayin da ake fuskantar matukar zafin yanayi da kuma ibadarazumin watan Ramadan, yanzu haka jama’a na ci-gaba dakokawa bisa rashin tsayayyar wutar lantarki a...

Gwamnatin Bauchi Ta Ja Kunnen Masu Wa’Azi Kan Amfani Da Kalaman...

0
Gwamnatin Jihar Bauchi, ta ce ba za ta lamunci kalamantunzura jama’a daga duk wani mai wa’azi a fadin jihar ba.Sakataren gwamnatin jihar Ibrahim Kashim...

Matasa Sun Jefe Direban Mota Har Lahira a Ondo

0
Wasu fusatattun matasa sun jefe wani direban mota daduwatsu har lahira, bisa zargin shi da kashe mutane biyu tareda raunata wasu shida, a wani...

‘Yan Bindiga Sun Harbe Mutum 2, Sun Sace Dan Kasuwa a...

0
Akalla mutane biyu ‘yan bindiga su ka harbe, tare da yinawon gaba da wani dan kasuwa mai suna Nasiru Na’ayya akauyen Gangarbi da ke...

Apc Ta Roƙi Kotu Ta Kori Ƙararrakin Da Jam’Iyyu Uku Su...

0
Jam’iyyar APC, ta roƙi Kotun Ɗaukaka Ƙara ta yi watsi daƙararrakin da jam’iyyun AA da APM da APP su ka shigardomin kalubalantar nasarar Bola...

‘Yan Sanda Sun Cafke Ɗan Bursunan Da Ya Gudu Daga Kurkukun...

0
Rundunar ‘yan Sanda ta Jihar Nasarawa, ta samu nasararkama daya daga cikin fursunonin da su ka tsere da gidan yarinKuje Salisu Buhari, tare da...

Birtaniya Ta Dakatar Da Daukar Ma’Aikatan Lafiya Daga Najeriya

0
Gwamnatin Birtaniya ta dakatar da hukumomin kasar dagadaukar ma’aikatan kiwon lafiya daga Nijeriya.Yanzu haka dai, Nijeriya ta shiga sahun kasashen duniya da ke fama...

Tsaro Ya Inganta a Mulkin Buhari – Fadar Shugaban Ƙasa

0
Fadar shugaban ƙasa, ta ce shugaba Buhari zai bar mulkiyayin da harkar tsaro da tattalin arzikin Nijeriya su ka ingantafiye da yadda ya same...

Najeriya Ta Bukaci Obi Yayi Bayani Kan Kalamansa Da Suka Janyo...

0
Gwamnatin tarayya ta kalubalanci dan takarar shugaban kasana jam’iyyar labour Peter Obi, ya fito ya fayyace matsayin sadangane da sakon sautin da aka yada...

‘YAN SANDA SUN KASHE DAN BINDIGA, SUN CETO MUTANE A ADAMAWA

0
‘Yan sanda a Jihar Adamawa tare da hadin gwiwar mafarauta,sun kashe wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne, tareda kubutar da wasu...

Da Alamar Apc Zata Fadi a Zaben Kakakin Majalisar Dokoki Ta...

0
‘Yan Majalisar Wakilan da su ka samu nasara a zaben wannanshekarar, na ci-gaba da yunkurin neman kujerar KakakinMajalisar, a daidai lokacin da Jamiyyun adawa...

JAM’IYYA TA BIYAR TA GARZAYA KOTU, TA CE TINUBU MAGUƊI YA...

0
Jam’iyyar APP ta bi sahun sauran jam’iyyun da su ka garzayakotu, inda ta ke jayayya da nasarar da Bola Tinubu dajam’iyyar APC su ka...

‘Ƴan Sanda Sun Tarwatsa Ƴan Fashin Daji A Zamfara

0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Zamfara, ta ce jami’an ta suntarwatsa wani yunƙurin ‘yan bindiga na kai hari a wani ƙauyeda ke ƙaramar hukumar...

Ba Za Mu Saka Addini a Tsarin Kidayar 2023 Ba —Npc

0
Hukumar Kidaya ta Kasa NPC, ta musanta rahotannin da kecewa za a yi tambayoyi game da Addini a lokacin kidayar daza a gudanar a...

An Saki Tsohon Mataimakin Gwamnan Nasarawa Da Aka Sace

0
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun sakotsohon mataimakin gwamnan jihar Nasarawa Onje Gye-Wadobayan sun sace shi a ranar Juma'ar da...
Call To Listen