Na Amso Sakon Sirri Ne Daga Buhari Zuwa Ga Bagudu Da...
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Farfesa IbrahimGambari, ya ce ya je jihar Kebbi ne domin isar da wani sakonsirri ga Gwamna Abubakar Atiku Bagudu...
‘Yan Ta’Adda Sun Sake Halaka Mutane Bakwai A Jihar Kaduna
‘Yan bindiga sun kashe akalla mutane bakwai a kauyenWarkan da ke yankin Atyap a karamar hukumar Zangon Katafta jihar Kaduna.Rahotanni sun ce, ‘yan bindigar...
Kotun Zabe: Atiku Da Namadi Sambo Sun Nemi Mambobin PDP Su...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakarda tsohon mataimakin shugaban ƙasa Namadi Sambo, sun ceba su cire rai da samun nasara a...
Kwastam Ta Kama Kakin Soji A Iyakar Nijeriya Da Nijar
Hukumar Kwastam mai kula da shiyyar Jihar Kaduna, ta ce acikin wata guda ta kama buhunhuna dauke da kakin sojoji dakudin su ya kai...
Nijeriya Ce Ta Biyu A Yawan Mace-Macen Mata Masu Ciki
Wani Rahoton Hukumar Kiwon Lafiya ta Duniya ya ce, yanzuNijeriya ita ce ƙasa ta biyu a jerin ƙasashen da ke da yawanmace-macen mata masu...
Idris Wase Ya Ce Wannan Ne Lokacin Da Zai Zama Kakakin...
Mataimakin Kakakin Majalisar wakilai Idris Wase, ya yi fatalida matsayar da APC da Bola Tinubu su ka ɗauka na badashugabancin shugaban Majalisar wakilai ga...
Hukumar Alhazai Ta Amince Da Ƙarin Dala 250 Kan Kujerar Aikin...
Hukumar Alhazai ta Nijeriya, ta amince da ƙarin Dala 250 akan kowace kujerar aikin hajjn bana, kamar yaddakamfanonin jiragen da za su yi jigilar...
Wata Kungiya Na Neman Kotu Ta Dakatar Da Rantsar Da Zababben...
Wasu mazauna birnin Tarayya Abuja, sun bukaci wata babbarkotu ta dakatar da rantsar da zababben shugaban kasa BolaAhmed Tinubu.Mutanen, wadanda su ka samu wakilcin...
FRSC Ta Karyata Fara Amfani Da Dokokin Shari’a Wajen Hukunta Masu...
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Nijeriya FRSC, ta nesanta kan tadaga rahotannin da ke cewa ta na shirin fara amfani dadokokin shari'ar musulunci wajen hukunta...
NSCDC Ta Kama Mahaifin Da Ya Yi Shekara Uku Yana Lalata...
Rundunar tsaro ta Civil Deffence a jihar Kogi, ta kama wanimagidanci dan shekaru 41 da ya rika yin fasikanci da ‘yarcikin sa har na...
ISWAP Ta Kashe Mutum Uku Da Jikkata Sojoji Takwas A Borno
Akalla ‘yan gudun hijira uku ne aka kashe, tare da jikkatawasu 13 ciki har da sojoji takwas a wasu hare-hare dakungiyar ISWAP su ka...
Buhari Ya Nada Sabon Mai Ba Shi Shawara Kan Sha’Anin Tsaro
Domin tabbatar da Nijeriya ta cigaba da rike muhimmanmatakai da kuma ba shi damar karasa wa’adin sa a matsayinbabban jami’i a sashen ‘yan sandan...
Fyade: Kotu Ta Yanke Wa Matashi Mai Shekaru 26 Hukuncin Daurin...
Kotun sauraren kararrakin cin zarafin mata da kananan yarada ke Ikeja a jihar Legas, ta yanke ma wani Sunday Georgehukuncin daurin rai da rai...
Gwamna Mai Barin Gado Ya Sayi Motocin Naira Biliyan 2 Sati...
Gwamna Darius Ishaku na Jihar Taraba, ya sa hannunamincewa a kamfaci naira biliyan 2 domin a sayo ma shi damatar sa da mataimakin sa...
Sabuwar Gwamnatin Najeriya Za Ta Yi Gadon Tulin Bashi
Wani Rahoton shekara ta 2022 da Ofishin kula da basussukana kasa ya fitar ya nuna cewa, jimlar bashin da ake binNijeriya a wannan lokacin...
Ma’aikatan Filato Sun Fara Yajin Aiki Kan Rashin Biyan Su Albashi
Ma’aikatan Jihar Filato sun fara yajin aikin sai baba-ta-gani,bayan gwamnatin jihar ta kasa biya masu bukatun su.An dai ayyana matakin ne a cikin sanarwar...
Bola Tinubu Ya Taya Gwamnan PDP Murnar Samun Nasara A Kotu
Zaɓaɓɓen shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya aike dasaƙon taya murna ga gwamna Ademola Adeleke na jihar Osuna kan nasarar da ya samu a...
Kotu Ta Ɗage Shari’Ar Su Atiku Zuwa 18 Ga Mayu
Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓe, ta ɗage sauraren ƙarar dajam’iyyar PDP da ɗan takarar ta na shugaban ƙasa AtikuAbubakar su ka shigar a kan nasarar...
Gwamnati Ta Amince Da Sabbin Manufofin Bunkasa Samar Da Motoci A...
Gwamnatin Tarayya ta amince da sabbin manufofin amfani damota, wadanda ke kunshe a sabon Tsarin BunkasaMasana’antar Kera Motoci ta Kasa ta shekara ta 2023.Ministan...
Ba Mu Yarda Da Tsarin Raba Shugabancin Majalisun Tarayya Ba –...
Gwamnan Jihar Ondo Rotimi Akeredolu, ya yi fatali da tsarinraba mukaman shugabancin Majalisun Tarayya, wandajam’iyyar APC da Bola Ahmed Tinubu su ka amince da...


































































