Wutar Lantarki: Minista Ya Ba Da Umarnin Dawo Da Wutar Kano
Ministan Wutar Lantarki Abubakar Aliyu, ya bada umarnin amaida wutar da aka yanke wa Kamfanin Wutar Lanarki najihar Kano KAEDCO saboda taurin bashi.Abubakar Aliyu,...
Ma’Aikatan Kaduna Za Su Kwankwadi Lagwada A Ƙarkashin Mulki Na –...
Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani, ya yialkawarin shimfida wa ma’aikatan jihar Kaduna ababen morerayuwa domin jin daɗin su bayan an rantsar da...
Nijeriya Za Ta Bincika Batun Gano Sinadarin Da Ke Haddasa Cutar...
Nijeriya ta na shirin gudanar da wani bincike mai zaman kansa, game da sahihancin rahotannin da ke cewa an samusinadarin da ke haddasa cutar...
Majalisar Dattijan Najeriya Ta Musanta Zargin Almundahana Kan Aikin Hajji
Kwamitin kula da harkokin wajen Nijeriya na MajalisarDattawa, ya musanta zargin da wani dan majalisar SanataIbrahim Abdullahi Dan Baba ya yi na almundahana a...
Zan Biya Ma.aikata Isasshen Albashi – Tinubu
Zaɓaɓɓen shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yialkawarin biyan ma’aikatan Nijeriya albashin da zai ba sudamar yin rayuwa ta mutunci da biyan buƙatun iyalan...
Ma.Aikatan Najeriya Sun Shiga Tasku Lokacin Mulkin Buhari – NLC
Kungiyar Ƙwadago ta Nijeriya NLC, ta ce ma’aikatanNijeriya su na cikin wani hali, kuma babu wani sauyin a zo agani da aka samu tun...
Musayar Kalamai Tsakanin APC Da PDP Na Kara Kamari Game Sakamakon...
Jam’iyyar PDP ta kara jaddada cewa, dan takarar na shugabankasar ta Atiku Abubakar ne a zahirance ya lashe zabenshekara ta 2023.A cikin wata sanarwar...
Masar Ta Gindaya Sharuɗɗan Kwashe Ɗaliban Najeriya Ta Cikinta
Jakadan Nijeriya a Masar Nura Abba Rimi, ya Masar ta ce zata yarda a kwashe ɗaliban Nijeriya da ke tsere wa faɗan daake yi...
Dan Takarar APC Bomai Ya Lashe Zaben Sanatan Yobe Ta Kudu...
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa a jihar Yobe, taayyana Ibrahim Bomai a matsayin wanda ya lashe zabensanatan mazabar Yobe ta Kudu...
Ododo Ya Doke Adeyemi Da Sauran Su a Samun Tikitin Apc...
Mai binciken kudin kananan hukumomin jihar Kogi AhmedUsman Ododo, ya zama dan takarar gwamnan jihr a karkashinjam’iyyar APC a zaben da zai gudana a...
‘Yan Daba Sun Sace Akwatun Zabe Yayin Zaben Cike Gurbi a...
Wani shaidan gani da ido ya tabbatar da kai harin kwaceAkwatin zaɓe yayin da ake gudanar da zaben cike gurbi ajihar Imo.Rahotanni sun ce,...
‘Yan Sanda Sun Kashe ’Yan Bindiga 2, Sun Raunata Da Dama...
Akalla ‘yan bindiga biyu ne su ka gamu da ajalin su, yayin dawasu da dama su ka tsere da raunuka bayan wata arangama dajami’an...
Mayakan Boko Haram Sun Kashe Mutum 10 a Yobe
Wasu ‘yan ta’adda da ake kyautata zaton mayakan BokoHaram ne, sun kashe mutane 10 a garin Buni Gari da keKaramar Hukumar Gujba ta Jihar...
‘Yan Sanda Sun Kashe ’Yan Bindiga 3 a Nasarawa
Jami’an ‘Yan sanda sun kashe wasu mutane uku da ake zargin‘yan bindiga ne a Karamar Hukumar Lafiya ta JiharNasarawa.An dai kashe wadanda ake zargin...
Mataimakin Shugaban Apc Ya Cire Musulmai a Yan Takarar Shugabancin Majalisa
Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Arewa masoyamma Salihu Lukman, ya ce bai dace Musulmi ya nemikujerar shugaban majalisar dattawa ba.Rahotanni sun Ambato Salihu...
Zargin Badaƙalar Da Atiku Ya Yi Min Lokacin Zaɓe, Ko a...
Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce zarginda Atiku Abubakar ya yi ma shi na “harƙalla” a lokacin zaɓenshugaban ƙasa ba ya da...
Da Dumi-Dumi: Apc Ta Dakatar Da Dan Majalisar Wakilai Shehu Koko
Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC a jihar Kebbi, yaamince da dakatar da dan majalisar wakilai mai wakiltarmazabar Koko-Besse da Maiyama Shehu Muhammad Kokodaga halartar...
An Ceto Leburori 25 Da Bene Mai Hawa 7 Ya Rushe...
An ceto leburori 25 da su ka makale a cikin baraguzai, bayanwani bene mai hawa bakwai da su ke aikin ginawa ya rushe dasu...
Gwamnati Za Ta Binne Gawarwaki 49 a Rami Guda a Kaduna
GWAMNATI ZA TA BINNE GAWARWAKI 49 A RAMI GUDA A KADUNAGwamnatin Jihar Kaduna, ta ce za ta birne wasu gawarwaki 49 a rami daya...
ZA A GUDANAR DA ZABUKAN CIKE GURBI NA GWAMNONI DA NA...
A ranar Asabar 15 ga watan Afrilun nan ne, ake sa ranhukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa za ta gudanar dazabubbukan cike...


































































